A Yankin Igbo Hausa Novel

A Yankin Igbo 9

Sponsored Links

βš–οΈπ˜Ό π™”π˜Όπ™‰π™†π™„π™‰ π™„π˜½π™Šβš–οΈ

 

π™π™π™Šπ™ˆ 𝙏𝙃𝙀 𝙒𝙍𝙄𝙏𝙀𝙍 π™Šπ™ π™π™‰π˜Ύπ™‡π™€ π™…π™π™Žπ™π™„π˜Ύπ™€

π™π™ˆπ™ˆπ™ π™Žπ™ƒπ˜Όπ™π™€π™€π™.

 

π˜Ώπ™€π˜Ώπ™„π˜Ύπ˜Όπ™π™€π˜Ώ π™π™Š π™π™ˆπ™ˆπ™ π™Žπ˜Όπ™”π™”π™„π˜Ώ.

 

𝙏𝙃𝙀 𝙁𝙐𝙉𝙉𝙔 π™‹π˜Όπ™π™ π™Šπ™ 𝙏𝙃𝙀 π™Žπ™π™Šπ™π™”, 𝙒𝙄𝙇𝙇 π˜½π™€ 𝙄𝙉 π™ˆπ™” π˜Όπ˜Ύπ˜Ύπ™€π™‰π™, π˜Όπ™‰π˜Ώ π˜Ώπ™„π˜Όπ™‡π™€π˜Ύπ™ (π™•π˜Όπ™†π™€π™Žπ˜Ό)

 

π™’π˜Όπ™‰π™‰π˜Όπ™‰ π™‡π˜Όπ˜½π˜Όπ™π™„π™‰ π™†π˜Όπ™‚π˜Όπ™‚π™‚π™€π™‰π™€.

 

π™„π˜Ώπ˜Όπ™‰ π™†π™„π™‰π˜Όπ˜Ώπ˜Ό π™ƒπ˜Όπ™‡π™„ π™†π™„π˜½π™„π™”π˜Όπ™‰π™„ *200* π™π˜Ό π™’π˜Όπ™‰π™‰π˜Όπ™‰ π˜Όπ˜Ύπ˜Ύπ™Šπ™π™‰π™ π™‰π™π™ˆπ˜½π™€π™ *3195366407* π™ƒπ˜Όπ™π™Žπ˜Όπ™ π˜Όπ˜½π™π˜½π˜Όπ™†π˜Όπ™ π™Žπ˜Όπ˜Ώπ™„π™Œ π™π™„π™π™Žπ™ π˜½π˜Όπ™‰π™†.

 

π™†π™Š π™†π™„π™π™π™π˜Ό π™†π˜Όπ™π™„π™‰ π™’π˜Όπ™”π˜Ό π™‰π˜Ό *200* π™•π™π™’π˜Ό π™‚π˜Ό π™’π˜Όπ™‰π™‰π˜Όπ™‰ π™‰π™π™ˆπ˜½π™€π™ π™’π˜Όπ™”π˜Όπ™.*08036833612*

 

π™„π˜Ώπ˜Όπ™‰ π™†π™π™ˆπ˜Ό π™‚π˜Όπ™‰π˜Ώπ˜Ό π™„π™π™„π™‰π™π˜Ό π˜Ώπ˜Όπ™‰ π˜Όπ˜Ώπ˜Όπ™ˆ π™π˜Όπ™Žπ˜Ό π™†π™„π™‰π™‚π˜Όπ™‚π˜Όπ™π˜Ό π™†π™„π˜½π™„π™”π˜Όπ™‰π™„ π™ƒπ˜Όπ™…π™„π™”π˜Ό π˜Όπ™‡π™‡π˜Όπ™ƒ π™”π˜Όπ™Žπ™ƒπ™„π™π™”π™€π™†π™„ πŸ‘

 

 

*IX-9*

 

 

 

S’u b’iyu kadaine Asaman d’inning din. S’hiru Wurin sai s’autin kukan princess, ciki ciki tana fadin am sorry Daddy.

 

P’rincessΒ  Mr Juth s’unanta yakira ta! “can you plasce simply convert back to your religious, and left theΒ  one that you’re into?.Yakura Mata Ido ba b’ata l’okaci k’uwa tagir g’izamasa kai!.

 

C’ikin S’anyi tace no DaddyΒ  “I get more peace, and I am very comfortable. I convert in to Islam, I cnnot go back am sorry”.

 

S’hiru ne yabiyoΒ  baya n’adan w’ani l’okaci tukunna yace is alright! I will see whatΒ  I can do! I pray this will your best decition ever!!!! Amin !!!!! tace tareda tashi tawuce daki.

 

W’ata zuciyar nata fadimata dataje tabab ma Mummy h’akuri Amma inna tasan halin mamanta Sarai Tana iya illata ta, kotajimata Rauni, idan tace zata tashiga yanxu, s’aboda haka, zatabari sai zuwa gobe idan ta huce T’ukunnah w’ata k’ila A’bun y’azo da sauki.

 

W’ahsegari tunda safe tun wirin misalin karfe Takwas, Mr Jenifer t’afiya tabar g’idan, Daren jiya Sam Bata Runtsaba w’ani run tashin hankali take cikinsa da b’azai Misaltuba, this is Not her daughter she need help Something is wrong somewhere.

 

B’enin Empare take meeting tasaka S’osai akay hadma Mr juth, a Oba seki palace.

 

D’uk wani mai traditional tittle din B’enin Saida yahalarta Wurin D’omin tun c’ikin daren jiyan t’ake Daman buge bugen waya. Wurin yahada Manyan traditional Ruler dinΒ  Irinsu Oba seki, Oba kabaye, Oba yuwana, Oba yuganda, Oba obama.

 

D’ukkansu cike suke fam t’amkar su zasufashe, “how on earth!” ace waiΒ  “one of the richect man” a Jaharsu, D’aya d’aga C’ikin Jarunman su A c’ikin y’ankin Masu, Arzikinsu, kuma ace yarsa tayi converting to islam! Hey! heyyyyy! Inji Oba yuwane Da Kuma SautiΒ  Ah Ahhhhhhh! Dayafito D’aga bakin Obo kabaye,Β  Su duk suna meye, Oh! Ohhhh! πŸ™†β€β™‚οΈ Ceawar Oba Seki. “God forbit this is a taboo it can’t be happen at all”

 

B’ayan isowar Mr juth ne, A ka Fara karaba kola nut, da wine tukunna akafara Magana, b’ayan da chief of the palace yabude taro da prayers.

 

M’agan ganu masu zafin gaske, traditional rulers din suka ringa gayama Mr juth, atake kuma Oba seki yafadimasa cewar sun b’ayarda da yarsa Chidinma Ma Emanuel aure, shima “he is from the rich Family, is two fish that are going to swing in one river so not almajiri please”

 

Mr Juth yanadai s’hiru D’uk sai dayagama saurarensu tukunnah, ya Mika kaisuwar egwe! egwe!! egwe!!! kafin y’afara M’agana y’ace shibawai zaiki zanchensu bane. Sam bahaka bane. yafadimasu at this era baa yin haka yanxu arayuwa, is not that he flow princess choice but gaskiya he can’tΒ  Over power her, as well as he can’t stop her from lovin A’hmad.

 

Y’ou see egwe those people are good am very Sure if you one day, be with them for some time. I have no fair you develop to love them as well.

their good behavior characters, actions, morals, and so own will make you love them Sir!

 

S’hiru dukkkansu sukayi! saidai wannan yaduka yayima wannan rada akunnai, wannan ma yaduka yayima sarkin radar dukkansu sun tsaya kuma sunyarda akan cewar miracle ne this people hausa Fulani sukayima Mr juth kuma suma zasu tashi da aiki har sai sun kubuto dashi daga hannun yan ta’adda acewarsu anan suka tsayar da Magana. duk ta yanda Mrs Janifer taso da akarbe Campany dake hannun Ahmad din abama yayanta, wanda shine tun farko yanaimi gurbatar ma da Mr juth din dukiyarsa kaf! s’aboda tsabar shangiya da naime naimen matan tsiya da son ganin yaga bayan Mr juth din domin yagaji dukiyarsa.

 

D’ominΒ  k’uwa shi don ta Janifer mai sauki ce yasan yanda zaiyi idan yakauda Mr juth din komai yadawo wurinsa.

 

W’annan lamarin k’uwa Shi Sam din wato yayan janfar kenan Wanda s’uke yanwa da Dan Kani, kasancewarta iyama i’tace ya d’aya agurin iyayenta, y’anayin gadon haihuwarta itama yasamo Asaline a gurin iyayentan.

 

Shima Kuma Sam din d’uk w’annan plans! Din d’ayake S’hiryawa daga cikin harda sherin matarsa ita ma tataimaka matuka wurin shirya masa mugun famfo akan hakan.

 

A’hmad ne zaune cikin daki Iso warsa kenan daga sokoto sun gaisa sosai da mutunen gidan.

 

da innar gida Wato Inna Hadiza da amaryarta da baisaniba woto inna S’adiya, Ahike Basu hadu da M’allam ba har sai misalin Wurin biyar na maraice sun tattuna maganganu sosai da M’allam Wanda mafiya yawanchinasu shwarwarine sosai, y’ake basa da dabarun chimma nasara Acikin Rayuwa. Su ukkune Mallam da Ahmad da kuma usmanΒ  wanda shi yacika fam na yanda yaga M’allam din natafiya ciikin rashin nuna damuwa da zanchen da A’hmad din yazo masu dashi.

 

Saida malam yagama saurarensa har yagama tukunah yace to zama baigangaba yanxu lokaci ne dazaka rage barci sosai kayita fadima Allah kana bashi zabi har sai muga abun da Allah zaiyi amma nayimaka sha awar yar uwarka hausa Fulani, Ahamad amma bakomai zantayaka adduar Allah yayimaka zabi Ahmad Amin yace usman neyayi gayarn murya yace ma malam shigaskiya zai yarda da wannan tsarinba tayama za ayi hakan tafaru kai inna malam achanza shawara. D’ama D’omin ya Aura Masa yarsa ya dauke Ahmad din.

 

M’allam yayi dan murmushi yace kai yah usman mufa duba al herin abun.

 

Y’arin yarnan bashi yasakataba Manu amma saoboda zafin son tadake masa har munsamu karuwa acikin musulunci, bamu kuma san alherin dahakan zai harfarba z’uwa Nan ga

ba shiyasa nace muyi adduuua.

dole tasa badomin yasoba yayi shiru tabbaskam zaiso rashin yiyuwar wannan abun yana son A’hmad shikadaine only kaninshi haka kuma yana son malam shkadaine yayansa kuma mai daukar girma da sanin girma da kuma halin girma sunyi fira soasi ta yan uwantaka su ukkun tare sukai abinci kowane ataredashi da farinciki da soyayyar uwansu

 

acikin daren shima kuwa Mr juth yakira malam a waya dama idan al amura suka sarke masa irin haka polite M’allam ne mutum nafarko dayake fara kira

ya baiyana masa dukkan abunda Ahmad yafadimasa dazu malam da kansa ya bukaci Mr juth da yabi abun da lallami kuma yayi bakin kokarinsa wurin fahimtar da mutanen yankin ibo what is destiny! kar ya yarda ya dora blame din a akn yar sa komai “is all about destiny in this world’ kuma yayi addu a akan hakan duk abunda yaji zuciyarsa tarayamasa.

 

B’akuma za’asamuΒ  wata mumunar matsalaba, atsakaninsa da janifer ba ahaka dai ya kwantar masa da hankali. h’ar yasamuΒ  natsuwar hakan.

 

To ya kawai Aiwatar dashiΒ  yakuma yi kokarin ganin bawa y’abama matarsa Baki da kwanciyar hanakali har y’asamu natsuwa.

 

𝙕𝙖𝙠π™ͺπ™§π™žπ™ π™– 𝙨𝙖𝙒π™ͺ𝙣 π™π™π™§π™šπ™š π™₯π™–π™œπ™šπ™¨ 𝙛𝙖𝙧 π™¬π™šπ™šπ™ πŸ‘Œ

Leave a Reply

Back to top button