Hausa MusicLatest Musics
[Music] Umar UK – Ba Wata Bayan Ke ft. Hairat Abdullahi
Sponsored Links
Umar UK, matashi kuma mawakin nanaye wato Soyayya, ya saki sabuwar wakarsa mai taken, “Ba Wata Bayan Ke” (mp3 download) tare da mawakiyar nan Hairat Abdullahi.
Kasancewar bamu da wakokinsa da dama a kan shafin nan namu hakan ya sa za mu takaita dogon bayani a kan wakar nan tasa.
Za ku iya sauke wakar nan tasa yanzu daga shafin nan na HausaeDown mai albarka.