A Yankin Igbo 3
โ๏ธ๐ผ ๐๐ผ๐๐๐๐ ๐๐ฝ๐โ๏ธ
๐๐๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐พ๐๐ ๐ ๐๐๐๐๐พ๐
๐๐๐๐ ๐๐๐ผ๐๐๐๐.
๐ฟ๐๐ฟ๐๐พ๐ผ๐๐๐ฟ ๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐ผ๐๐๐๐ฟ.
๐๐๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐ผ๐๐ ๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐๐๐, ๐๐๐๐ ๐ฝ๐ ๐๐ ๐๐ ๐ผ๐พ๐พ๐๐๐, ๐ผ๐๐ฟ ๐ฟ๐๐ผ๐๐๐พ๐ (๐๐ผ๐๐๐๐ผ)
๐๐ผ๐๐๐ผ๐ ๐๐ผ๐ฝ๐ผ๐๐๐ ๐๐ผ๐๐ผ๐๐๐๐๐.
๐๐ฟ๐ผ๐ ๐๐๐๐ผ๐ฟ๐ผ ๐๐ผ๐๐ ๐๐๐ฝ๐๐๐ผ๐๐ *200* ๐๐ผ ๐๐ผ๐๐๐ผ๐ ๐ผ๐พ๐พ๐๐๐๐ ๐๐๐๐ฝ๐๐ *3195366407* ๐๐ผ๐๐๐ผ๐ ๐ผ๐ฝ๐๐ฝ๐ผ๐๐ผ๐ ๐๐ผ๐ฟ๐๐ ๐๐๐๐๐ ๐ฝ๐ผ๐๐.
๐๐ ๐๐๐๐๐๐ผ ๐๐ผ๐๐๐ ๐๐ผ๐๐ผ ๐๐ผ *200* ๐๐๐๐ผ ๐๐ผ ๐๐ผ๐๐๐ผ๐ ๐๐๐๐ฝ๐๐ ๐๐ผ๐๐ผ๐.*08036833612*
๐๐ฟ๐ผ๐ ๐๐๐๐ผ ๐๐ผ๐๐ฟ๐ผ ๐๐๐๐๐๐ผ ๐ฟ๐ผ๐ ๐ผ๐ฟ๐ผ๐ ๐๐ผ๐๐ผ ๐๐๐๐๐ผ๐๐ผ๐๐ผ ๐๐๐ฝ๐๐๐ผ๐๐ ๐๐ผ๐ ๐๐๐ผ ๐ผ๐๐๐ผ๐ ๐๐ผ๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐
*iii-3*
C’ikin murmushi m’allam yace eh!.. to ba’a rasaba Kam, idan anyi la’akari da yawan k’ide kiden d’a kake s’akawa bama s’hine yafi b’ada damuwa ba, irin kure sautin M’urya da k’ake yi.
D’an jim d’uk sukayi tareda kure juna da ido Nadan w’ani d’ogon l’okaci, sai y’anxu Mr juth y’afahimciย d’alilin M’allam dinna zuwa g’idansa. Amma Kuma, A’maimakon y’ayi masa maganar k’aitsaye k’okuma yanuna b’accin ransa d’omin yasan t’abbas tunda h’ar yatako d’akansa y’azo, to bashakka da akwai d’amuwa da t’akura da y’akeyimasu.
Y’au kusan shekararsa daya da wata h’udu da z’uwansa nan garin Z’amfarar Amma kusan k’ullum sai y’akure s’autin murayar k’ide kide, baya k’ashewa har sai k’usan shabiyu ko wani z’ubin daya nadare t’ukunnah
babu k’oshakka wannan m’utumne shi mai g’askiya, da nagarta.
D’uk alamu sun nuna h’akan cikin m’urmushi yakamo h’annun M’allam din yarike Gam! tareda m’aimaita Kalmar am “sorry! am so sorry!! you are a polite some body you deserve my salute M’allam” ๐ฎ๐ปโโ๏ธ
T’uni ya saramasa wanda h’akan yasa sukayi yar d’ariya suduka biyun.
“As from today I will stop the music polite M’allam,ย M’allam yace oh you can enjoy it!ย “but minimizing de volume kawai itย will be ok for me”
S’ai da suka dan kara taba fira tukunnah M’allam yayi masa b’ankwana yarakosa suka fito.
W’annan shinedalilin haduwar malam da Mr juth.
M’allam mutum ne shi mai m’artaba da nasibi a idon jamaa b’ai jima da d’awowa anan unguwar da zamaba,ย A’dalilin g’inin z’amani da yayi w’anda ya’fitar da sashe saseh a gidan.
G’idane katon g’aske k’usan unguwa gudaย zamuce, s’aboda acikin g’idan da akwai s’ashen k’ananun yara, da matasa y’an gudun hijira akalla zasukai k’usan dari da h’amsin zuwa d’ari biyu yaran d’omin kuwa ba a cikin z’amfara ka’daiba ko s’okoto ko birninย k’ebbi duk inda yaji anakai hari sai ya’bincika y’agano yaran da aka kasha m’ahaifansu sai ya d’aukosu kai har jihar katsina K’aduna da niger duk a’kwaiย wadanda aka kasha mahaifansu a s’anadiyar h’are haren yan bindiga.
M’allam shike dauke da n’auyinsuย tareda basu wurin k’wana cin su, da shansu,da d’ukkan wata k’ulawa da k’owane bil adama y’ake naiman samu daga iyaye nagari sikan zauna karatu.
A’lqurani mai girma duk bayan s’allar a’suba a’kowace rana zuwa misalin k’arfe t’akwasaย a inda zasuje d’akin cin abinci sukarya kumallo da a’bincinda ake d’afamasu dai dai k’warkwadon hali mai kyau da tsari masu aiki M’allam yadauka saboda irin haka kowa da k’wanon z’ubin abincinsa s’aikuma lamba da’ย Akeย bama k’owa w’anda ko arigar s’uturarka da akwai n’umberka k’owa A’jikin k’ayan sa, g’udun r’udu k’okuwa rashi k’orashin l’afiya ta hakan z’aisaka ayi saurin g’anewa sukan k’aranta bi’smillah da k’yawawan sunan Allah 99 kafin fara cin a’bincin c’ikin sautin wa’ka waka haka.
H’akan kuma zasu idan sungama sukan k’uma zama k’aratun boko da malam yayi f’afutuka k’warai y’ayi f’ama k’afin ya’samu g’onnati ta A’minta da w’annan tsarin t’abashi malamai akallla guda t’akwas da kanzo m’akarantar da y’aran da misalign t’akwas d’arabi zuwa karfe goma d’arabiย n’asafe adan tsakanin nan z’asuyi wanka sai masu dan girman d’aga ci’kinsu z’asu s’hirya s’ukama h’anya zuwa w’urin k’oyon sana oinsu da M’allam y’asamma su k’okuma aikatau da wasu d’aga cikin k’ananun masu dan karfi k’arfi.
S’uma dasuke z’uwa wa’nda M’allam har sai yayi b’incike t’ukunnah, y’aba masu s’osai da halin m’ai gi’dan ne t’ukunna yake ya’rda da aikin a’ikatau din na gidaje .
S’ai sauran d’a wa sunsu za,suje k’oyon aikinย gini carpen ta, wasu w’urin masu g’yaran da w’ankin m’otoci wasu wanki da guga, wasu k’uma gyaran w’ayoyi sana o’i’daiย na aikinhannu kala k’ala ahakan suke tattala k’uda densu su’nayima k’ansu yan la’lurori nayau da k’ullum kuma achan ne w’urin s’anaarsu mafi y’awanchinsu suke chin abincin rana h’akan yasa k’ananun yaran k’adaine suke zaune gida yan. kasa da shekars takwasย tara a’na c’iyar dasu abincin ranaย s’ukan sake zama k’aratu sukuma karfe shabiyu z’uwa karfe da’ya da rabi inda zasuci abincin rana sai k’uma su’yi w’anni har zuwa karfe h’udu alaokacin sauran manyan su’ndawo s’ai sucigaba da karatu idan hudu tayi zuwa s’hidda saikuma g’obe adaora.
๐๐๐ ๐ช๐ง๐๐ ๐ ๐จ๐๐ข๐ช๐ฃ ๐ฉ๐๐ง๐๐ ๐ฅ๐๐๐๐๐ฎ
๐๐๐ ๐ช๐ง๐๐ ๐ ๐จ๐๐ข๐ช๐ฃ ๐๐๐ง๐๐ ๐ฅ๐๐๐๐จ ๐๐๐ง ๐ฌ๐๐๐ ๐