A Yankin Igbo Hausa Novel

A Yankin Igbo 4

Sponsored Links

 

βš–οΈπ˜Ό π™”π˜Όπ™‰π™†π™„π™‰ π™„π˜½π™Šβš–οΈ

 

π™π™π™Šπ™ˆ 𝙏𝙃𝙀 𝙒𝙍𝙄𝙏𝙀𝙍 π™Šπ™ π™π™‰π˜Ύπ™‡π™€ π™…π™π™Žπ™π™„π˜Ύπ™€

π™π™ˆπ™ˆπ™ π™Žπ™ƒπ˜Όπ™π™€π™€π™.

 

π˜Ώπ™€π˜Ώπ™„π˜Ύπ˜Όπ™π™€π˜Ώ π™π™Š π™π™ˆπ™ˆπ™ π™Žπ˜Όπ™”π™”π™„π˜Ώ.

 

𝙏𝙃𝙀 𝙁𝙐𝙉𝙉𝙔 π™‹π˜Όπ™π™ π™Šπ™ 𝙏𝙃𝙀 π™Žπ™π™Šπ™π™”, 𝙒𝙄𝙇𝙇 π˜½π™€ 𝙄𝙉 π™ˆπ™” π˜Όπ˜Ύπ˜Ύπ™€π™‰π™, π˜Όπ™‰π˜Ώ π˜Ώπ™„π˜Όπ™‡π™€π˜Ύπ™ (π™•π˜Όπ™†π™€π™Žπ˜Ό)

 

π™’π˜Όπ™‰π™‰π˜Όπ™‰ π™‡π˜Όπ˜½π˜Όπ™π™„π™‰ π™†π˜Όπ™‚π˜Όπ™‚π™‚π™€π™‰π™€.

 

π™„π˜Ώπ˜Όπ™‰ π™†π™„π™‰π˜Όπ˜Ώπ˜Ό π™ƒπ˜Όπ™‡π™„ π™†π™„π˜½π™„π™”π˜Όπ™‰π™„ *200* π™π˜Ό π™’π˜Όπ™‰π™‰π˜Όπ™‰ π˜Όπ˜Ύπ˜Ύπ™Šπ™π™‰π™ π™‰π™π™ˆπ˜½π™€π™ *3195366407* π™ƒπ˜Όπ™π™Žπ˜Όπ™ π˜Όπ˜½π™π˜½π˜Όπ™†π˜Όπ™ π™Žπ˜Όπ˜Ώπ™„π™Œ π™π™„π™π™Žπ™ π˜½π˜Όπ™‰π™†.

 

π™†π™Š π™†π™„π™π™π™π˜Ό π™†π˜Όπ™π™„π™‰ π™’π˜Όπ™”π˜Ό π™‰π˜Ό *200* π™•π™π™’π˜Ό π™‚π˜Ό π™’π˜Όπ™‰π™‰π˜Όπ™‰ π™‰π™π™ˆπ˜½π™€π™ π™’π˜Όπ™”π˜Όπ™.*08036833612*

 

π™„π˜Ώπ˜Όπ™‰ π™†π™π™ˆπ˜Ό π™‚π˜Όπ™‰π˜Ώπ˜Ό π™„π™π™„π™‰π™π˜Ό π˜Ώπ˜Όπ™‰ π˜Όπ˜Ώπ˜Όπ™ˆ π™π˜Όπ™Žπ˜Ό π™†π™„π™‰π™‚π˜Όπ™‚π˜Όπ™π˜Ό π™†π™„π˜½π™„π™”π˜Όπ™‰π™„ π™ƒπ˜Όπ™…π™„π™”π˜Ό π˜Όπ™‡π™‡π˜Όπ™ƒ π™”π˜Όπ™Žπ™ƒπ™„π™π™”π™€π™†π™„

 

π—œπ—©-𝟰

 

 

 

A’halin yanxu M’allam y’anada matan aure b’iyu inna Atika da, inna S’adiya, w’adda Inna s’adiyar itace B’abba Kuma itadin suke k’irada innar g’ida.

 

I’tace idan Yaran M’allam s’unada, w’ata m’atsala suke samu da zanchen ita k’uma ta isar masu gurin M’allam. itace mata tafarko agun M’allam h’aka kuma sunada yara biyu ahalin y’anxu duk yan mata b’atsrewa tsakaninsu Asmau da Aysha.

 

Z’aman t’akewafa tayi kyau sosai atasakanin mr juth da polite M’allam injisa, d’omin ahalin yanxu k’usan duk d’are sai Mr juth, yazo gidan M’allam.

 

A’sanadiyar h’akanma k’usanΒ  Me juth y’akoyicin A’bubuwa da dama. Nadangin abincin hausa Fulani, barinma cin tuwon ruwa da kwadon daudawa ko kulli, danbu, da kuma shan furaΒ  da nono, y’ankan kuma naimi M’allam da N’aiman shawarwari, akan k’asuwancinsa.

 

M’allam din Kuma d’uk d’acewa b’ayada w’ani zurfin ilmin b’oko.

A’mma Allah y’abashi nasibin sanin takan k’asuwa.Β  D’omin k’uwa lokuttta da d’ama Mr juth y’anaganin t’amkar da awakwai w’ani m’iracle neΒ  a t’areda M’allam din. akan Ilmin k’asuwanci, D’omin kodai akaran kan nasa k’asuwancin d’ayake ganin misali akan hakan.

 

k’amar y’auma suna z’aune ne t’areda polite M’allam din, b’ayan yagama shan F’ura da innar gida t’abayar a’kawomasa, Jim cewar y’ashigo T’unda y’anadaga Cikin Al’adar gidan ba’a barin b’ako h’aka b’atareda A’ngabatar M’asa da Abun motsawa Abakiba.

 

K’oda kuwa ace z’aiyi s’higa dari fita dari to t’abbas furar nan daice, sai AngabatarΒ  M’asa da ita ko ya’yan i’tatuwa ko dabino.

 

C’ikin nuna alamun y’ar damuwa y’adago y’akalli polite M’allam, inda M’allam din d’uk ya’tattara h’ankalinsa yabasa, g’anin kamar Y’ana c’ikin damuwa shi Mr juth din k’uma damuwar tasa tafito fili d’ayawa.

 

K’ozan iyaa sanin damuwarka cewar M’allam din b’ayan y’adanyi g’ayaran murya, w’ata k’ila k’ozan iya t’aimakawa y’afadimasa tareda kuresa da ido.

 

G’anin hakan yakara bama Mr juth k’warin guiwar yin M’agana, anan t’ake d’uk yabai y’anama polite M’allam din m’atsalolin k’asuwancinsa, da k’e A C’han kasarsu, da d’ukka s’uka d’urkushe, yabar k’omaiΒ  ne ahannun y’ayan matarsa, amma z’uwa y’anxu ayanda y’ake samunΒ  labarai s’hine cewar k’omai y’adurkushe y’anxu.

 

D’a wannnan j’allin na z’amfara k’adai y’adogara y’anxu C’ikin jimami, polite M’allam yajajanta masa, yafadima M’allam din d’ole zaije gida s’aboda h’aka y’ana naiman alfarmar da p’olite M’allam yabasa wani d’aga cikin yaransa, Masu g’askiya da Aminchi, da y’akula M’asa da wurin Sana’arsaΒ  Β ta Nan z’amfarar, d’omin g’askiya zai jima idan yaje,Β  y’ana son sai y’aga y’anda hali y’ayi idan so samune h’ar sai y’aga y’anda zai M’aido da jallin sa tukunna.

 

A’take k’uwa M’allam y’ace maasa kar y’adamu d’on wannan, ga k’aninsa nan Ahamad d’aya gama jss, zai k’ula masa d’ashi insha Allahu! k’uma shidinma zai S’aka ido sosai akan h’arkar k’asuwar.

 

C’ikin g’amsuwa Mr juth ya gyada kansa,Β  ya Amin ta sosai da w’annan shawarar ta yimasa s’osai, b’aiyida haufi d’amachan y’asan d’uk idan y’azo g’un polite M’allam take k’uwa zaisamu m’afita. d’omin yasan y’aron haka kuma yaron y’akwanta m’asa kwarai.

 

Y’aron shiru shiru y’ake b’aida yawan h’ayaniya

w’annan shine d’alilin silar Zaman A’hmad tareda Mr juth.

h’aka dai rayuwa taci gaba Mr juth, yatafi g’ida k’omai k’uma na harkar k’asuwancinsa y’ana tafiya dai dai b’awata m’atsala, Aransa yana m’atukar m’amakin mutunen h’ausa F’ulani ta Y’anda sukeda da rikon gyaskiya da b’ama abun duniya baya.

 

K’O ayanxu yasamu k’usan shekara U’kku da barin a’rewa har Ahamad yanxu yana matakin ajin karshe na secondary, a’mma duk d’ahaka har cctv camera y’asaka aboyeΒ  k’odsa z’aisamu Ahmad d’in d’awani hali narashin g’askiya a’mma inna h’akan b’ata f’aruba.

 

K’warai yake y’abama y’anayin ruyuwa da tabiu d’a al adun hausa F’ulani matuka, akan hakan yasa bayan Ahmad d’in ya gama makaranta y’abukaci da polite M’allam din d’ayabashi A’hmad din y’atafidashi z’uwa C’han k’asarsu B’enin saboda shi likkafa tacigaba international business y’ake yi k’uma y’anason m’utum mai A’mana A k’usadashi wanda z’aikulaΒ  M’asa da k’asuwancinsa nachan.

 

T’unda achan d’in katon reshene d’ashi campany nine g’uda, na b’uga katifu da p’ilaluwa d’aban k’uma n’ayin t’akalma na maza da M’ata Yara da manya.

S’ai kuma k’aton campany g’ari g’uda shima da s’uke yin super getti, indomie, m’acacroni, da b’iscuite w’anda d’uk karshen w’ata sai A’ntada trailer da’ya tazoda d’ukkan k’ayan da campanin y’ake b’ugawa t’asauke ma polite M’allam.

 

H’akan nan da kyar M’allam, din ya yarda harsaida yaje B’enin State din da k’ansa y’aga wuri, k’uma Mr juth y’atabbatar da c’ewar t’arbiya da aladun h’ausa F’ulani b’azasu k’ubuce ko suyi Raunima Ahmad ba. y’ayi m’asa w’annan a’lkawarin g’ame da h’arkar ilminsama,na islama s’hima s’unje h’ar babban m’asallacin j’umu’a nacikin garin B’enin suka h’adu da babban l’imamin g’arin s’aboda h’aka s’uka tsara k’omai, k’umakuma A’hmad z’aicigaba da, k’aratun b’oko b’angaren k’asuwanci A i’nda zai karanta Business Admin.

 

𝙕𝙖𝙠π™ͺπ™§π™žπ™ π™– 𝙨𝙖𝙒π™ͺ𝙣 π™π™π™§π™šπ™š π™₯π™–π™œπ™šπ™¨ 𝙛𝙖𝙧 π™¬π™šπ™šπ™ πŸ‘Œ

Leave a Reply

Back to top button