Hausa Hip HopHip Hop Songs
[Music] Madox TBB ft. Mr 442 – Kidan Mata
Sponsored Links
Song Title: Kidan Mata
Singer: Madox TBB, Mr 442
Album: Single
Producer: Madox TBB
Song Size: 2.6MB
File Type: Mp3
Release Year: 2022
Song Description: Ku sauke sabuwar wakar Hausa Hip Hop ta Madox TBB tare da Mr. 442 mai taken “Kidan Mata” Mp3 Download. Za ku iya daukar wannan waka daga shafinmu yanzu.
Also Download: Madox TBB – Bama So
Ga Kadan Daga Baitukan Wakar:
_Barandami, bana na yo wuyar gani
_Duba kalana me kika ce, kalan dadi ko kalan shagali.
_Kaji kidan da mata suke so har wani ja da baya suke yi
_Girgiza, girgiza, girza
_Ai bikin na gidanku ne, girgiza ko ina tunda rabbi ya baki shi….
Za ku iya sauke wannan waka zuwa kan na’urorinku cikin sauki daga wannan shafi. A sha sauraro lafiya