Hausa Hip HopHip Hop Songs

[Music] AK Wise Man ft. DJ Abdul – Shagala

Sponsored Links

Shagala
Ku sauke sabuwar wakar Hausa Hip Hop ta mawaki Ak Wise Man tare da DJ Absul mai taken “Shagala” mp3 download. Za ku iya daukarta daga shafin nan namu yanzu cikin sauki.

To, wai me kuke jira ne? Ku sauke wakar nan Shagala ku ma ku shagala. Fatan Allah ya shagalamu a aljannah.. Cancarancancas din kenan. Wakar fa tayi.

Leave a Reply

Back to top button