Hausa Hip HopLatest Musics
[Music] Mr 442 ft. Murja Ibrahim – Yaga Yaga Mehn
Sponsored Links
![[Music] Mr 442 ft. Murja Ibrahim - Yaga Yaga Mehn Yaga Yaga Mehn](http://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/yaga-yaga-mehn-300x300.jpg)
Duniya juyi-juyi, daga barbadancin tiktok yau kuma Murja ta yi juyi wanda yafi juyin juya hali ta koma waka.
Hoh! Ina daukacin masoyan Murja Ibrahim Kunya? Mutuniyar fa ta takarkare ta suburbudo muku sabuwar waka ita da mawakin Hausa Hip Hop, Mr 442.
Mr 442 mawaki shugaban tawagar Dream Chasers Record tare da Murja Ibrahim sun saki sabuwar wakarsu mai taken, “Yaga Yaga Mehn” (mp3 download).
Ban dai samu nutsuwar sauraron wakar nan ba amma dai kai da ji an sako murja ka san wakar za ta matukar nishadantar.
Wannan ce wakar Murja Ibrahim Kunya ta farko, za ku iya sauketa, ku saurareta sannan ku yi sharhi a kanta.
![[Music] Sani Liya Liya - PDP Daga Sama Har Kasa PDP Daga Sama Har Kasa](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/Sani-Liya-Liya-PDP-Daga-Sama-Har-Kasa.webp)
![[Music] Ali Jita - Tauraruwa Tauraruwa](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/Ali-Jita-Tauraruwa.webp)
![[Music] ABK Xamani ft. Queen F - Allah Ka Bamu Allah Ka Bamu](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/Allah-Ka-Bamu.webp)
![[Music] Ahmad Shanawa - Muryata Muryata](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/07/Ahmad-Shanawa-Muryata.jpg)
![[Music] Naziru Sarkin Waka - Nasiru Yusuf Gawuna Sarkin Waka](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/sarkin-waka-wakar-gawuna.jpg)
![[Music] Auta MG Boy - Cikin Zuciya Cikin Zuciya](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/08/Auta-MG-Boy-Cikin-Zuciya.jpg)
![[Music] Garzali Miko - Sarauniyata ft. Zuwaira Isma'il Garzali Miko 1](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/12/Garzali-Miko-1.jpg)
![[Music] Madox TBB - Tunkwal ft Mr 442 x Safaa x Murja Tunkwal](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/11/Madox-TBB-Tunkwal.jpg)
![[Music] Auta MG Boy - Mai Farin Jini Mai Farin Jini](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/07/Auta-Mg-Boy-Farin-Jini.jpg)
![[Music] Joe Craze - Kayan Aiki ft. B.O.C Madaki Kayan Aiki](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/12/kayan-aiki-boc-madaki.jpg)