Hausa MusicLatest Musics

[Music] Hamisu Breaker – Mafarkina (New 2023 Song)

Sponsored Links

Mafarkina

Yariman mawakan Hausa, Hamisu S. Yusuf Breaker ya dawo da sabon salo mai cike da karsashi a wakarsa mai taken, “Mafarkina” (mp3 download).

Babu abinda ke burgeni game da wakarsa face; yadda ya dauki salon wakar mawaki guda, madadin mace da namiji.

Also Download: Abu Sadeeq ft. Hamisu Breaker – Kyakkyawa

Kwarai wannan waka mai taken, Mafarkina, ta matukar kayatar da ni, kuma ina da yakinin za ku ji dadin sauraronta sosai.

Tun tuntuni ni da ma ban cika dogon surutu ba bare labara, saboda haka ina raba goron gayyata ga daukacin masoyan Breaker domin su samu halartar saukar wakar nan ta Mafarkina.

Download Mp3

Leave a Reply

Back to top button