Hausa MusicLatest Musics
[Music] Sulaiman Andoss – Kallon Kauna
Sponsored Links
Sulaiman Andoss, matashin mawakin Hausa ya fiyar da wata sabuwar wakarsa mai tururi mai taken, “Kallon Kauna” (mp3 download).
Sai dai kamar yadda aka saba, a cikin wakar akwai mace wacce ke masa amshi. Kun san duk wakokin nanayen nan akwai mata masu amshi a cikinsu.
A baya Sulaiman ya saki wakoki irinsu, “Nafisa“, “Ajiyar So“, “Ina Raye Saboda Ke” da sauransu.
Ko-da-ya-ke wakar tasa an yi ta ne cikin slow bitrate kamar yadda sauran wakokin Hausa suke.
Ina daukacin masoyan Sulaiman? Ku yi hanzarin sauke wakar nan tasa yanzu-yanzu daga shafin nan.