A Yankin Igbo Hausa Novel

A Yankin Igbo 11

Sponsored Links

βš–οΈπ˜Ό π™”π˜Όπ™‰π™†π™„π™‰ π™„π˜½π™Šβš–οΈ

 

π™π™π™Šπ™ˆ 𝙏𝙃𝙀 𝙒𝙍𝙄𝙏𝙀𝙍 π™Šπ™ π™π™‰π˜Ύπ™‡π™€ π™…π™π™Žπ™π™„π˜Ύπ™€

π™π™ˆπ™ˆπ™ π™Žπ™ƒπ˜Όπ™π™€π™€π™.

 

π˜Ώπ™€π˜Ώπ™„π˜Ύπ˜Όπ™π™€π˜Ώ π™π™Š π™π™ˆπ™ˆπ™ π™Žπ˜Όπ™”π™”π™„π˜Ώ.

 

𝙏𝙃𝙀 𝙁𝙐𝙉𝙉𝙔 π™‹π˜Όπ™π™ π™Šπ™ 𝙏𝙃𝙀 π™Žπ™π™Šπ™π™”, 𝙒𝙄𝙇𝙇 π˜½π™€ 𝙄𝙉 π™ˆπ™” π˜Όπ˜Ύπ˜Ύπ™€π™‰π™, π˜Όπ™‰π˜Ώ π˜Ώπ™„π˜Όπ™‡π™€π˜Ύπ™ (π™•π˜Όπ™†π™€π™Žπ˜Ό)

 

π™’π˜Όπ™‰π™‰π˜Όπ™‰ π™‡π˜Όπ˜½π˜Όπ™π™„π™‰ π™†π˜Όπ™‚π˜Όπ™‚π™‚π™€π™‰π™€.

 

π™„π˜Ώπ˜Όπ™‰ π™†π™„π™‰π˜Όπ˜Ώπ˜Ό π™ƒπ˜Όπ™‡π™„ π™†π™„π˜½π™„π™”π˜Όπ™‰π™„ *200* π™π˜Ό π™’π˜Όπ™‰π™‰π˜Όπ™‰ π˜Όπ˜Ύπ˜Ύπ™Šπ™π™‰π™ π™‰π™π™ˆπ˜½π™€π™ *3195366407* π™ƒπ˜Όπ™π™Žπ˜Όπ™ π˜Όπ˜½π™π˜½π˜Όπ™†π˜Όπ™ π™Žπ˜Όπ˜Ώπ™„π™Œ π™π™„π™π™Žπ™ π˜½π˜Όπ™‰π™†.

 

π™†π™Š π™†π™„π™π™π™π˜Ό π™†π˜Όπ™π™„π™‰ π™’π˜Όπ™”π˜Ό π™‰π˜Ό *200* π™•π™π™’π˜Ό π™‚π˜Ό π™’π˜Όπ™‰π™‰π˜Όπ™‰ π™‰π™π™ˆπ˜½π™€π™ π™’π˜Όπ™”π˜Όπ™.*08036833612*

 

π™„π˜Ώπ˜Όπ™‰ π™†π™π™ˆπ˜Ό π™‚π˜Όπ™‰π˜Ώπ˜Ό π™„π™π™„π™‰π™π˜Ό π˜Ώπ˜Όπ™‰ π˜Όπ˜Ώπ˜Όπ™ˆ π™π˜Όπ™Žπ˜Ό π™†π™„π™‰π™‚π˜Όπ™‚π˜Όπ™π˜Ό π™†π™„π˜½π™„π™”π˜Όπ™‰π™„ π™ƒπ˜Όπ™…π™„π™”π˜Ό π˜Όπ™‡π™‡π˜Όπ™ƒ π™”π˜Όπ™Žπ™ƒπ™„π™π™”π™€π™†π™„ πŸ‘

 

 

*XI-11*

 

 

 

W’annan taron yasa Mr Juth da yarsa sun samu natsuwa sosai, H’akan y’asa yafadima polite M’allam d’uk irin nasarrar da suka samu, M’allam din bawai yaso hakan bane shhima amma tunda har yar ta karbi musulunci sabodasu to tabbas bazai kuwa nuna kyamarsaba Akan H’akan, Sam bayajin F’arin c’ikin hadin Auren Basu h’aka Kuma bawai Yana bakincikin ko damuwar Aurenba, Fatarsa Allah yadanya Alherinsa.

 

W’annan Shine k’usan dalilin dayasa, da wasa wasa Alaka Mai Dan karfi t’afara shiga atsakaninsu sukafara waya chart da sauransu tsakanin Ahmad da princesss.

 

W’adda ita kuma take YawanΒ  amfani da yawan yimasa tambayoyi da suka dan ganchi addiniΒ  shikuwa M’usulunci, Wanda dahakan take samun firar tasu y’adanyi tsawo, Tareda Karin samun sakewa a tsakaninsu.

 

H’akan namasa dadi, yana kuma dagewa sosai, ganin yana karantar da ita! Tare da fahimtar da ita! Addini wanda hakan yasaka shakuwa ta karshe agaresu. kuma ahankali soyayya mai tsanani tashiga tsakaninsu.

 

M’allam bai saka wani lokaci mai sawoba, ganin cewar dama burinsa kenen ganinΒ  Ahamda din yayi aure.

 

L’okacinda Mr juth yakaima Mrs Jenifer maganar Aure ta m’ugun daga hankalinta tayi, Tanaimi taimakon wani dan uwata da matarsa suka shigar da Mr Juth koto, ason ranta kwarai Ahmad din taso kaiwa kara, to amma bai dawobashi dinba tun tafiyarsa. H’akan y’asa Dole t’amaka Mr Juth din saboda sotake by All means adakatar da Mr Juth din d’aga Making w’ani wrong decision or wrong Action d’ayake Shirin aikatawa.

 

Sai dai w’ani Karin tashin hankalin shimadin anan koton a wurin Mrs Jenifer ba nasara. Saboda itama koton tayi amammfani da, kalmomin Mr Juth wandan da yasamu daga polite M’allam yayi nasarar karar, hakan bai mataba ta d’aga karar z’uwa g’aba, sune shara,a har Abuja, kuma d’uk ba w’ata nasara, d’uk k’usan ko Inna sukaje saidai abata Baki kawai danunamatan C’ewar t’ayi hakuri.

 

D,aga bayaneΒ  shi wannan yayan nata, yabata shawarar da tabari har abubuwa sulafa koda zuwan bayan anyi Auren ne, to annan ne zasu daga next plans dinsu wanda yayimata alkawarrin cewar insha Allahu,Β  shikenan bazasu koma samun wata matsalaba akan hakan da wannan shawara suka lafa da makaman yakinsu.

 

J,arabawar princess tafito dasukayi ta level one medicine, hakuma c’ikin Rashin Sa’a wannan karonma bataciba, wannan shine atempt nata na ukku tana kuma maimaita aji daya aunivesrity of benin, wanda yarage saura shekara daya idan bataciba zasubata automatic widrowal, dole tasaka Mr Juth cikin tsananin da muwa, yabugama polite M’allam waya, tare da yayimasa bayanin komai, i’nda M’allam din ne yanutsar dashi akan yanayin yanda mutane suke maban bamta! w’ata kila da akwai wata boyayiyar baiwa datake da ita! kar yadamu tunda yamatsa yanson ta da aikin Asibiti, to mai zai hana yamayar da ita fanin Nazarin harharda magun guna wato phamasict.

 

M’utane irinsu sunfi kokari da fahimta ta bangaren abubuwan da suka kasance practicals, Mafi akasariΒ  yafi yawa, fiye da theory. H’akanΒ  kuwa akayi take Me Juth yasaka akayimata k’omai na komawarta b’angaren phamasist din.

 

Mr Juth yaje yayi fara shirin aure da kansa ya hadama Ahmad visa China, D’ole yaje sokoto yahau jirgi zuwa Abuja, suka hadu sukaje China sukayi order kayyakinsu dazasuyi amfani dasu. nagida. Da sutura, Sam Mr Juth bahakan yasoba, yasone kwarai Ace Tareda Mrs Jenifer akayi tafiyar Amma Inna, Rarrshin Duniya Taki Amincewa da H’akan.

 

S’aida suka gama hada komai tukunnna suka wuce paris da Holland suka hada kayan sakawa wanda dukka Mr Juth zaune yakke yi yace ma Ahmad din she is your wife to be! saboda hakaΒ  choose your favorite color and desing, Aikuwa kunya S’osai takama Ahmad din amma ganin Mr Juth baya kallonsa yasa yasaki jikin sa kuwa ya zazzabi choice dinsa kuma hakan yayi masa dadi.

 

S’andaa suka biya dubai ne wannan da kudinsa ma yadinga dibar mata dogayen riguna.Sun dawo da sati ukku aka fara hidimar Buki wanda shi dai daga wurin Ahmad bawata hidimar da akayi sai dai bazai hanataba ita tunda mahaifiyarta ce mai shiryawar. shidaga bangaren yanajin princess sosai Aransa saidai wani lokacin zuciyarsa na tsoratar dashi idan yatuno da Mrs Jenifer matarfa hatsabibiyace kuma w’annan shirun d’atayiΒ  t’abbas Akwai w’ata akasa Amma ba k’omai Akwai Allah h’aka kullum M’allam ma kefadomasa.

 

B’ayan dukkan hidimarsu da zasu gabatar su Mrs Jenifer Sunyi sungama, da yimmachin J’umu’a su malam sukaje da mutanessa aka dauro Aure, amma wani abun damuwa shine sam yayansa Usman shi baya na,am da auren Ahmad din, ba irin korafin da baiyima M’allam dangane da AurenΒ  Amma M’allam din bai maida kaiba, saima jan hankali dayayimasa tunda dai har ta musulunta to Ayi hakuri da lamarin Ubangiji Usman Kar Yimasa shihigi.

 

A’n daura auren Ahmad da Princess w’adda me Amsa S’unanΒ  maryama y’anxu,Β  shine sunan da ta azaba. Anagama daurin auren, aranar shi Usman ya jiyo z’uwa g’ida, abu biyu kedamunsa da rashin lafiyar matarsa murja, dakuma takaicin w’annan auren Ahmad, Sune wai yau harda bunsuru suka kai da ransa da doya da manja. Kai shi w’annan Al’Amarima wai dame y’ayi Kama.

 

S’hikuwa malam saida yakwana yayima gidan dasu Ahmad din zasu zauna saukar Al kur ani wanda gidan kusan hade yake dana Mr Juth, domin su Ahmad din suna ta gaba ne, ayayinda su Mr Juth suke tabaya tukunna suka kama hanya. dukkansu har amaryar zuwa z’amfara, domin zasu akalla samu k’amarΒ  watanni azamfarar wanna kuma tsarin M’allam din ne.yana sone yaga kamun ludayin addinin maryam din da kuma kokarin ganin tasmu fahaimtar addiniΒ  ssosai da sanin wasu daga cikin al,adunmu wanda kunya itace gaba da abunda yake son tayi riko dashi abangaren al,ada.

 

 

 

𝙕𝙖𝙠π™ͺπ™§π™žπ™ π™– 𝙨𝙖𝙒π™ͺ𝙣 π™π™π™§π™šπ™š π™₯π™–π™œπ™šπ™¨ 𝙛𝙖𝙧 π™¬π™šπ™šπ™ πŸ‘Œ

Leave a Reply

Back to top button