Hausa MusicLatest Musics
[Music] Naziru Sarkin Waka – Auren Kiyaya
Sponsored Links
![[Music] Naziru Sarkin Waka - Auren Kiyaya Auren Kiyaya](http://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/10/auren-kiyaya-300x225.jpg)
Naziru Ahmad, tsohon sarkin wakar san Kano, ya saki sabuwar wakarsa mai taken, “Auren Kiyaya” (mp3 download).
Wakar dai ta bikin aure ce, kuma kamar yadda ya saba wakokinsa, akwai masu amshi a cikinta. Sai dai fa ba mata bane don dama shi bai cika waka da mata ba.
Kowanne mawaki yana da nashi salon na musamman, to, shi ma Naziru nashi salon special ne.
A baya-bayan nan, Sarkin Waka ya saki wakoki irinsu, “Nasiru Yusuf Gawuna“, “Katin Zabena” da sauransu.
Masu son kallon bidiyon wakar nan sai ku kalleshi kai tsaye a tashar Youtube ta Naziru Sarkin Waka.
Yo! Ina daukacin masoyan wakokin Naziru Sarkin Waka? Ku sauke wannan wakar tasa yanzu.
![[Music] Alan Waka - Rimin Gusau Alan Waka](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/07/Alan-Waka.jpg)
![[Music] Ali Jita - Aure Yana Da Dadi Aure Yana Da Dadi](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/07/Ali-Jita-Aure-Yana-Dadi.jpg)
![[Music] Farfesan Waka - Damfara (Yan Siyasa) damfara](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/06/farfesan-waka-damfara.jpg)
![[Music] Auta MG Boy - Sai Jagaba Asiwaju Auta MG Boy - Asiwaju](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/10/auta-mg-boy-asiwaju.jpg)
![[Music] Auta Waziri - Alaqar So Alaqar So](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/auta-waziri-alaqar-so.jpg)
![[Music] Oga Abdul - Fara'a (Smile) Fara'a](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/12/Oga-Abdul-Faraa.jpg)
![[Music] Tynking Maigashi - Babyna ft. Hamisu Breaker Babyna](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/babyna.webp)
![[Music] Nura M. Inuwa - Rana Dubu nura m inuwa](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/11/nura-m-inuwa.jpg)
![[Music] Lilin Baba - Kalar Aure ft Umar M. Shareef x A Wamba x Deenzeen Arewa Kalan Aure](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/Kalan-Aure.jpg)
![[Music] Bash Neh Pha - Zanyi Mata Bash Neh Pha](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/bash-neh-pha.jpg)