Hausa MusicLatest Musics
[Music] Dauda Kahutu Rarara – Zamfara Yamma
Sponsored Links
![[Music] Dauda Kahutu Rarara - Zamfara Yamma Zamfara Yamma](http://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/zamfara-yamma-song-300x225.jpg)
Daga cikin jerin gwanon wakokin mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara ya yi wa gwamna Zamfara yau ma mun kawo muku sabuwa.
Dauda Kahutu Rarara ya fitar da sabuwar wakarsa mai taken, “Zamfara Yamma” (mp3 download).
Also Download: Dauda Kahutu Rarara – Babagana Zulum
Kur’ani wakar ta yi matukar tsaruwa, kuma duk wani mai sauraron wakokin Rarara ya san yadda salon wakarsa ya ke.
Kwarai-kwarai ba ya wakar banza sai dai bin jam’iyyar banza, saboda haka ina daukacin masoya da masu sauraron wakokin Rarara?
Sai ku hanzarta sauke cikakkiyar wakar nan yanzu daga shafin HausaeDown mai albarka.
![[Music] Ado Gwanja - Luwai Luwai](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/Ado-Gwanja-Luwai.webp)
![[Music] Ahmad Delta - Tilo ft. Murja Baba Tilo](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/tilo-mp3-song.webp)
![[Music] Sani Liya Liya - PDP Daga Sama Har Kasa PDP Daga Sama Har Kasa](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/Sani-Liya-Liya-PDP-Daga-Sama-Har-Kasa.webp)
![[Music] Ahmerdy - Bako Bako](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/ahmerdy-bako.jpg)
![[Music] Umar MB - Na Ladidi Umar MB](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/07/Umar-Mb.jpg)
![[Music] Ali Jita - Maimuna Maimuna](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/ali-jita-maimuna-song.jpg)
![[Music] Umar M. Shareef - Dawisun Mubu 2 Dawisun Mubi](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/dawisun-mubi.jpg)
![[Music] Alan Waka - Rimin Gusau Alan Waka](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/07/Alan-Waka.jpg)
![[Music] Sani Liya Liya - Dillaliya Sani Liya Liya](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/sani-liya-liya.jpg)
![[Music] Ado Gwanja - Amarya Salma Salma Amarya](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/Ado-Gwanja-Amarya-Salma.jpg)