Hausa MusicLatest Musics

[Music] Sani Ahmad – Arewata

Sponsored Links

Arewata

Mawakin soyayya, Sani Ahmad, ya kara sakin wata sabuwar wakar mai taken, Arewata mp3 download.

Wakar dai a kan arewa ya yi ta. Kuma tayi dadi, duk dai abinda ke ciki ba zai wuce yin kira ga ‘yan arewa ba.

A baya-bayan nan, Sani Ahmad ya saki wakoki irinsu, “Baki Da Tamka“, ” Ghana Must Go” da sauransu.

Ina daukacin masoyan Sani Ahmad? Ku gaggauta sauke wannan waka tasa yanzu daga shafin nan namu.

Leave a Reply

Back to top button