Hausa MusicLatest Musics
[Music] Sulaiman Andoss – Abun Yana Jika ft. Zainab Sambisa
Sponsored Links
To, ga wata sabuwa ma.
Ina ma’abota sauraron wakokin Hausa musamman wakokin nanaye? Ga wakar matashin mawaki Sulaiman Andoss mun kawo muku mai taken, “Abun Yana Jika” (mp3 download).
Also Download: Sulaiman Andoss – Hoton Ki
Kuma wakar ba shi kadai ya rerata ba, a’a, shi da Zainab Sambisa suka rera wakar, ina da yakinin za ku ji dadin sauraronta.
Sauke cikakkiyar wakar nan yanzu kai tsaye daga shafin nan mai albarka na HausaeDown cikin sauki ko ka saurareta.