A Yankin Igbo Hausa Novel

A Yankin Igbo 10

Sponsored Links

 

βš–οΈπ˜Ό π™”π˜Όπ™‰π™†π™„π™‰ π™„π˜½π™Šβš–οΈ

 

π™π™π™Šπ™ˆ 𝙏𝙃𝙀 𝙒𝙍𝙄𝙏𝙀𝙍 π™Šπ™ π™π™‰π˜Ύπ™‡π™€ π™…π™π™Žπ™π™„π˜Ύπ™€

π™π™ˆπ™ˆπ™ π™Žπ™ƒπ˜Όπ™π™€π™€π™.

 

π˜Ώπ™€π˜Ώπ™„π˜Ύπ˜Όπ™π™€π˜Ώ π™π™Š π™π™ˆπ™ˆπ™ π™Žπ˜Όπ™”π™”π™„π˜Ώ.

 

𝙏𝙃𝙀 𝙁𝙐𝙉𝙉𝙔 π™‹π˜Όπ™π™ π™Šπ™ 𝙏𝙃𝙀 π™Žπ™π™Šπ™π™”, 𝙒𝙄𝙇𝙇 π˜½π™€ 𝙄𝙉 π™ˆπ™” π˜Όπ˜Ύπ˜Ύπ™€π™‰π™, π˜Όπ™‰π˜Ώ π˜Ώπ™„π˜Όπ™‡π™€π˜Ύπ™ (π™•π˜Όπ™†π™€π™Žπ˜Ό)

 

π™’π˜Όπ™‰π™‰π˜Όπ™‰ π™‡π˜Όπ˜½π˜Όπ™π™„π™‰ π™†π˜Όπ™‚π˜Όπ™‚π™‚π™€π™‰π™€.

 

π™„π˜Ώπ˜Όπ™‰ π™†π™„π™‰π˜Όπ˜Ώπ˜Ό π™ƒπ˜Όπ™‡π™„ π™†π™„π˜½π™„π™”π˜Όπ™‰π™„ *200* π™π˜Ό π™’π˜Όπ™‰π™‰π˜Όπ™‰ π˜Όπ˜Ύπ˜Ύπ™Šπ™π™‰π™ π™‰π™π™ˆπ˜½π™€π™ *3195366407* π™ƒπ˜Όπ™π™Žπ˜Όπ™ π˜Όπ˜½π™π˜½π˜Όπ™†π˜Όπ™ π™Žπ˜Όπ˜Ώπ™„π™Œ π™π™„π™π™Žπ™ π˜½π˜Όπ™‰π™†.

 

π™†π™Š π™†π™„π™π™π™π˜Ό π™†π˜Όπ™π™„π™‰ π™’π˜Όπ™”π˜Ό π™‰π˜Ό *200* π™•π™π™’π˜Ό π™‚π˜Ό π™’π˜Όπ™‰π™‰π˜Όπ™‰ π™‰π™π™ˆπ˜½π™€π™ π™’π˜Όπ™”π˜Όπ™.*08036833612*

 

π™„π˜Ώπ˜Όπ™‰ π™†π™π™ˆπ˜Ό π™‚π˜Όπ™‰π˜Ώπ˜Ό π™„π™π™„π™‰π™π˜Ό π˜Ώπ˜Όπ™‰ π˜Όπ˜Ώπ˜Όπ™ˆ π™π˜Όπ™Žπ˜Ό π™†π™„π™‰π™‚π˜Όπ™‚π˜Όπ™π˜Ό π™†π™„π˜½π™„π™”π˜Όπ™‰π™„ π™ƒπ˜Όπ™…π™„π™”π˜Ό π˜Όπ™‡π™‡π˜Όπ™ƒ π™”π˜Όπ™Žπ™ƒπ™„π™π™”π™€π™†π™„ πŸ‘

 

 

*X-10*

 

 

 

 

A’take Aransa yagamsu da C’ewar S’hawarar ta malam kuwa I’tace abar dauka s’osai yagamsu da itan.

Mr Juth din kuwa y’ayi M’atukar b’akin kokarinsa na ganin ya fahimtar da Janifer shi Al’amarin destiny y’anda yake, da kuma muhimmacin “believe in destiny” din wanda shine Makasudi, k’uma yayi dalilin zuwan sa, kasuwanci a zamfara.

 

H’aduwarsu da malam, zaman A’hmad atareda su din kanin w’annan alakar tana dukunkune acikin kundun “Destiny’ dinsu na Rayuwa.

 

H’aka Kuma wanda dukkansu “destiny” daya d’anganci abunda yake faruwa y’anxu, dakuma wanda zaifarun a nan G’aba shine Aure a tsakanin princess da Ahmad din.

 

B’ata wani tsaya ta s’auraresa ba madadin H’akan ihuma ta dinga yi, M’asa, Bakaramar hauka t’asauke masaba a c’ikin daren R’anar Nan, shidai bai komabi takanta ba! yatashi k’awai y’ayi yabarta c’ikin gidanma, ya kira princess, suka fito lambun gidan.Β  sunjima s’osai suna M’agana, Mr Juth yayi mata tambayoyi s’osai dangane da zabinta, duk da baya zargin A’hmadΒ  amma still saida yayi mata tambayoyi akan koda suntaba havig wani apair, Saboda Yana son Gane gaskiyar lamarin shin shaukin s’oyayyarsa ne ya Rinjayeta tashiga Addinsa! ko kuwa Ah’Ah nata Ra’ayinne y’in kantane b’ana waniba.

 

I’do tafitar w’aje tace M’asa “No Daddy Ahmad don’t know Anything about my plans!” don’tΒ  kawai shima daga sama yaaji Kuma Aranar Dana F’ada gabanka Aranar Shima yaji M’aganar.

atake Mr Juth yayimata albishir din C’ewar yana tareda choice dinta, “she shoulda go on for the marriedge he wish her happy home for ever, he gives all his Support”.

 

B’ayan kwana b’iyu kuwa S’osai z’ancen yakuma daukar daukar zafi, T’sakanin Mr Juth da Jennifer domin M’aganar ta watsu ta ko inna a acikin garin benin, take kuwa matasan garin sukafara zanga zangar cewar sai anyi shooting down din G’aba d’aya campanonin Mr juth saboda tribalism dayake sonΒ  zai Fara k’awomasu acikin jaharsu.

 

A’take mr juth y’abukaci yin emergency meeting dasu Uba’s of benin, Uba yuwana Uba seki Uba kabaye da Uba yuganda, Uba Obama.

 

D’omin sune masu karfin fada aji a Cikin jahar BeninΒ  din, Mr juth yashirya s’osai C’ikin shigar cikkkakkun hausa fualni na wata bugaggiyar shadda kalar rowan toka ash mai duhu. da takalmi half cover bakake da hular zanna bukarΒ  Mai sirkin Ash din, Baki, da Ratsin ruwan makubba. Sai lagen d’ayayi a wuyansa shi kuma kallar baki wuluk, shigar t’ayi m’atukar karbarsa kayan, y’ayi kyau s’osai haskensa na mutanen “Y’ankin Ibo”yafito masa sak da wata kima da martaba.

 

B’abu w’ata faraba sam atare dashi! C’ikin k’amala yanufi Uba palace of benin kindom, A’ikuwa palace y’acika makil fiye da Irin cikar d’ayayi wanchen karon.Β  D’omin d’uk w’ani hamshakin mai kudi, ko dan kasuwa, kowani hamshakin dan siyasa, da duk wani rikakken danΒ  boko, da mai fada aji, sun hallara awurin.

 

G’ungu g’ungu k’owa da rukuninsu, daga mai girgiza kafa! sai kuma mai buka sanda akasa! Sai masu hada hannuwa sutafa suhade wuridaya S’una girgiza Kai, lokaci bayan lokaci sai masu hada dan ungu suna kus-kus,.

 

A haka Mr juth yaa iso cikin wata sabuwar motarsa Accura 2023 model, ibo man da ciwon son mota. Ai tuni kuma duk sai kallo yakoma sama. basu kara tsinkewa da a’lmamarin ba, har saida sukaga fitowarsa cikin cikakkakiyar shigar kamala irin ta hausa Fulani. d’uk Wurin sai k’owa yasu miketsaye! wani irin kwarininΒ  Β mutanen y’ankin h’ausawa da Cudanyar zamantakewar C’ikin musulmai yabaiyana ataredashi.Β  H’akan yasa duk yawan fushinsu yadan gauraya da dan tsoro tsoro da yar fargaba darashin sakewa.

 

S’osai bako t’antama mutanen yankin F’ulani sungama da kai cewar Uba kabaye, da shine ke daukeΒ  da micro phoneΒ  din w’annan karon.Β  hakan sai kuma yar hayaniya ta barke a Wurin dayan kananun gunagunai, yan kananun tsegungumma suka fara tashi,Β  C’ikin murmurshi murmushi afuskarsa ya karasa har gaban Uba of benin yana kai gaisuwa.

 

D’uk fada tayi shiru, bayan prayers! ba bata lokaci aka naimi Mr juth da yayi bayanin dalilin sa da zaisa ya yarda har zai bayar da yarsa aure agun hausa F’ulani, bayan Kuma azamsa Nafarko Sunfadimasa d’ukkan s’hirunsu dazabin da Sukayima Yar t’asa! Sai Kuma Karin w’ani A’bun bakincikin A’cewarsu shine s’amun l’abarin ta y’anda har yabari take wani addaininΒ  Β da bashibaneΒ  tun tashin iyaye da kakaninΒ  mukatashi a cikinsa ba a g’askiya Jin w’annan m’aganar su a Wurinsu T’abbas zancene Mai rudarwa da s’aka Mutum dashiga da’muwa, gashi kuma s’osai yake yiwa m’utanen Chan yankiΒ  hidima da d’ukiyarsa, W’anda agaskiya Su Kam Sam Basu Gane masaba.

 

T’am bayoyi dai b’arkatai akadinga sauke masa har S’aida s’uka gama kaf yanajinsu. tukunnah aka maido abun magan zuwa gunsa,Β  sunason Karin bayani.

 

C’ikin cikakkakiyar n’atsuwa batareda yajiko darba! yayi ammfani da dukkan nin kal m’omin da h’ikimomin kalami da malam yayi masa amfanidasu, ya yimasu b’ayanin m’atsalar da trabalims take haifarwa, W’anda maganinta daya shine cudanya, da auratayyyah!. idan b’ahakaba to t’abbas har y’ayanmu da j’ikokinmu h’aka zasu t’aso suyi r’ayuwa takabilanci Wanda h’akan nacikin a’bunda y’akecinmu da y’aki a boye! a akwai dayawa ibo da suke gudanar da k’asuwarsu a y’ankin hausa ba cuta ba cutarwa, K’uma ba kyama,Β  kyama.

 

C’ikin lafuzza masu sauki y’afedemasu biri har w’utsiya h’aduwarsu da polite M’allam da kuma irin Z’aman da s’ukayi da sauran s’hawarwari da yake samu daga polite M’allam din masu amfamni Kuma s’osai yake G’anin haske akan k’owace S’hawarar ta polite M’allam din da d’uk y’ayi Amfani da ita.

 

Y’ayi bayani S’osai y’anunmasu illar wannan k’iyyaayyar da s’ukeyima M’utanen y’ankin A’rewa is like tamkar suna f’ada da ubangijinsu ne, wanda shine yayimaΒ  “princess designing destiny nata! notting in this world Is as good as, like peaceful relationship” Wanda s’hine y’ayi sanadiyar k’awowarsu z’uwa y’anxu da alaka Mai k’yau Mai dadi shida polite M’allam

cikin f’ahimta suke kadaΒ  kai,

 

D’uk da dai komin yaya dai, deep down basu ji dadin h’akan ba, Amma Sunyaba Kam k’warai da yanayin y’ankin M’utanen A’rewa idan har h’akan s’uke. “their can’t fight with the destiny as he said!” But still sonason da bukatar ya dai duba Al’amarin y’aga ta Inna zai Yi kokarin G’anin y’amayarda y’arsa akan h’anyar Addinta k’oda kuwa Auren bazai f’asuba. haka nan a k’atashi t’aron b’atare da h’akkan y’ayima Mrs Jenifer dadiba, duk yanda taso, da a tsaurara abun Ita a son ranta tasone da suΒ  aurama princess mijin anan take ita zatabiya sadakin.

 

A’mma Inna Oba of benin yaki aminta da hakan, W’anda hakanan wasu daga C’ikinΒ  Β  Β  Β  Β  Β  Β  Β M’utanen wurinΒ  suma sunkuduri tasuΒ  aniyar daukar m’ataki zasuyi kokarin ganin n sun hadu da Mrs Jenifer, sutattauna irin gudunmuwar da zasubata.

 

 

𝙕𝙖𝙠π™ͺπ™§π™žπ™ π™– 𝙨𝙖𝙒π™ͺ𝙣 π™π™π™§π™šπ™š π™₯π™–π™œπ™šπ™¨ 𝙛𝙖𝙧 π™¬π™šπ™šπ™ πŸ‘Œ

Leave a Reply

Back to top button