Hausa MusicLatest Musics
[Music] Ahmad M. Sadiq – Wakar Ta’aziyyar Mustapha Waye
Sponsored Links
Song Title: Wakar Ta’aziyyar Mustapha Waye
Singer: Ahmad M. Sadiq
Album: Single
Producer: Ahmad M. Sadiq
Song Size: 15.55MB
File Type: Mp3
Release Year: 2022
Song Description: Mawakin shararriyar wakar nan ta Izzar So, ya yi sabuwar waka ta ta’aziyyar Mustapha Waye, daraktan shirin fim din Izzar So. Za ku iya sauketa a mp3 yanzu.
Mustapha Waye kamar yadda ‘yan ‘uwansa masu shirya finafinai suka bayyana; masoyin manzon Allah ne kwarai da gaske. Hakan ya sa kowa ke jimamin rasuwarsa.