[Music] Rarara – Wa Kukeso Tinubu
![[Music] Rarara - Wa Kukeso Tinubu Wa Kuke So Tinubu](http://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/10/Wa-Kukeso-Tinubu-300x171.jpg)
Shaharararren mawakin siyasa, nawakin Baba Buhari kuma mawaki Asiwaju Bola Ahmed Tinubu wato Dauda Kahutu Rarara da Nura M. Inuwa, mai laya, da Garzali Miko da Lawan Ahmad da Hannatu Bashir da Sani Sabo da Baban Chinedu sun yi wa Tinubu sabuwar waka mai taken, “Wa Kukeso Tinubu” (mp3 download).
Wakar tayi dadi, kuma ina kyautata zaton dukkanin magoya bayan Tinubu za su so wannan waka tasa.
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu dai shine dan takara mai tuta, a karkashin jam’iyyar APC.
Kuma za su gwabza ne da Alhaji Atiku Abubakar Wazirin Adamawa, Rabi’u Musa Kwankwaso da Inyamuri, Peter Obi.
Yauyau din nan mawakin Kannywood, Auta MG Boy ya fitar da sabuwar wakar da ya yi wa Bola Tinubu.
Also Download;
Masoyan Asiwaju, sai ku hanzarta sauke wakar nan ta Wa Kukeso Asiwaju daga shafin nan na HausaeDown mai albarka.
![[Music] Ado Gwanja - Luwai Luwai](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/Ado-Gwanja-Luwai.webp)
![[Music] Ahmad Delta - Tilo ft. Murja Baba Tilo](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/tilo-mp3-song.webp)
![[Music] Sani Liya Liya - PDP Daga Sama Har Kasa PDP Daga Sama Har Kasa](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/Sani-Liya-Liya-PDP-Daga-Sama-Har-Kasa.webp)
![[Music] Ahmerdy - Kallabi Kallabi](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/Kallabi.jpg)
![[Music] Ali Jita - Tauraruwa Tauraruwa](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/Ali-Jita-Tauraruwa.webp)
![[Music] Garzali Miko - Kaunarki Nake Kaunarki Nake](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/07/garzali-miko-kaunarki-nake.jpg)
![[Music] Naziru Sarkin Waka - Sai Mun Bata Wuta Naziru Sarkin Waka](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/06/naziru-sarkin-waka.jpg)
![[Music] Abdul D. One - Hajiya Aisha Matawallen Zamfara Hajiya Aisha Matawalle](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/hajiya-aisha-matawalle.jpg)
![[Music] Naziru Sarkin Waka - Katin Zabena Katin Zabena](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/07/Sarkin-Waka-Katin-Zabe-Na.jpg)
![[Music] Kawu Dan Sarki - Rakumi Da Akala Rakumi Da Akala](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/06/kawu-dan-sarki-Rakumi-da-Akala.jpg)