Hausa MusicLatest Musics

[Music] Ahmerdy – Kina Ina

Sponsored Links

Kina Ina

Duk da dai wakar nan tsohuwa ce ta kai akalla shekara guda ciff, amma kuma har yanzu da armashinta.

Ku sauke sabuwar wakar Ahmerdy mai taken, “Kina Ina” (mp3 download). Na dai san masoyiyarsa ya ke bidar tana ina.

Also Download: Ahmerdy – Bako

Ina daukacin masoyan Ahmerdy da wakokinsa? Sai ku hanzarta sauke wakar nan tasa ta Kina Ina yanzu cikin sauki.

Download Mp3

Leave a Reply

Back to top button