Labaran Hausa
-
Cashless Policy: Karuwai Sun Koka da Rashin Ciniki a Abuja
A yanzu nan majiryarmu ta samu wani labari mai ban takaici da al’ajabi da ban dariya duba da irin yadda…
Read More » -
Tirkashi: An Kashe Wani a Karon Batta Tsakanin Magoya Bayan PDP da APC a Jihar Jigawa
Rundunar ‘yan sanda a jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar mutum daya a wajen taron siyasa na dan takarar gwamna…
Read More » -
Mataimakin Gwamnan Jihar Sokoto zai Koma APC bayan an biyashi Diyyar Dala Miliyan Biyar
A yayin da yake hana sauya sheka, mataimakin gwamnan jihar Sokoto, Mannir Dan’iya, ya kammala yarjejeniyar sauya sheka zuwa jam’iyyar…
Read More » -
FG ta Bukaci Jami’o’i su Bada Hutun Zabe Daga 22 ga Feb. zuwa 14 ga March
Hukumar kula da jami’o’i ta kasa (NUC) ta umurci mataimakan shugabannin jami’o’in Najeriya da su rufe jami’o’i a zaben 2023…
Read More » -
Canjin Kudi: Kada Ku Mayar da ‘Yan Najeriya ‘Yan Iska – Atiku Abubakar Ga FG
Dan takarar jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya shaida wa Gwamnatin Tarayya cewa kada ta bari a mayar da ‘yan Najeriya…
Read More » -
Kimanin Mutum Miliyan Takwas Sun Tsere Daga Ukraine – Inji Majalissar Dinkin Duniya
Jami’in bayar da agajin gaggawa na Majalisar Dinkin Duniya Martin Griffiths a ranar Talata ya ce kusan mutane miliyan takwas…
Read More » -
Gwamna Badaru Abubakar ya amince da nadin Muhammad Hameem a matsayin sabon Sarkin Dutse.
Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya amince da nadin Muhammad Hameem a matsayin sabon Sarkin Dutse. Ya gaji Nuhu Muhammad Sunusi,…
Read More » -
“Saboda bakin Karuwancin da Matata ke yi har hawan jini ne ya Kamani” – Magidanci ya nemi kotu ta raba Aurensu.
Justine Onu wani magidanci kuma da kasuwa ya roki kotu da ke zamanta a Jikwoyi, garin Abuja da ta taimaka…
Read More » -
Gwamnatin Masari ta ayyana gobe ranar hutu ga ma’aikata don su tarbi Buhari
Yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari zai zo jihar Katsina gobe, Gwamnatin jihar Katsina ta ayyana ranar 26 ga watan…
Read More » -
‘Yan Bindiga sun kashe Mutum 4 sun raunata da Dama a Jihar Katsina
Wasu gungun mutane da ake kyautata zaton ‘yan ta’adda ne a ranar Talata sun kai hari kauyen Jajar Kanwa da…
Read More »