A Yankin Igbo Hausa Novel

A Yankin Igbo 7

Sponsored Links

 

βš–οΈπ˜Ό π™”π˜Όπ™‰π™†π™„π™‰ π™„π˜½π™Šβš–οΈ

 

π™π™π™Šπ™ˆ 𝙏𝙃𝙀 𝙒𝙍𝙄𝙏𝙀𝙍 π™Šπ™ π™π™‰π˜Ύπ™‡π™€ π™…π™π™Žπ™π™„π˜Ύπ™€

π™π™ˆπ™ˆπ™ π™Žπ™ƒπ˜Όπ™π™€π™€π™.

 

π˜Ώπ™€π˜Ώπ™„π˜Ύπ˜Όπ™π™€π˜Ώ π™π™Š π™π™ˆπ™ˆπ™ π™Žπ˜Όπ™”π™”π™„π˜Ώ.

 

𝙏𝙃𝙀 𝙁𝙐𝙉𝙉𝙔 π™‹π˜Όπ™π™ π™Šπ™ 𝙏𝙃𝙀 π™Žπ™π™Šπ™π™”, 𝙒𝙄𝙇𝙇 π˜½π™€ 𝙄𝙉 π™ˆπ™” π˜Όπ˜Ύπ˜Ύπ™€π™‰π™, π˜Όπ™‰π˜Ώ π˜Ώπ™„π˜Όπ™‡π™€π˜Ύπ™ (π™•π˜Όπ™†π™€π™Žπ˜Ό)

 

π™’π˜Όπ™‰π™‰π˜Όπ™‰ π™‡π˜Όπ˜½π˜Όπ™π™„π™‰ π™†π˜Όπ™‚π˜Όπ™‚π™‚π™€π™‰π™€.

 

π™„π˜Ώπ˜Όπ™‰ π™†π™„π™‰π˜Όπ˜Ώπ˜Ό π™ƒπ˜Όπ™‡π™„ π™†π™„π˜½π™„π™”π˜Όπ™‰π™„ *200* π™π˜Ό π™’π˜Όπ™‰π™‰π˜Όπ™‰ π˜Όπ˜Ύπ˜Ύπ™Šπ™π™‰π™ π™‰π™π™ˆπ˜½π™€π™ *3195366407* π™ƒπ˜Όπ™π™Žπ˜Όπ™ π˜Όπ˜½π™π˜½π˜Όπ™†π˜Όπ™ π™Žπ˜Όπ˜Ώπ™„π™Œ π™π™„π™π™Žπ™ π˜½π˜Όπ™‰π™†.

 

π™†π™Š π™†π™„π™π™π™π˜Ό π™†π˜Όπ™π™„π™‰ π™’π˜Όπ™”π˜Ό π™‰π˜Ό *200* π™•π™π™’π˜Ό π™‚π˜Ό π™’π˜Όπ™‰π™‰π˜Όπ™‰ π™‰π™π™ˆπ˜½π™€π™ π™’π˜Όπ™”π˜Όπ™.*08036833612*

 

π™„π˜Ώπ˜Όπ™‰ π™†π™π™ˆπ˜Ό π™‚π˜Όπ™‰π˜Ώπ˜Ό π™„π™π™„π™‰π™π˜Ό π˜Ώπ˜Όπ™‰ π˜Όπ˜Ώπ˜Όπ™ˆ π™π˜Όπ™Žπ˜Ό π™†π™„π™‰π™‚π˜Όπ™‚π˜Όπ™π˜Ό π™†π™„π˜½π™„π™”π˜Όπ™‰π™„ π™ƒπ˜Όπ™…π™„π™”π˜Ό π˜Όπ™‡π™‡π˜Όπ™ƒ π™”π˜Όπ™Žπ™ƒπ™„π™π™”π™€π™†π™„ πŸ‘

 

 

*VII-7*

 

 

S’hiru y’ayi yana k’allon sakon, dake c’ikin wayar tasa, t’areda Kure wayar da kallo t’amkar Mai N’aiman Karin b’ayani k’ojiran umurni d’aga wayar.

 

Y’ajima da hasashen h’akan, k’uma kusan l’okaci, daya yanajin s’ukafara son j’unansun, s’hida ita. ya yarda da k’warai da kamun kan y’arinyar, yasani tun tunishine mai kaita da d’aukota a M’akaranta. m’ahaifinta yana matukar k’okari w’urin g’anin y’abata k’ulawa T’are da k’illaceta daga hulda da mutane barka Tai.

 

K’odon k’asan c’ewar ta ita d’aya! kuma gashi y’anada arziki s’osai D’ole y’ayi taka t’santsan s’osai g’udun k’arwani y’acutar da ita. T’unda ga y’ankin Nasu y’anda yake d’ama.

 

K’o Dan gudun Kar asacetama, ayi garkuwa da ita. yayarda da Y’arinyar… dari b’isa dari bata rayuwar s’hashanci irin nawasu d’aga c’ikin yaran kabilar YANKIN IBON. Batafiya zuwa Bukibama Kona Yan Uwantaka ballantasa na kawaye itamaΒ  hakatake Rayuwarta t’amkar Mai tsoron mutane. Kodayake ta tashi da akidar be Aranta na t’sakanin t’soron m’utanen yankinsu. L’okutta da d’ama yakanji y’anda s’uke takaddama da Mrs Jenifer Akan h’akan.

 

T’o amma!….Sai Kuma y’anatsu t’areda jan L’umfashi M’ai s’aukar da N’atsuwa a kokarinsa n’ason d’awowa c’ikin Hayyacinsa.

 

B’anbancin adddininasu fa, ga k’uma b’anbancinΒ  Β  Β  Β  Β  Β  Β  Β  Β  Β  Β  Β  Β  Β  al’adah. W’adan nan A’bubuwan b’iyuΒ  b’ayajin z’ai b’arsuΒ  su s’amu m’atsaya mai bullewa akan hakan.

 

S’aboda h’aka s’aidai y’ashirya m’ata k’alami m’asu dadi, danuna M’atukar jin d’adinsa akan h’akan. da kuma t’abbatar M’ata d’adewar s’hima din y’ajima dajin irin w’annan Al’Amari acikin zuciyarsa.

 

I’tace yar fara! Kuma y’ar m’attashiyar y’arinya k’wance cikin k’iirjinsa. Amma daga karshe, Yana Mai Bata h’akuri, yanaimi d’atayi hakuri karma ta fitar da m’aganar.Β  Sam kartabari k’owama y’ajita, tabbas abune ba mai yiyuwaba k’odonmin s’aboda kaucewaΒ  Rigimar Mom.

 

P’rincess din T’ana k’wance adakinta, d’ayagaji da k’yau da t’saruwa, Z’uciyarta c’ike da f’argaba t’ana j’iran t’sammani da t’arababin m’afitar da z’ai t’uromata amma, ga m’amakintaΒ  sai g’ashi t’aga ashe shima din yajima da kaunar ta acikin ransa, Kai A’nya k’uwa kodai yafadi Mata h’akan ne D’omin t’asamu N’atsuwa, Kai komadai menene ita dai h’akan yamata dadi s’osai.

 

k’o shakka b’abu z’atayi d’achen farin b’afullatani, d’ogo M’ai Yawan k’auda kai da alkunya. ga t’sayuwa sosai akan gaskiya da Rikon A’mana.

 

T’ashiga t’sakanin tashin h’ankali D’aga karshen text din. Na g’anin irin A’msar d’ayamaryar m’ata d’aga k’arshe. H’ankalinsa y’adan tashi,domin t’asansa kaifi d’ayane d’akyar idan idan zata iya s’hawo k’anssa. h’akan y’asa t’ayanke s’hawarar t’ura ma m’ahifinta d’uka s’akon nin d’anata din danasan.

 

S’aida safe, W’uraren 9:Am Mr juth y’asamu s’akon w’anda yatashi yayi tsalle y’ayi matukar m’urna s’osai akan h’akan. s’osai y’au dinΒ  A’wannan s’afiyar, a w’urin Morning prayer’s d’insa, yayima father godiya. He clap and dance “hold heartedely” da Jin wannan l’abarin hadin.

 

Y’ajima S’osai, yadade da w’annan gudirin aransa. da son wanzuwar wannan abun.

A’mma inna y’ana ganin T’amkar z’aishiga rayuwar A’hmad d’in d’ayawa, h’aka kuma Y’ana dan s’hakkarΒ  Polite M’allam.

 

A’mma d’ayake y’anxu s’hida k’ansaΒ  M’allam din Idan har y’aji cewar A’hmad, din ya aminta, to kuwa T’abbas, y’anaji daganin P’olite M’allam din bazaikiba. by God grace he will pray about it!.

 

Da S’afe S’uduk kansu, suna saman d’inniing Table d’omin cin a’bincin safe, d’omin tun l’okacin da A’hmad y’agama k’aratun d’igree d’insa, R’agamar c’ampany t’adawo g’abadaya h’annunsa h’aka k’uma y’asamu K’arin Matsayi Acikin g’idanΒ  Mr juth din yadawo da cin abincinsa,, a t’aredasu T’unda y’aga anfara kaima A’hmadin hari k’wanaki ah t’sinkamasa b’reak d’in mota Allah ne y”ayi mus arziki d’omin h’arda p’rincess d’insa, cikin motar da d’ukknasu za’arasa.

 

D’an g’yaran m’urya Mr juth y’ayi b’ayan sun k’amala cin A’bincin A’hmad din N’ayunkurin t’ashi. adan z’aman d’asukayi b’awani a’lamu da z’ai n’unamaka da c’ewar A’hmad din y’ana s’on p’rincess, sai yau d’aya k’uremasa Da saka lura, y’amatyarda k’ulawar sa s’osai akansu, t’ukunnah har y’alura da Irin k’allon kasa k’asa Da A’hmad din k’e dan binta dashi, lokacin da tafito.

 

D’ama tun a z’aman k’aratu natun t’uni da s’ukafara da A’hmad din, yahane ta d’asaka m’atsatsun kaya. S’aboda h’aka takoya duk k’ayan da z’asu nuna tsiraicinta Bata sakawa sam, Saidai w’anda y’adarota s’osai akan t’urbar s’akawar h’akan g’alibi k’ayanta s’unfi y’awa akan d’ogayen R’iguna d’a k’uma lessess da atampha, s’higarata ask t’amkar yar y’ankiin arewa.

 

M’afiyawancin s’higarta t’akan S’aka Dan k’aramin m’ayafi t’ayane k’anta K’oda b’ayafaba.

Mr juth, y’anakule s’anda t’agaiyardashi, bai yarda y’adago da y’akalleta ba s’aidai, y’agyada k’ansa N’una alamun yaji ta din. C’ikin M’urmushi nasu na m’anya y’ace y’ana s’on al adu da a’lkunya irinta hausa Fulani.

 

“If it’s ace na ibo man irin sa, he may be like tashi y’arungumeta, A’bun is so irritating some body hugging your daughter in front of your presence! in the name of love what kind of shamefull act is this”

 

G’yaran m’urya Mr juth y’ayiΒ  t’areda m’aida d’ukkanin h’ankalinsa g’aba d’aya akan A’hmad din y’ace m’asa y’anason ne y’aji g’askiyar M’agana d’aga b’akinsa. Gaban Ahmad ne y”ayi w’ani irin f’aduwaΒ  t’areda D’an s’atar k’allon g’efen da princess din take.Mr juth y’ace y’anason ne y’aji g’askiyar Sakonda p’rincess ta t’uromasa Awaya game da z’anchen da princess tafadimasa na c’ewarΒ  sun fahimci juna.

 

Mrs Janifer ceta yi wani irin k’warewa da R’uwanΒ  l’emun data kurba. tuni t’ari ya sarketa ba k’akkautawa da w’ani irin k’arfi ta t’ashi t’abuga t’able din.

 

T’areda fadinΒ  God forbit! don’t you ever try this Oga! you may r’egret it! It will not going to be a happy ending! you trusth this person so much he may end of running away with all what you have. if you give him your daughter to marry.

 

S’hiru kowa y’ayi y’ana k’allonta b’anda A’hmad daya dukar da k’ansa k’asa y’ashiga shock s’osai na abu biyu, nafarko y’anda p’rincess ta i’ya fadima b’abanta b’aiyi Sam t’unanin h’akanba, Y’adauka sunΒ  Gama w’annan m’aganar tu jiya, da yasan zata f’adimasa t’abbas da b’aiyarda s’un h’adu w’urin c’hin a’bincin nanba.

 

S’ai k’uma s’hock na b’iyu, wanda b’aiwuce f’argabar a’bunda zai b’iyo b’ayaaba.d’omin d’aga j’iya z’uwa yau wata irin soyayyar p’rincess din y’aji an kara N’inkayamasa a ciki da wajen Ruhinsa fiye da t’unani mai t’unani.

 

 

 

𝙕𝙖𝙠π™ͺπ™§π™žπ™ π™– 𝙨𝙖𝙒π™ͺ𝙣 π™π™π™§π™šπ™š π™₯π™–π™œπ™šπ™¨ 𝙛𝙖𝙧 π™¬π™šπ™šπ™ πŸ‘Œ

Leave a Reply

Back to top button