Hausa NovelsM SHAKUR NovelsMatan Ko Mazan Hausa Novel

Matan Ko Mazan 32

Sponsored Links

💫 MATAN?? Ko MAZAN??💫

✍🏻M SHAKUR

EPISODE 3️⃣2️⃣
Kuna neman AFFORDABLE KAYAN BACCI DA BREZIYU, hohohooo gafa Qawxars nan💃 ku riketa gam gam and thank me later🥰

Are you looking for where to get affordable and quality sleepwear and underwear from the uk? Look no further @qawxarscollection got you covered we have alluring and beautiful bras padded and non padded, matching sets, sleep dresses, pj’s, & gift packages. What are you waiting for? Check us out on Instagram https://instagram.com/qawxarscollection?igshid=OGQ5ZDc2ODk2ZA==
Or click to send a dm
wa.me/+2348032022128

32
Tana cikin kumbure kumburen ya sallame sallan hada ido sukayi ya zuba mata matattun idanunshi dake kashe mace farare tass dasu yau sabida yasami natsuwa dawani kalan sauri Ummi ta dauke kanta ranta abace sosai azuciye ta yunkura zata tashi taji bata da karfi jikinta duka yayi tsami kaman ba nata ba, hakan yasa ahankali alallabe ta tashi tareda jan bargo tana kare jikinta ita adole karya ganta, sauka tayi gently zata fara tafiya tai luuuuu zata fadi da sauri Nura yataso yatareta yana kaita jikinshi with so much affection yace “bakiga bakida karfi ba” kallon fuskanshi tayi yayi wani kyau da haske suka hada ido takasa magana, murmushi yake mata kasa kasa hakan yawani kara kular da ita dawani kalan sauri ta turashi ta dago tace “ni kadena tabani mekamin ma jiya”? Dan zaro idanu Nura yayi duk yanda yaso yarike dariyan dayakeji kasawa yayi saida yadan murmusa kadan wani kalan kulewa Ummi tayi cikin rigima sosai kaman yaron daya tashi daga bacci afusace tace “kamin wulakanci tunda nabar gidanka baka taba nemana ba, shine daga zuwanka jiya bansan me kaminba har kamin wani abu ko” tsayawa Nura yayi yana kallonta shi dariya abin ke bashi yadai daure yarike dariyan, Ummi tace “dariya kake ko to baruwanka dani, kada ka kara kulani nagaya maka” tana maganan tawuce bayi tana tafiya ahankali tana faman jan bargo saida takai gaban bayin tasaki bargon tashige ciki.
Sai alokacin Nura yadan saki dariya tareda murmusawa sosai irin na manya ya kadakai, all he sees kawai is tsantsan yarinta, he loves childishness nata sosai abun is so cute, zuwa gaban kofan yayi ya daga bargon yazo ya yaye zanin gadon da sun bata tass yaciro wani ya shimfida, yatafi falo yadauko hijab din Ummi, yabude cikin kayanshi yaciro mata wani boxer nashi da singlet duk ya ijiye kan dadduma sannan ya zauna yana lumshe idanu komi najiya nadawomai sabo fil arai, ranan datamai massage yace that was the best sex in his life but yanzu yana ganin na jiya was just the best omoh Ummi can f*ck and puss nata come Sweet, saikuma tazo ta iya ihu da batsa ahhh full package! Murmushi yayi yakai hannunshi saman jallabiya wlh har gabanshi yafara mikewa, yarinyar nan is so turning him on, fitowa tayi daga bayin daure da towel kanta duk ruwa taki kallon inda yake sai kumbure kumbure take, cikeda so yace “ga shimi da boxer kisa saiki salla” batare data kalleshi ba tace “agaban ka zansa kayan? Ni kafita” ba musu yamike shi adole mai neman sulhu yace “toh My Madam” hanyar falo yayi yabude kofa yafice tadanyi murmushi yanda yamata biyayya ya burgeta, kayan tasaka tasa hijab tai salla tana idarwa tai azkar sannan ta tashi tabude kofa tafito falon Nura na zaune yaganta ganin zatai kofa yatashi yakamota cikeda rigima tace “stop kadena tabani” hade fuska yayi yace “kin gaidani”? Dan kallonshi tayi gabanta yafadi kafin ahankali tace “ina kwana” bakinta ya kalla tsabagen kiss da shan dick har sun karaja, hannunshi yakai gently ya shafa bakin yace “bakin daya iya batsa agado” dauke kanta tayi dasauri akunyace, yakai hannunshi ya shafa goshinta da gashi dayawa sun kwanta cikin wata kalan yar mitsitsiyar murya yace “ina sonki Zainab” wallahi har kasan zuciyanta taji kalaman nashi tadauke kanta da sauri tace “ni zan tafi” yana kallon long eyelash dinta yace “saina karbi hakki na tukunna Yammatan Nura” dasauri takalleshi ganin shi baimasan kunya ba saima gira daya ya daga mata gabanta yafadi adan shagwabe kaman ita yace “waiba mun shirya ba me kuma nayi da safiyan Allah din nan amarfi namiki laifi”? Fari Ummi tamai da ido saikuma kawai ta fashe da kuka dake kashe zuciyan namiji cikeda so Nura yakamata yana tafiya da ita ya zaunar da ita akan kujera ga mamakin ta sai kawai ya duka agabanta tareda kamo hannunta ahankali yace “Zainab nasan sabida yanayin circumstance na auren mu you feel kaman bana sonki, bana girmamaki kokuma bana darajaki duk ba haka bane” yadanshi shiru yana kallon yanda take share kukan datake da bayan hannun jijiyan goshinta na fitowa alamun she’s really hurt da yanda bai nemeta ba abin yaki fita daga ranta and so yake yafitar dashi yanzu, murya chan kasa yace “banson mufara rayuwan auren mu a wannan yanayin Ummi da ace bana sonki da bazan taba aurenki ba dan bazan taba, kalli bakina bazan taba iya auren wacce ban so ba wallahi!” Yafadi ahankali, yace “Ummi tunda nake arayuwana bantaba growing feelings for mace in few days kaman keba, da lura dake da falling for you took me just few days that’s to show you how special you are, duk macen dazan iya fadawa soyayyanta dumu dumu cikin dan kankanin kwanaki is a very special woman, Ummi you are a special girl” yayi dan murmushi yana kallon yanda take kuka da duka zuciyanta saikawai yatashi yace “come here” kaman jira take da sauri ta rungumeshi bayanta ya shafa yace “I am really very sorry for hurting you, abinda kikamin yayi matukar batamin rai ne Ummi yanda kikamin zuciyan nan, abin yacimin rai yakuma sosamin rai, i need to correct you na nuna miki ba’a haka saisa nai shiru na kyaleki but dudda haka nakasa daurewa haka nadinga kiranki wayanki akashe” dan dago kanta Ummi tayi cikin kuka takalleshi tace “da gaske”? Gyadamata kai yayi cikeda tausayinta dawani kalan kaunanta ganin yanda ta ke sonshi yace “wallahi da gaske Ummi, harma muka shirya nida Musa zamuje Adamawa mu daukoki but something happen daban samu na jeba, but kiyakuri kinji” gyadamai kai tayi ya saketa ahankali gaban tv yaje yadauko tissue yadawo da kanshi ya gutsuro yakai hancinta yace “huro majinan” kallon idanunshi tayi saita huro tafashe da wani kukan looking so emotional sai hankalinshi yatashi yace “Ummi mena miki haka kike kuka is getting serious kinason kisani damuwa ne?” Cikin kuka sosai tace “Baban Amali ina sonka sosai saisa kome zakamin yake tabani, tun bayan Mamana da Babana sun rasu na wahala a hannun mutumin nan da Gwaggo tazo tarabamu dashi, yana zuwa gida yadakeni nida Gwaggo ina kwance ina rashin lafiya kullum jinake Allah yakawo wani rayuwana wanda zai soni, ya killace ni daga hannun mugun nan, ya adana ni yanda Babana zaiyi idan yana raye cus babana yana sona” tasake rushewa da kuka tace “Allah yasani ban aureka danna cutarda Anty ba, inason Anty inason yaran data haifa, kawai zuciyata ta aminta dakai, sabida kanada hankali, ka darajani ka girmamani, gaka babba nasan idan ina taredakai ina tareda kwanciyan hankali, inaso nazama matarka ina zaune karkashinka, da abin yafaru sainaji kaman banda rabo aduniya kaima baka sona shikenan banda kowa” awwwn Nura jiyayi idanunshi sun cika da ruwa da sauri ya tsayar dasu yadago fuskanta yace “Ummi ina sonki sosai bazan taba wulakanta ki ba wlh, badan na wulakanta ni na aureki ba, zuciyana nada fadin dazata iyaso Mata hudu, lokacin hankalina atashe yake kuma I see you kinada understanding ban dauka zaki fushi ba saisa nai haka Ummi, but na gane kuskurena tun alokacin ma da Hajiya ta sanar dani, Ummi mata na miji na samun sabani but communication shine ke warware sabani, kome zan miki kada kiyi zuciya ki banni ki sameni ki gayamin mu tattauna akai kinji” gyadamai kai tayi saikuma gently tai kneeling agabanshi ahankali tace “kayafemin kuskuren dana maka na zuciya da rashin fahimtarka danayi Baban Aman, bazan karaba dagayau” tsayawa yayi yana kallonta the way she’s kneeling saikawai yaji this is what you call a wife! Da sauri yaduka ya dagota yace “nayafe miki, nima kin yafemin, i hurt you my baby, nasaki kuka harda majina, kuma kinyi kuka sosai lokacin ko?” Gyadamai kai tayi kaman yar yarinyar tace “idanuna harda kumbura” dasauri Nura yakama kunnenshi yace “auuuchhh tuba Nura yake, an karbi tuban ko za’a bani punishment” dasauri tai murmushi tana cire hannunshi daga kunnenshi tace “nayafe ma Mijina kuma ina sonka sama da rayuwana Noor” murmushi yamata yajawota jikinshi ya rungumeta so tight, sun dade ahaka yace “I will be taking you on a date anjima da daddare, soyayyan dabamu samu munyi kafin muyi aure ba da kyau yanzu zamuyi agidan Hajiya, jibi zan koma Abuja zan barku nan zanje duba gidan mu upper week kotasaman zamu koma gabaki daya, yanzu jeki shirya zan kaiki for shopping na kaya dan anjima da night gayu nakeso kici sosai, zakije shopping”? Gyadamai kai tayi dasauri, yace “yauwa, daganan zan kaiki Bank kibude account akwai wasu kudade danamiki kyautan su a hannuna” yadagota yana share mata fuska yace “jeki shirya gani nan zuwa nima, I love you” ya mata peck akunyace tawuce tafita ranta fesss saikuma ta juyo takalleshi suka hada ido tace “bayan mun dawo da daddare zan maka suprise wawatsula!” Wlh kalman saida yasa gaban Nura ya harba dasauri yakai hannunshi wajen yakama yana kallonta yace “zo kifadamin anan menene wawatsula” dariya tayı tana make kafada tace “nizakama wayau ka danne nagaji bye mijin Ummi” tamai gwalo tareda bude kofa tafice da gudu Nura yayi dan dariya ya kalli abin yace “kaikuma kai hakuri mana ance anjima za’amana suprise wawatsula”.🤣

Shopping yamata na ban mamaki, daganan sukaje bank abokinshi ne take yanke aka bude mata account ya zuba mata miliyan biyar dakuma 2m extra, 1M na ranan tazuge 1M na jiya, Ummi saida ta rungumeshi a bank tana realle bata taba ganin kudi hakaba haka suka dawo gida Hajiya sai dadi takeji ganinsu.

Bayan isha’i harda Hajiya da Meena aka shiga shirya Ummi that was going on a date da Nura, Hajiya takawo gold bangles nata tasama Ummi a hannu ta sanya wani red lafiyayyen gown Meena tamata makeup su kansu yaran sai cewa suke Anty Ummi kinyi kyau kiranta Nura yayi awaya hakan yasa Meena tace ”tashi kije yana mota” kasa tashi tayi sabida Hajiya, Hajiya tai dariya tace “tashi ni kafin na kwadeki gulmamma” akunyace Ummi ta tashi tafito tana tafiya kaman hawainiya, Nura saukowa yayi daga jeep din Hajiya yafito yana kallonta kaman yau yafara ganinta, su Hajiya da girmanta sai leke suke ta window harda yaran fa kaga abu, wayanahi yaciro yace “wait lemme snap you dan kinyi kyau matan Nura” yana murmushi yamata hotuna sannan yasata amota ya maida yarufe suka wuce hannu Hajiya tadaga sama tace “Alhamdulillah Ya Allah ka dawwamar da farin ciki arayuwan su” Meena tace “amin”.
Omoh jama’a love sweet wen money enter is sweeter cafe gabaki daya yayi booking Nura.
Anyi arranging an zuba flowers suka shiga Ummi sai murmushi take bata taba ganin kalan abinba, abinci daban daban ake kawo musu da wanda ta iya ci da wanda bata iyaciba bayan sun gama aka bawa Nura speaker zaiyi karaoke ya karba yana kallon Ummi yace “yau zan miki wakan soyayya Ummi kin shirya”? Gyadamai kai tayi tana murmushi sai yatashi ahankali yadan tsaya nesa da table daidai ansa wakan but volume din is soo low ta yanda idan Nura zai bi muryanshi za’afi ji, yadan fara motsi da kafa in a very classic way yana bawa Ummi wani love look chan ya lumshe idanu kafin yabude su kadan ya nunata da yatsa yafara”
“Ina kewa, Ina kewar masoyiya, Ina kewa, Ina kewar aminiya, Abokiyar shawara, Ke ce kin dara, Kin san inba gake ba, Sai in hakura, Ki bani yar dama, A san da ni nima, Ki mini alfarma ki sanya ni a zuciya, Ki kauda yan gulma, Irinki ke nema, Suna ta shan fama, Sun zaga ko ina Mace ba aiba kece, A ido riba kece, Kuma kin san mundace, A kanki na zauce, Magana daya (ba shakka), Bude kanjin ka, Ta ya-ya zai dauka Samun ki baiwa ce, Bakya fushi, Ki murmushi, Dan sanki na shiga rai na
Ko ba ni in kinka tuna ni wannan shi ne muradi na, Nasan kina da buri
Kuma sannan kina da tsarin ki, Da zaki sa cikin ran ki nine zan zama angon ki, Farar tumfafiya ta daban cikin mata, A sanki nai rata a kanki na gane kaina! Kece naiwa alkawari, Mace daya kuma kin zarce dari, Kinzam min bangon sikari ko a ina kece, Sirrin ciki yazo fili, Kin iya ado da dan kwali, Mai kyan ido da sa kwalli, An iya maki zanen lallai, Tunda na sameki na huta
Saura sun ka kazanta
Bana iya kallon mata kiji kalmar da na furta
Akwai dadi abun da kakeso in ya so ka!…….
Ummi kawai sai kuka, staff suka bata tissue ta karba da sauri tana goge idanu tana kallon Nura she felt love, taji soyayyan shi in every part of tissue and born na jikinta, bata taba sanin Nura ya iya waka hakaba, kuma saiya mata wakan hausa wanda yasan shine ta iya takuma ke ji, tana cikin kukan taga hannu dasauri ta dago jajayen idanunta Nura ne, ahankali yace “zaki rawa dani yar matata?” Gyadamai kai tayi da sauri tana murmushin kuka tasa hannunta yadagata shima ya mike aka kunna wani soft wakan hausan cikeda so yace “no more kuka” gyadamai kai tayi daidai an fara wakan yabi wakan yana nuna fuskanta yace “Kyakwawar fuska na kalla ta deben kewa
Kuyi min san barka na samo fitilar ‘yan mata” itama Ummi tana kallonshi daman ai ita oganniya ce awaka tace “Kyakwawar fuska na kalla ta deben kewa
Kuyi min san barka na samo dan auta na maza” Nura nadan tafiya kadan kadan da ita dan bai iya rawa ba yace “Masoyiya” Ummi ta nunashi cikeda kware wa tace “masoyi na kai ne” yace “Aminiya,” tace “aboki na kai ne” yace “Ke zuciya” tanuna kirjinta kaman fa wata yar film tace “rabin raina kai ne” “Ke jijiya” tawani lumshe ido tace “jinin jikina”
Yace “Kin zama komai na, abun kallo madubi na” Ummi tana wani reverse baya tana wani adorable kwarkwasa tana nunashi tace “Kai ne tinanina a barci na da mafarki na” Nura na murmushi dan yanda tayi ya mugun birgeshi yace “ban bari ki cutu, Zan zama garkuwa, Komai yake zuwa, Gareki zana tare shi” Ummi tazo yakama hannunta sukai juyi juyi chan yacigaba yace “Adadi na ruwan sama wanda suke zuba, Adadin kifaye ma ba a san su ba, Adadin bishiyoyi baza su kirgu ba, Haka soyayyarki a rai ban santa ba, Koda za’a au’na ba sikele wanda zai dauka
Bata misaltuwa soyayya wace nake miki a zuciyata” Ummi tace “An san farkon rikici, ba a san karshen sa ba
Soyayya gamu ciki, baku san haduwar mu ba
Alkhairi ne a ciki, sam sam ba sharri ba,Karda ku ce, “Zaku raba, bazaka ku iya ba” yanda Ummi ke rawa sai kawai Nura yaciro kudi yana mata mani baitaba ganinta this happy ba, bakinshi yakai saitin kunnenta yace “kar rawan nan ya gajiyar min dake fa ban manta da wawatsulan nan ba”.

Leave a Reply

Back to top button