A Yankin Igbo Hausa Novel

A Yankin Igbo 6

Sponsored Links

 

βš–οΈπ˜Ό π™”π˜Όπ™‰π™†π™„π™‰ π™„π˜½π™Šβš–οΈ

 

π™π™π™Šπ™ˆ 𝙏𝙃𝙀 𝙒𝙍𝙄𝙏𝙀𝙍 π™Šπ™ π™π™‰π˜Ύπ™‡π™€ π™…π™π™Žπ™π™„π˜Ύπ™€

π™π™ˆπ™ˆπ™ π™Žπ™ƒπ˜Όπ™π™€π™€π™.

 

π˜Ώπ™€π˜Ώπ™„π˜Ύπ˜Όπ™π™€π˜Ώ π™π™Š π™π™ˆπ™ˆπ™ π™Žπ˜Όπ™”π™”π™„π˜Ώ.

 

𝙏𝙃𝙀 𝙁𝙐𝙉𝙉𝙔 π™‹π˜Όπ™π™ π™Šπ™ 𝙏𝙃𝙀 π™Žπ™π™Šπ™π™”, 𝙒𝙄𝙇𝙇 π˜½π™€ 𝙄𝙉 π™ˆπ™” π˜Όπ˜Ύπ˜Ύπ™€π™‰π™, π˜Όπ™‰π˜Ώ π˜Ώπ™„π˜Όπ™‡π™€π˜Ύπ™ (π™•π˜Όπ™†π™€π™Žπ˜Ό)

 

π™’π˜Όπ™‰π™‰π˜Όπ™‰ π™‡π˜Όπ˜½π˜Όπ™π™„π™‰ π™†π˜Όπ™‚π˜Όπ™‚π™‚π™€π™‰π™€.

 

π™„π˜Ώπ˜Όπ™‰ π™†π™„π™‰π˜Όπ˜Ώπ˜Ό π™ƒπ˜Όπ™‡π™„ π™†π™„π˜½π™„π™”π˜Όπ™‰π™„ *200* π™π˜Ό π™’π˜Όπ™‰π™‰π˜Όπ™‰ π˜Όπ˜Ύπ˜Ύπ™Šπ™π™‰π™ π™‰π™π™ˆπ˜½π™€π™ *3195366407* π™ƒπ˜Όπ™π™Žπ˜Όπ™ π˜Όπ˜½π™π˜½π˜Όπ™†π˜Όπ™ π™Žπ˜Όπ˜Ώπ™„π™Œ π™π™„π™π™Žπ™ π˜½π˜Όπ™‰π™†.

 

π™†π™Š π™†π™„π™π™π™π˜Ό π™†π˜Όπ™π™„π™‰ π™’π˜Όπ™”π˜Ό π™‰π˜Ό *200* π™•π™π™’π˜Ό π™‚π˜Ό π™’π˜Όπ™‰π™‰π˜Όπ™‰ π™‰π™π™ˆπ˜½π™€π™ π™’π˜Όπ™”π˜Όπ™.*08036833612*

 

π™„π˜Ώπ˜Όπ™‰ π™†π™π™ˆπ˜Ό π™‚π˜Όπ™‰π˜Ώπ˜Ό π™„π™π™„π™‰π™π˜Ό π˜Ώπ˜Όπ™‰ π˜Όπ˜Ώπ˜Όπ™ˆ π™π˜Όπ™Žπ˜Ό π™†π™„π™‰π™‚π˜Όπ™‚π˜Όπ™π˜Ό π™†π™„π˜½π™„π™”π˜Όπ™‰π™„ π™ƒπ˜Όπ™…π™„π™”π˜Ό π˜Όπ™‡π™‡π˜Όπ™ƒ π™”π—”π—¦π—›π—œπ—₯π—¬π—˜π—žπ—œ πŸ‘

 

 

π—©π—œ -𝟲

 

 

 

 

𝐑’igima dai s’osai Mrs JanifaΒ  ta t’ayar a g’idan, har l’okacin da Mr juth y’adawo d’aga t’afiyar d’ayayi z’uwa China.

 

T’ukunnah tabarsu s’ukafa z’aman k’aratun h’aka dai har l’okacin da princess tagama M’akaranta. alokacin shima k’uma A’hmad ya k’amala k’aratunsa na d’igrin na b’iyu m’asters d’insa d’ayayi kanΒ  international relation.

 

I’nda yaΒ  z’abiyin m’asters d’insa akan course din ne s’aboda t’afiya t’afiyan fita k’asuwanci kasashen w’aje da Mr juth y’afara d’aurashi akan h’akan.

 

S’hikuma y’anada son k’omai z’aiyi y’azamana Cewar y’anada ilmin abun, k’afin w’ani abun y’asha g’abansa k’uma ya gagara S’anin makamarsa.

 

z’uwa l’okacin k’uma, p’rincess t’afara k’aratu G’adan g’adan a school of n’ursing, a son Ran mahaifinta, y’aso k’warai t’ayi k’aratun l’ikitanci, amma d’ayake y’asan y’anayin k’wakwalwar tata, H’akan y’asa yazabi, da ta tsaya, akaratun nursing din,Β  wanda s’hima t’afara har takai m’atakin s’hekara ta b’iyu, Amma karatun y’agagara.

 

H’akan tasa cike da da’muwa Mr juth suna t’are da polite M’allam, a ziyarar w’ata U’kku Ukku da y’ake kaimasa,

 

Y’ake yiwa polite M’allam din,Β  karafin k’aratun na princess, a inda M’allam y’a k’wanatar M’asa da h’ankalinsa, t’are da C’ewar y’ayi N’azari y’atunano da C’ewar y’ayi bincike S’osai k’oda da akwai w’ata b’aiwar d’ayake t’unanin t’anada ita.

 

D’omin ba W’anda U’bangiji ya h’allitta h’aka Nan b’atareda y’ayi m’asa t’asa w’ata b’oyayyiyar b’awar ba. S’ai m’uduba mugani mudorata akan l’ayin k’aratunta din dai,Β  da b’aiwarta.

 

S’hiru na D’an W’ani l’okaci, t’ukunna Mr juth R’ansa Yana dada girmama, girman kaifin Basira irinta P’olite M’allam, S’annan y’anisa y’afadima, M’allam din c’ewar eh Toh!

 

A’bunda k’awai ai iyya F’ada S’hine k’afin m’utuwar m’ahaifiyar sa, y’asha j’in y’anda t’ake y’abon princess din, akan y’anda ta k’ware k’warai akan i’lmin sanin m’agagungunan g’argajiya, W’anda Inna k’yautata Z’aton t’asamu h’asken I’lmin me Agun m’ahaifiyar tawa.

 

C’ikin l’umana M’allam y’ace m’adallah to mai zai hana, A’madadinΒ  nursing din, amayar da ita zuwa bangaren pharmacist, w’ata k’ila asamu c’higaba achan k’uma k’warai z’atabama al’ummah g’udunmuwa, t’amkar y’anda kakeso din.

 

A’lokacinne k’uma M’allam y’abukaci da Mr juth, ya t’uromasa A’hmad D’omin idan so s’amune y’ana sonΒ  Ahmad y’adawo g’ida h’aka nan, K’uma Zaiso z’uwa y’anxu yayi aure.

 

k’agaΒ  usmanu yanxu haka shekarasa Shadaya da Aure, idan da d’arabo k’usan d’ayanxu s’unada Y’ara ukku ko h’udu

cikin nuna damuwa, Mr juth y’abukaci M’allam da y”ataimaka M’asa y’ajanye k’udirin d’awowar A’hmad din A’mma idan dai aure ne by God g’race, d’aya k’oma g’ida zai m’asa m’aganar h’aka kuma zai t’uromasa Shidin.

 

k’usan k’wannan Mr juth t’akwas a z’amfara, a’lokacin h’arda K’arin d’adewarsa, dalilin wani t’allafi, da w’ata kungiya zatabama M’allam din d’aga k’asar Cyprus, wanda shi Mr juth din s’hine y’ayi rubutun Tareda request din. y’akuma tura masa da h’otunan g’idan M’allam d’in. tare da yin cikakken b’ayani Akan ire-irenΒ  g’udunmuwar da polite M’allam d’in y’akebama Al’ummah, yan gudun hijira.

 

D’a Kuma ire iren plans din M’allam din y’akedashi D’omin k’yautata, R’ayuwarsu, da inganta lafiya da I’lminsu, akan h’akan.

 

T’o d’ama ire iren w’adan nan t’aikamakon s’unada y’awa, wadan dashi Mr juty din yaketayiwa polite M’allam din hakan. W’anda k’uma h’akan ya t’aimaka g’aya wurin cigaba da k’yautatuwar rayuwar yan g’udun h’ijirar.

 

T’unda y’anxu h’akan y’asa M’allam din ba yara k’awaiba ah ah har m’anya m’azansu da matan su, kan samu t’aimaka daga polite M’allam din. tahanyar s’amun w’urin z’ama mai k’ayuaΒ  da s’utura da k’uma a’binci.

 

D’adin d’adawama ga s’amun I’lmin I’slamiya da ake k’arantar da m’atan su da safe goma z’uwa s’hadaya na safe.

 

A’yayinda m’azansu k’uma ke z’ama takwas zuwa goma na dare, sai dai su M’anya dinΒ  m’azauninsu b’atareda g’idan M’allam din s’uke ba.

 

W’ani k’atafaran fili y’asamu anan C’ikin z’amfarar, inda y’agina M’asu s’ansanin da s’uke z’aune.Β  jama’ane d’ukka d’aga k’owane y’ankin d’asuke f’ama da m’atsalar t’saroΒ  Β ketattare A cikin S’ansanin.

 

y’anada r’egister d’ayakan d’auki t’arihin da g’aba d’aya d’ukkan b’ayanai d’aya d’anganci k’owane Mutum.

 

k’amadaga jaha, gari k’auye d’akafito lakanin z’urarku k’unawane, matan ka nawa ne, da dai s’auran m’akamancin h’aka.

 

G’abadaya yan g’udun h’ijirar aduk l’okacinda W’ani y’akawomasa su,

s’ai k’uma d’ukkan G’aba d’ayaΒ  gobnatinΒ  (zakesa) sokoto, kebbi, zamfara s’un s’an d’azaman w’annan s’ansanin. na M’allam.

 

k’uma d’ukkan su sun g’amsu da irin k’ulawar da ttaimakon d’ayake b’ama al ummarsu, Suma k’uma s’ukan f’itar da w’ani abu d’aga C’ikin k’asafin k’udinsu sunabama M’allam din. akan haka.

 

y’ankan kuma yi rigiter da Asibitoci da s’unan k’owani mahalukin dake k’arshinsa anbude masu da k’atin NHIS a i’nda k’owace govnatin k’ebiyama m’utanenta.

 

S’hiyasa W’ani l’okacin M’allam k’anzama b’usy s’aboda w’adan nan y’an s’hige da f’iccen d’ayake

 

l’okacin da A’hmad y’adawo Mr juth yayi m’urna s’osai k’amar me, D’omin tafiya kam tayi armashi a’nsamu b’udi s’osai kuma anyi n’asarar s’aka h’annun jarin a campanonin, w’anda dashi da k’ansa Mr juth yayi tsananin makamakin hakan.

 

A’loakcin yakeyimasa m’aganar aure t’amkar y’anda M’allam y’abukata

shiru yayi bai amsaba. har n’adan wani l’okaci t’ukunnah y’ayi Magana yace eh to! yana kautata zaton saiΒ  dai zai dai je g’ida yabama M’allam din y’azaba m’asa w’ata d’aga C’ikin y’aran aminnansa.

 

A’bun m’amaki adaren r’anar k’uma saiga shi y’aga sakon text message, a’wayarsa d’aga princessΒ  t’ana r’equesting s’oyayyarsa.

 

I’danΒ  ya A’minta da ita d’uk da Tana f’atar kar y’ayi rejecting dinta. D’omin b’ata san yanda z’atayi da r’ayuwartaba da s’oyayyarsa s’abodashi n’ema y’asa itakamΒ  bata kula 𝐀𝐨𝐰𝐚.

 

 

𝙕𝙖𝙠π™ͺπ™§π™žπ™ π™– 𝙨𝙖𝙒π™ͺ𝙣 π™π™π™§π™šπ™š π™₯π™–π™œπ™šπ™¨ 𝙛𝙖𝙧 π™¬π™šπ™šπ™ πŸ‘Œ

Leave a Reply

Back to top button