Hausa MusicLatest Musics
[Music] Umar MB – Abin Kauna ft. Hairat Abdullahi
Sponsored Links
Song Title: Abin Kauna
Singer: Umar MB, Hairat Abdullahi
Album: Single
Producer: Umar MB
Song Size: 3.7MB
File Type: Mp3
Release Year: 2022
Song Description: Matashin mawakin Hausar nan, Umar MB, ya saki sabuwar wakarsa mai taken “Abin Kauna” a ciki ya yi featuring na mawakiya Hairat Abdullahi. Ku sauke wakar ku sarareta domin kunnenku ya jiye muku abinda ke ciki.
Also Download: Umar MB – Na Ladidi
Ga Kadaenn Daga Baitukan Wakar:
_Ina da masoyi
_A kanshi zan bata lokacina bani shayi
_In bashi sirri ko za ya tona
_Ne yaye kuncin da ke a raina….
Za ku iya sauke wannan waka zuwa kan na’urorinku cikin sauki daga wannan shafi. A sha sauraro lafiya