A Yankin Igbo Hausa Novel

A Yankin Igbo 2

Sponsored Links

βš–οΈπ˜Ό π™”π˜Όπ™‰π™†π™„π™‰ π™„π˜½π™Šβš–οΈ

 

π™π™π™Šπ™ˆ 𝙏𝙃𝙀 𝙒𝙍𝙄𝙏𝙀𝙍 π™Šπ™ π™π™‰π˜Ύπ™‡π™€ π™…π™π™Žπ™π™„π˜Ύπ™€

π™π™ˆπ™ˆπ™ π™Žπ™ƒπ˜Όπ™π™€π™€π™.

 

π˜Ώπ™€π˜Ώπ™„π˜Ύπ˜Όπ™π™€π˜Ώ π™π™Š π™π™ˆπ™ˆπ™ π™Žπ˜Όπ™”π™”π™„π˜Ώ.

 

𝙏𝙃𝙀 𝙁𝙐𝙉𝙉𝙔 π™‹π˜Όπ™π™ π™Šπ™ 𝙏𝙃𝙀 π™Žπ™π™Šπ™π™”, 𝙒𝙄𝙇𝙇 π˜½π™€ 𝙄𝙉 π™ˆπ™” π˜Όπ˜Ύπ˜Ύπ™€π™‰π™, π˜Όπ™‰π˜Ώ π˜Ώπ™„π˜Όπ™‡π™€π˜Ύπ™ (π™•π˜Όπ™†π™€π™Žπ˜Ό)

 

π™’π˜Όπ™‰π™‰π˜Όπ™‰ π™‡π˜Όπ˜½π˜Όπ™π™„π™‰ π™†π˜Όπ™‚π˜Όπ™‚π™‚π™€π™‰π™€.

 

π™„π˜Ώπ˜Όπ™‰ π™†π™„π™‰π˜Όπ˜Ώπ˜Ό π™ƒπ˜Όπ™‡π™„ π™†π™„π˜½π™„π™”π˜Όπ™‰π™„ *200* π™π˜Ό π™’π˜Όπ™‰π™‰π˜Όπ™‰ π˜Όπ˜Ύπ˜Ύπ™Šπ™π™‰π™ π™‰π™π™ˆπ˜½π™€π™ *3195366407* π™ƒπ˜Όπ™π™Žπ˜Όπ™ π˜Όπ˜½π™π˜½π˜Όπ™†π˜Όπ™ π™Žπ˜Όπ˜Ώπ™„π™Œ π™π™„π™π™Žπ™ π˜½π˜Όπ™‰π™†.

 

π™†π™Š π™†π™„π™π™π™π˜Ό π™†π˜Όπ™π™„π™‰ π™’π˜Όπ™”π˜Ό π™‰π˜Ό *200* π™•π™π™’π˜Ό π™‚π˜Ό π™’π˜Όπ™‰π™‰π˜Όπ™‰ π™‰π™π™ˆπ˜½π™€π™ π™’π˜Όπ™”π˜Όπ™.*08036833612*

 

π™„π˜Ώπ˜Όπ™‰ π™†π™π™ˆπ˜Ό π™‚π˜Όπ™‰π˜Ώπ˜Ό π™„π™π™„π™‰π™π˜Ό π˜Ώπ˜Όπ™‰ π˜Όπ˜Ώπ˜Όπ™ˆ π™π˜Όπ™Žπ˜Ό π™†π™„π™‰π™‚π˜Όπ™‚π˜Όπ™π˜Ό π™†π™„π˜½π™„π™”π˜Όπ™‰π™„ π™ƒπ˜Όπ™…π™„π™”π˜Ό π˜Όπ™‡π™‡π˜Όπ™ƒ π™”π˜Όπ™Žπ™ƒπ™„π™π™”π™€π™†π™„ πŸ‘

 

 

*π™žπ™ž-2*

 

S’aboda kusan k’owa yasan dama shi bafullatani, a dukinda yaje gidane, b’ayada bakyuntar wuri. M’alam kuwa a t’ake yasamu, d’an nesa da gari wurin f’urfuriΒ  yasiya masu fili, sukataru shida yaran suka k’afa bukokiΒ  inda suke rayuwa idan gari y’awaye sufita N’aima kowa, yaraba hannun suje su siyar da k’ifayensu da itace da suke f’askarawa. anan cikin jejin da ke kusa dasu .A haka kuma malam yayi kokarin sama ma A’hmad shine dan karaminsu wani gida h’aka yana aikin shara da wanke wanke, s’ukuma mutanen g’idan A’madadin surika biyansa sai sukasa, M’akaranta haka shima malam shida Usman, din duka suna zuwa makarantar amma ta rana.

 

M’alam mutum Mai g’askiya da kamanta g’askiya Kuma Yana da son mutane Masu g’askiya shiyasa ya yarda kwarai da gidan dayakai A’hmad yake Aiki.

 

S’ukanje kasuwa da safe z’uwa sha biyu sai sudawo su s’hirya suje makarantar boko to A’mma shi malam ganin y’anayin karatunΒ  bayasa mun na I’slama sosai duk d’acewa shi harda alqur ani mai girma ma k’esaman kansa. kuma ya haddace littafai da daman a addini, A’mmaΒ  cewa yake shi ilmi kogine ba ataradda i’yyakarasa k’yanta ace k’ullum mutum c’ikin nema yake h’akkan tasa yana gama h’adda t’akardarsa ta s’ecoundary yakoma karatun addini gadan gadan daga gefe kuma ga kasuwa itama Alhamduluillh.

 

S’ai daga bayane ma bayan shekaru sunja t’ukunnah yakoma part time yahada higher national d’iploma itama a fanin Arabic and Islamic studies.

 

S’ai bayan da akafito masallaci sallar magariba, tukunnah m’alamΒ  yatakaΒ  shikadai har kofar gidanΒ  mr juth mutumen da tunda zuwansa unguwar suke fama da takurar sa tayawan kunna k’ide k’ide kuma ya kure sauti mai kara.

 

D’an konkosa gidan yayi mai g’adin sa yafito yana ganin malam y’adurkusa k’asa yana gayar dashi aransa y’ana mamakin zuwan malam din da tarababin komai ya kawosa.

 

A’take malam ya tambayi m’aigidansa dik da y’atabbatar da y’ana nan din d’omin k’oyanxu k’ida ketashi aciki gidan.

 

G’idane dan madai daiciΒ  Β daki ukku da palor,Β  sai get da yar baranda gaban harabar gidan. D’a saurinsa mai gadin yanufi cikin gidan ya f’adima mai gidan nasa mr juth sakon cewar ga babban malamin U’nguwar yana son g’anawa dashi,

 

C’ikin tsananin mamaki yake tunanin what is the Muslim p’reacher came to do in his house,Β  any way bari dai yaji da k’ansa, yafito cikin rigar jampha da wando da na shadda dayakoyi sakawa tun z’uwansa ArewaΒ  k’ansa ba h’ula da dan tarin gashi kadan, dayabari, y’anayinsa yanunahΒ  Ashe karu zai dan girmi malam din k’adan kamar da shekara biyu ko ukku.

 

R’ansa adan bace yafito daga cikin g’idan amma hasken m’usulunci y’asaka yana ganin m’alam sai yaji z’uciyarsa tayi sanyi. Amai m’aikon z’afi data danfara d’auka tun daga Nesa yake k’ure malam din da k’allo. har yakarasoΒ  inda yake.

 

Y’amika masa hannuΒ  Β suka gaisa, C’ikin dan sakewa malam shima ya’basa hannu suka g’aisa, yana rike da h’anunsa batareda ya sakiba y’akuresa da k’allo Ido cikin ido tukunnah y’ace I hope,,,, ban t’akuraka ba da nazo gidanka without p’ermission. cikin dan m’urmushi da Yar n’atsuwar dayakara samuΒ  yace ah! ah! no nothing to worry about you may came in!

 

S’uka shiga ciki amma sai m’alam yabukaci da suzauna waje c’ikin dan t’urancin da bai g’ogeba abakin malam din

y’adan fara jansa da f’ira tare da fadimasa shidin makocin sane.

 

S’annan k’uma yadan basa t’arihin rayuwarsa in brief!Β  fira sosai tadan fara s’higa t’sakaninsu t’ukunna m’alam yabukaci y’aji tarihin na shima din. aikuwa batareda jin komai ba hakanan y’akejin f’eelings din cewar wannan duk y’anda akayi mutumen k’irkine bataredaΒ  wata damuwa ba s’hima yadan bashi brief history nashi.

 

I’nda y’afadi masa c’ewar y’anada mata daya daΒ  ya daya kuma shi din dan k’asuwa ne k’asuwanci ne y’akawosa jihar z’amfaraΒ  sai bayan dayaganma ne,,tukunna m’alam ya’tambayesaΒ  ko da akwai wata m’atsalar da y’ake fuskanta z’uwansa da z’amansa zamfarar amma sai f’uskarsa ta w’adatu da fara.a yace ah no! A’magana ta gaskiya am very h’appy with the kind of people I am interacting with.

 

Y’ana bayani m’alam yana gada k’ai alamar g’amsuwa sai bayan day agama, kuma malam y’akuma tambayarsaΒ  da cewar to acikin unguwar nan k’o da akwai wani abun da yake t’akuraka ko y’ake yimasa rashin d’adiΒ  Β ko yake ganin an tauye h’akkin bil adam aciki.

 

S’aida yayi dan jm t’ukunna yadago y’aklli m’allam din yace eh to baiΒ  wuce idan yafito l’okacin sallar magariba ba ko idan y’adawo k’okuma idanΒ  Β  Β  Β  Β  Β  Β  Β  Β  Β  Β  Β zai fita yana t’akura dadan y’anayin abun hawa da k’e parke asaman H’anya, wanda kusan rabi da kwatan titian w’anda yana magan ne da masallacin dake ji’kin gidan M’alam din tunda ssosai m’asallaci ke’cika lokacin sallar magariba da isha.I

 

F’iye da kkusan dukkkan l’okutta,tunda akasari azahar ko la.asar maza y’awanci suna k’asuwa koΒ  w’urin Aiki, cikin fara a M’alam y’atabbatar masa da cewar za a g’yara zazarika kula sosai,Β  w’urin ganin ankula da h’akan zata daina faruwa.

 

M’allam yana Magana mr juth yayi s’hiru yana k’allonsa saukin kan mallamΒ  dinΒ  da S’implicity nasa ya b’urgesa matuka, shiru ne y’adan biyo na wani l’okaciΒ  t’ukunna shima mr juth din y’ayi tunanin t’ambayarΒ  malam din.

 

A’i kuwa y’atambayi M’alam din c’ewar to shi koda da akwai wani abun da yake g’aninsa dashi amatsayinsa na m’akocinsa da yake g’anin t’amkar yan u’nguwa basa jin dadinsa.

 

𝙕𝙖𝙠π™ͺπ™§π™žπ™ π™– 𝙨𝙖𝙒π™ͺ𝙣 π™π™π™§π™šπ™š π™₯π™–π™œπ™šπ™¨ 𝙛𝙖𝙧 π™¬π™šπ™šπ™ πŸ‘Œ

Leave a Reply

Back to top button