- Hausa Music
[Music] Isah Ayagi – Amini
Na kwana biyu ban ji waka mai taba zuciya da dadin sauraro ba irin wannan, wakar ta Isah Ayagi mai…
Read More » - Hausa Hip Hop
[Music] Mr 442 ft. Murja Ibrahim – Yaga Yaga Mehn
Duniya juyi-juyi, daga barbadancin tiktok yau kuma Murja ta yi juyi wanda yafi juyin juya hali ta koma waka. Hoh!…
Read More » - Hausa Hip Hop
[Music] Madox TBB – Sabulu
Madox TBB, matashin mawakin Hausa Hip Hop ya saki sabuwar wakarsa mai taken, “Sabulu” mp3 download. Tabbas wakar kam akwai…
Read More » - Hausa Music
[Music] Sani Ahmad – Arewata
Mawakin soyayya, Sani Ahmad, ya kara sakin wata sabuwar wakar mai taken, Arewata mp3 download. Wakar dai a kan arewa…
Read More » - Hausa Music
[Music] Isah Ayagi – Ke Zan Nuna
Mawakin soyayyar nan, Isah Ayagi, ya saki sabuwar waka mai taken, “Ke Zan Nuna” mp3 download. Isah Ayagi dai ya…
Read More » - Hausa Music
[Music] Auta Waziri – Alaqar So
Hoh! Auta Waziri ya kara sakin watawakar fa! Mai taken, “Alaqar So” tabbas ita wagga waka ta yi dadi, mp3…
Read More » - Hausa Music
[Music] Sadiq Saleh – A Bikin Suna
Za ta iya yiwuwa wakar nan ba bakuwa ce ba gareku, amma dai tabbas za ku ji dadin sauraronta sosai.…
Read More » - Hausa Music
[Music] Sani Ahmad – Baki Da Tamka
Albishirinku daukacin masoyan wakokin Sani Ahmad! Yau ma ya kawo muku sabuwar wakarsa mai taken, “Baki Da Tamka” mp3 download.…
Read More » - Hausa Music
[Music] Kawu Dan Sarki – Alkibla
Mawakin Ingallo, Kawu Dan Sarki ya saki sabuwar wakarsa ma taken, “Alkibla” mp3 download. Wannan waka kam tayi dadi, ina…
Read More » - Hausa Hip Hop
[Music] Sadiq Technic – Yar Chararaz
Matashin mawakin Hausar nan dan kasar Ghana wato Sadiq Technic, ya saki dalleliyar wakarsa mai taken, “Yar Chararaz” mp3 download.…
Read More » - Hausa Music
[Music] Abdul D. One – Auren Alaqa
Ku sauke wakar matashin mawaki, Abdul D. One,wacce ya rera a shirin nan na “Alaqa” mai taken “Auren Alaqa” mp3…
Read More » - Hausa Music
[Music] Sani Liya Liya – Dillaliya
Sabuwar wakar shahararren mawakin barkwancin nan, Sani Liya Liya muka kawo muku mai taken “Dilalliya” mp3 download. Duk da wakar…
Read More »