Hausa MusicLatest Musics
[Music] Sulaiman Andoss – Me Dankwali
Sponsored Links
Matashin mawakin Hausa, Sulaiman Andoss, ya saki sabuwar wakarsa mai taken “Me Dankwali” mp3 download.
Yo dama ai su ‘yam mata akwaisu da sanya dankwali, kuma duk inda kaji ance ga mai dankwali to ana nufin budurwa kenan.
Also Download: Sulaiman Andoss – Kallon Kauna
Ni a iya hasashena babu wata mai dankali bayan mace. Ku sauke wakar nan da Sulaiman Andoss yanzu.
Ina daukacin masoyan Sulaiman Andoss? Ku hanzarta daukar wakar tasa.