Hausa MusicLatest Musics
[Music] Auta Waziri – Kina Sona ft. Jaybeey
Sponsored Links
Shahararren mawakin soyayyar nan, Auta Waziri tare da matashin mawaki, Jaybeey, sun fitar da wakar soyayya mai taken, “Kina Sona” (mp3 download).
Also Download: Auta Waziri – Farin Cikina
A zahirin gaskiya in na ce muku wakar nan ba ta yi dadi ba to na yi muku karya, tabbas ta yi dadi.
Ita dai tattabarar da ake yawan ambata a cikin wakar ban san wacce iri ba ce, amma za ku iya sauke wakar domin sauraronta kai tsaye.
Mun gode da ziyartar shafin HausaeDown.