Hausa MusicLatest Musics
[Music] Gamayyar Mawaka – Magajin Baba
Sponsored Links
![[Music] Gamayyar Mawaka - Magajin Baba Magajin Baba](http://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/10/Magajin-Baba-Song-300x169.jpg)
Yau, wakar gamayyar gurguzun ‘yan Kannywood wadanda ke goyon bayan takarar Nasiru Yusuf Gawuna muka kawo muku.
Gammayar ta hadar da gizagizan jaruma Kannywood irin su, Ado Gwanja, Hamisu Breaker, Ali Nuhu, Dan Musa Gombe, Sadiq Sani Sadiq, Kawu Dan Sarki da sauransu.
Gamayyar mawakan Kannywood da jarumai finafinan Hausa sun fitar da wakar Gawuna mai taken, “Magajin Baba” (mp3 download).
Ga dukkan alamu ‘yan Kannywood bana da karfinsu suka shigo tafiyar Gawuna. Kuma suna iya kokarinsu wurin tallata Gawuna.
A baya-bayan nan, Naziru Ahmad wato Sarkin Waka ya yi wa dan takarar gwamnan jihar Kano, Nasir Yusuf Gawuna tagwayen wakoki.
To, kada na cika ku da surutu barkatai, ina daukacin masoyan Nasir Yusuf Gawuna? Ku hanzarta sauke wakar nan.
![[Music] Ado Gwanja - Luwai Luwai](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/Ado-Gwanja-Luwai.webp)
![[Music] Ahmad Delta - Tilo ft. Murja Baba Tilo](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/tilo-mp3-song.webp)
![[Music] Sani Liya Liya - PDP Daga Sama Har Kasa PDP Daga Sama Har Kasa](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/Sani-Liya-Liya-PDP-Daga-Sama-Har-Kasa.webp)
![[Music] Rarara - Lema Ta Sha Kwaya Lema Ta Sha Kwaya](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/10/lema-ta-sha-kwaya.jpg)
![[Music] Kawu Dan Sarki - Gyara Gyara](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/07/Kawu-Dan-Sarki-Gyara.jpg)
![[Music] Dj Lamszxy - Ki Bani Soyayya ft. Umar M. Shareef Ki Bani Soyayya](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/12/ki-bani-soyayya.jpg)
![[Music] Nura Oruma - Malam Yasan Allah Nura Oruma](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/Nura-Oruma.webp)
![[Music] Rarara - Sai Jagaba Sai Kashim Sai Jagaba Sai Kashim](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/07/Rarara-Sai-Jagaba-Sai-Kashim.jpg)
![[Music] B.O.C Madaki - Madara ft. Concept Man Madara](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/madara.jpg)
![[Music] Umar M. Shareef - Rayuwata Rayuwata](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/Rayuwata.jpg)