Hausa MusicLatest Musics
[Music] Dauda Kahutu Rarara – Babagana Zulum
Sponsored Links
![[Music] Dauda Kahutu Rarara - Babagana Zulum Rarara Babagana Zulum](http://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/12/Rarara-Babagana-Zulum-300x164.webp)
Mun jima da yin jugum muna sauraron jin wakar da za a yi wa gwamna jihar Borno, Babagana Umara Zulum.
Domin ko banza ya cancanci a wakeshi ko bai bada sisi ba, Zulum ai duniya ne. Gwamnan APC da ba a yi kamarsa ba.
Ina ma’abota sauraron wakokin Hausa? Ku sauke sabuwar wakar da aka yi wa Babagana Zulum, kuma Rarara ne ya yi ta (mp3 download).
Also Download: Dauda Kahutu Rarara – Kaduna Sai Uba Sani
Za ku iya sauraron wakar kai tsaye a shafin nan, ko kuma ku sauketa kai tsaye. Kuma gaskiya Zulum din fa ya matukar koduwa.
![[Music] Aminu Ala - Falakin Gombe falakin gombe](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/falakin-gombe.webp)
![[Music] Namenj - Manyan Mata Series Sound Track Manyan Mata](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/manyan-mata-series.webp)
![[Music] Z Square - Giwar Mata Giwar Mata](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/z-square-giwar-mata.jpg)
![[Music] Abubakar Sani - Wakar Mawaka Jiki Da Ruhi](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/12/Jiki-da-ruhi-album.jpg)
![[Music] Ado Gwanja - Warr Warr](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/06/ado-gwanja-warr.jpg)
![[Music] Rarara - Kashim Da Tinubu Zan Zaba ft. Baban Chinedu Kashim Da Tinubu Zan Zaba](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/10/Kashin-Da-Tinubu-Zan-Zaba.jpg)
![[Music] Sani Ahmad - Sai Da Ke Sani Ahmad](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/sani-ahmad.jpg)
![[Music] Isah Ayagi - Ke Zan Nuna Isah Ayagi](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/isah-ayagi.jpg)
![[Music] Aminu Ala - Canjin Kudi ft. Miftahu Umar Canjin Kudi](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/canjin-kudi.webp)