Hausa MusicLatest Musics
[Music] Isah Ayagi – Dake Na Amince
Sponsored Links
Mawakin Hausa, Isah Ayagi, ya saki sabuwar wakarsa mai taken “Da Ke Na Amince” za ku iya download dinta yanzu daga shafin nan namu.
Ko ma dai menene, shi fa a wagga waka da ita ya amince. Ku sauketa domin saurara.
Also Download: Isah Ayagi – Haske Ya Fito
Ina daukacin masoyan mawaki Isah Ayagi? Ku sauke wakar nan tasa yanzu.