A Yankin Igbo Hausa NovelHausa Novels

A Yankin Igbo 17

Sponsored Links

Β βš–οΈπ˜Ό π™”π˜Όπ™‰π™†π™„π™‰ π™„π˜½π™Šβš–οΈ

 

π™π™π™Šπ™ˆ 𝙏𝙃𝙀 𝙒𝙍𝙄𝙏𝙀𝙍 π™Šπ™ π™π™‰π˜Ύπ™‡π™€ π™…π™π™Žπ™π™„π˜Ύπ™€

π™π™ˆπ™ˆπ™ π™Žπ™ƒπ˜Όπ™π™€π™€π™.

 

π˜Ώπ™€π˜Ώπ™„π˜Ύπ˜Όπ™π™€π˜Ώ π™π™Š π™π™ˆπ™ˆπ™ π™Žπ˜Όπ™”π™”π™„π˜Ώ

 

 

π—«π—©π—œπ—œ-𝟭𝟳

 

Gidan Mallam din w’ata irin shimfidefiyar harabaceΒ  Mai tsawon zango da doguwar katanga, gidan Mallam kenan Wanda yake dauke da doguwar katanga gidan nada m’ugun zurfi dafadin gaske, gidan babane sosai ginin xamani, harabar gidan kanta maitsayice sosai tafiyace sosai zakayi daga get nafarko k’afin ka Kai ga get na biyu.

 

H’aka Kuma M’allam Mutum me shi Mai son kanshi Allah ya hallicci zuciyarsa da son kanshi dalilin kenanΒ  k’usan kodayaushe gidan Mallam yanadauke da sanyayar kanshi turarukan w’uta Wanda har maokota ma suna amfana da sanyayan kamshin da kodauayushe take tashi daga c’ikin hararabar gidan Mallam din shi kullum g’idansa tamkar na Larabawa idan kashigan.

 

D’ayake kamshin bamai cutarwa bane ah’ah kamshin ne Mai ni’ima da s’aka natsuwa Sam baya Hawa Kai H’akan y’asa makotansa ba Wanda yake cutuwa da yanayin kamshin sai dai karuwama da zamuce sunayi barinma l’okacin damuna. W’annan Shine ka’idar gidan Mallam akullum tundaga ciki har w’aje hattada sashen yan maza su Dr Mustaphan d’uk sai anturara *TURAREN TREEFUL ‘S’ TURAREN WUTA* 09034987185. Contact for more details.

 

 

Kaskyen turarukkane ake jerawa tundaga get nafarko har palorn Mallam din, yaro yadauka musamman SabodaΒ  kawai kula da aikin turaren.

 

S’autin murya na ketashi Mai zakin gaske tana baiyana Amo maisamar da natsuwar Mai sauraren k’aratun, Ummita kenan yarinyar Yar kimanin S’hekara 17 dake c’ikin kitchen din kasa tana hada miyar wake da tawadatu da busashen kifi, karatune take fitarwa da kira’ar Susi c’ikin suratul Mayama, f’arar yarinyar siririya ba tada kiba Amma t’anada Dan tsayi shima basosaiba.

 

T’anada gashi sosai na Ainihin,F’ulani tanakuma da nashanu Suma Masha Allahu matsalarta daya batada hips sosai Tana shekarar karshe a secondary, Ummieta kenan Itace aauta a gidan Mallam.

 

Tana M’ugun Shiri da Ummu Maryam wato princess m’ahaifiyar Fodiyo, ga Ummu Maryam din t’anada saukin Kai tana janta ajiki, Tana Nan c’ikin gidan M’allam din dazama tun dawowarta Z’amfara Rigimarsu da mahaifiyarta y’asa Mr Juth. Mahaifinta ya yanke shawarar da tazauna gidan Mallam.

 

B’angare d’aban akabata Wanda y’anada kitchen da k’omai dazata bukata, h’aka kuma z’uwa y’anxu t’anada k’usan chemist Ukku acikin Z’amfara daya a kauran namoda daya a mafara, tana kawo magunguna masu inganci da sauki da rahusa daga kasashen w’aje Tareda taimakon mahaifinta.

 

Yanayinta na sonΒ  Ado da kwalliya nadaga c’ikin A’bunda yakara alakarsu da ita. tana son matar Zama da ita tana karuwa sosai, matarΒ  ta masifar iyya turanci ita KumaΒ  a rayuwarta tana masifar so da sha’awar mutumen da ya iya sarrafa harshen turanci,

 

Ummieta t’anada masifar son Ado kullum tana bibiyar adon xamani danayayi h’aka Kuma t’anada nachin Yawan son kallon India Saboda adonsu, w’annan halayyartane Wanda k’owa yasanta dasu.

 

Allah yabata baiwa da gwanewa a lissafi adai turanchine fa sai ahankali, t’anada lack of confidence Kuma ga illar tsoron kartayi ayimata dariya, Wanda Dama k’usan dabi’aceΒ  tamafi yawan h’ausa fulani yin dariya idan wane ko wance Bai iyyaba ko ya kuskure,

 

A’mmaΒ  Kuma Allah yayimata baiwa da S’anin iya lissafi k’amar computer wurin b’uga lissafi, lokutta da Dama tun tana jss ma Amma idan w’ani lisaafin yanaimi kakarema HabibΒ  itayake kaimawa kallo daya z’uwa biyu zatayimasa c’ikin hukuncin Allah ta solved dinshi, Kuma tunsuna Yara hakanan suke ita ke koyamasa math shi Kuma Yana koyamata Engilsh.

 

T’afiya Yawan tsokana t’anada Yawan barkwanci batada Yawan fushi.

 

So dadama zaka yimata Abu Amma k’usan ita Bata ma Lura dacewar kayine domin ka konamata, kawai zata cugaba da huldodinta ne w’annan yayidalilin dayasa takeda Yawan Abokanai ,Dama ga gidan Mallam akwai wadata da yawan cima kalla kasan Cewar da akwai lambu cikin gidan Kuma akwai k’aton filllin da akaware nakiwon Shanu Mallam y’anada shanu Billa Adadin Masu yawan gaske akalla zasu tasarma da h’aka z’uwa Dari biyuΒ  dukkansu farare tasa ba kodaya dakeda surki da w’ata kalla Acikinsu, Aka idar M’allamΒ  ko haihuwa akayimasa Fara tas din Dabba yake yankwa w’adda batada surki kodaya atareda ita.

 

Abokananta nada son Yawan z’uwa wurinta, Saboda idan Sukazo k’usan sai ancika gabanka da kala kalar a’bun tabawan motsa Baki, gidan baya rabo da chinchin da F’ura da dambun nama tuwon Madara dabino ga kifi k’usan kullum da ake gasawa, ga Kuma sanyayar madarar shanu da ake tatsoawa daga garken Mallam kullum sabuwarta su sakata acikin fridge tayi s’anyi ba’asaka suga h’aka Nan k’owa keshnata natural dinta.

 

Ummieta t’anada son Aikin sanwa A’binci Rayuwarta tana iya wuni k’aiwa da komowar kitchen kasan Cewar su Inna sadiya bayawan shiga madafin sukeba saidai subama masu Aiki Umurnin Abunda za’adafa Wanda k’usan d’uk Abincin gidan swallow ne Wanda Kuma H’akan yasamo Asaline Saboda Fodiyo da yakeson ire iren Abincin danginsu faten doya dawake Alele tuwon semo da dai sauransu.

 

Shi M’allam Mafi yawanci yafi ta Amali da yawanchin nama ko kifi H’akan y’asa k’usan kullum Ummieta tana kitchen din itake daga m’asa d’uk a’bunda yake bukata tasan yanaso ko Kuma zaiyi Dadi idan tayimasa.

 

Ummieta tana masifar tsoron Fodiyo, domin tun tashinta tanayarinya da Farko Sam Bata tsoronsa kusanma ace Raini yashiga tsakaninsu idan Abokananta Sukazo gidan lokutta da Dama idan sunzo wucewa ta gurin da Fodiyo yake z’aune, idan suna magana Suna sururunsu harshenta yafi nakowa kaifin Acikinsu,

Sunkance tayi s’hiru tayi shiru suna nunamat Fodiyo d’ayake z’aune ko zai wuceau kodai w’ani a’bun, t’uni z’atayi tsagal tace masu ai baji yakeba Kuma baya magana bazai san mesuke cewaba.

 

A’yayinda Sukuma tsoransa sosai suke tun a’lokacin, Saboda b’aiyida Fada kuma b’aya magana Amma yanayin fuskarsa dabayada friendly face hakuma yanayin girman jikinsa baya Kuma shiga sangar k’owa H’akan yataimaka kwarai nafitar da yanayin mutum Mai tsarewa da kaimewa H’akan KumaΒ  y’asa mutane dayawa suke shakkunsa, daga c’ikin harda masu Aikin gidan dakuma Abokananta.

 

Ita d’uk a’lokacin Bata damuba, sai l’okacin da t’afara Al’adar ta Allah yajarabeta da d’uk l’okacin dazatayi din sai tasha matukar wahalar ciwon mara da c’ikin baya harda cinya d’uk ko Inna yadauka watarana sai anyimata har Karin Ruwa, H’akan yasa akadauki matakin yimata Allura biyu dayafara daya ta rage radadin ciwon daya Kuma w’adda zata sakata barci ce yanda data Farka insha AllahuΒ  zata samu saukin lalurar.

 

Domin Agaskiya ana tsoron Kar lalurar takaiga illatamata mahaifa kokuma g’arin fisge fisge da juye juyen d’ayake watarana tabiga kanta zai iyya z’ama dalilin da tana iya haduwa da cutar ciwon kwakwalwa shidayake neurologist ne likitan kwakwalwa so y’asan ways dayawa dakan Kai mutum gahaduwa da ciwon kwakwalwa s’hiyasa k’usan yafi kowadamuwa da lalurar ta’tadin Tareda daukar mata mataki.

 

Tun a’lokacin tsoronsa yafara tsartuwa A Ranta G’anin d’ukΒ  i’nda taje t’arbiya to saidai kawai tagansa gabanta tamkar durar mikiya.

 

H’akan yasamo asali tun wtarana da Ummu Maryam tasameta tanata w’annan f’ama da wahalar idan tajuyanan ta Kuma juyawa chan, gatada masifar Raki Sam batada dauriyar Ciwo y’anxu y’anxu e d’uk zata tashi hankalin mutanen gidan Da raki da karadin mutuwa zatayi,Β  Ummu Maryam. Dadaurinta taje Part dinta tahado Alluran dazatayimata Bata Rabuwa dasu, ai kuwa Inna Jin An an anbaci Allura t’uni ta gudu tabuya, ba i’nda ba’a naimetaba ba agantaba,

 

Sai bayan dasu Fodiyo suka dawo daga c’ikin gari tunnah yazakullota akarkashin gadon dakin Habib tabuya, tayi matukar mamakin yanda yagane tanachan s’hiyasa take cemasa Shiba mutum bane Aljanine Kuma tundaga l’okacin t’afara masifar tsoronsa

 

Ga Karin yanayin idanuwansa d’asuke light brown da fari sun taimaka g’aya wurin tabbatarda tunaninta da ruhinta Cewar lallai Fodiyo ba mutum bane shi iskane.

 

 

 

*Idan kinada Hali kibiyani Hafsat Abubakar Sadeeq first bank 3195366407*

 

 

*It should be Three page per week πŸ‘Œ*

Leave a Reply

Back to top button