Hausa MusicLatest Musics

[Music] Auta MG Boy – Sai Jagaba Asiwaju

Sponsored Links

Auta MG Boy - Asiwaju

Auta MG Boy ya daddage ya gwangwaje dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu da sabuwar wakai mai taken, “Sai Jagaba Asiwaju” (mp3 download).

Ga dukkan alamu Auta ma ya amsa kiran Mawaki Dauda Kahutu Rarara, ya tsunduma tafiyar APC.

Karin Wakokin Bola Tinubu:

Ina masoyan Asiwaju Bola Ahmed Tinubu (Jagaban)? Ku hanzarta sauke wannan waka tasa wacce Auta MG Boy ya yi masa.

Leave a Reply

Back to top button