Hausa Music
-
[Music] Kawu Dan Sarki – Sifa
Mawaki mai zamani, Kawu Dan Sarki, ya saki bidiyo tare da audiyon sabuwar wakarsa mai taken “Sifa” mp3 and mp4…
Read More » -
[Music] Ado Gwanja – Chass
Wohoho, Ago Gwanja fa ya dawo mazaje! Jiya ya saki sabuwar wakarsa mai taken “Chass” mp3 download, za ku iya…
Read More » -
[Music] Sulaiman Andoss – Me Dankwali
Matashin mawakin Hausa, Sulaiman Andoss, ya saki sabuwar wakarsa mai taken “Me Dankwali” mp3 download. Yo dama ai su ‘yam…
Read More » -
[Music] Auta MG Boy – Inaji Dake
Yau rankatakab muka zo, eh mana, kada ku yi wani mamaki a kan hakan. Bidiyon waka da audiyonta muka kawo…
Read More » -
[Music] Adam A. Zango – Wane Yaro
Fitaccen shahararren mawakin Hausa, Adam A. Zango ya saki sabuwar wakarsa mai taken “Wane Yaro” mp3 download. Yo, dama shi…
Read More » -
[Music Video] Auta Waziri – Ke Nake Gani
Bidiyon fa ya fito, ina daukacin masoyan Auta Waziri suke? To, ku marmartso bidiyon wakarsa ta “Ke Nake Gani” ya…
Read More » -
[Audio + Video] Sadiq Saleh – Abun Ya Motsa (Zanayo Shagwaba)
Ku matsa, wallahi abin ya motsa. Yana sukan rai…. To, wakar matashin mawaki Sadiq Saleh muka kawo muku sabuwa mai…
Read More » -
[Music] Ali Jita – Asiya
Alhaji Ali Jita, mawaki mai makogwaron Zinare kamar yadda Ari Baba ya ce. Ya saki sabuwar wakarsa mai taken “Asiya”…
Read More » -
[Music] Salim Smart – Samu Da Rashi
Matashin mawakin Hausa, Salim Smart ya saki wata sabuwar zazzafar wakarsa ta soyayya mai taken “Samu Da Rashi” mp3 download.…
Read More » -
[Music] Garzali Miko – Ina Da Dalili
Marhaba, ku dauki sabuwar wakar mawakin Hausawan duk duniya, Garzali Miko, mai taken “Ina Da Dalili” mp3 download. Wakar ta…
Read More » -
[Music] Dauda Kahutu Rarara – Aiyukan Janar Buhari
Fitaccen mawakin Buhari, Dauda Kahutu Rarara, jami’a gonar waka ya saki sabuwar wakarsa mai taken “Ayyukan Janar Buhari” mp3 download.…
Read More » -
[Music] Isah Ayagi – Dake Na Amince
Mawakin Hausa, Isah Ayagi, ya saki sabuwar wakarsa mai taken “Da Ke Na Amince” za ku iya download dinta yanzu…
Read More »