Hausa MusicLatest Musics
[Music] Auta MG Boy – Ta Bani
Sponsored Links
![[Music] Auta MG Boy - Ta Bani Ta Bani](http://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/10/auta-mg-boy-ta-bani-300x225.jpg)
Auta MG Boy, fitaccen mawakin Hausa ya fitar da wata zazzafar wakarsa mai dadi mai taken, “Ta Bani” (mp3 download).
Kutmelesi, ban san me ta bashi ba, amma dai ina da yakinin zunzurutun zallar lubayya ta bashi.
Ba fa adawa, Auta MG Boy ya iya wakoki masu ratsa cikin rantsatstsun zuciyoyin masoya maza da mata.
A baya bayan nan, Auta ya fitar da wadansu sabbin wakokinsa irinsu, “Akwai Bayani” wacce suka yi shi da Sadeeya Cameroon.
Kuma Autan ne dai ya yi wakoki irinsu, “Inaji Dake“, “Da Gaske Kaunarki Nake“, “Cikin Zuciya” da sauransu.
To, kada na cikaku da dan banzan surutu, ina daukacin masoyan Auta? Ku hanzarta sauke wannan waka tasa.
Fatan za ku ji dadinta. Kada ku manta ku cigaba da ziyartar HausaeDown domin samun karin wasu wakokin.
![[Music] Hamisu Breaker - Muradin Zuciya Muradin Zuciya](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/hamisu-breaker-muradin-zuciya.webp)
![[Music] Dauda Kahutu Rarara - Jagaba Sai Ka Shiga Villa Jagaba Sai Ka Shiga Villa](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/jagaba-sai-ka-shiga-villa.webp)
![[Watch] Ahmad Shanawa - Na Damu Da Ke Official Video ft. Salaha Egwa Na Damu Da Ke](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/ahmad-shanawa-na-damu-da-ke.jpg)
![[Music] Naziru Sarkin Waka - Auren Kiyaya auren kiyaya](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/10/auren-kiyaya.jpg)
![[Music] Sulaiman Andoss - Hoton Ki Hoton Ki](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/sulaiman-andoss-hoton-ki.jpg)
![[Music] Farfesan Waka - Damfara (Yan Siyasa) damfara](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/06/farfesan-waka-damfara.jpg)
![[Music] Ahmad Shanawa - Bestie ft. Sarauniya Zully Ahmad Shanawa](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/10/ahmad-shanawa.jpg)
![[Music] Umar UK - Ba Wata Bayan Ke ft. Hairat Abdullahi Ba Wata Bayan Ke](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/umar-uk-ba-wata-bayan-ke.webp)
![[Music] Sulaiman Andoss - Ajiyar So Ajiyar So](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/sulaiman-andoss-ajiyar-so.jpg)
![[Music] Alan Waka - Rimin Gusau Alan Waka](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/07/Alan-Waka.jpg)