Hausa Hip HopHip Hop Songs

[Music] Bahiman Dan Gata – Wayyo

Sponsored Links

Bahiman

Wayyo!!!!

Da wahala kam ai gwanda dadi ya kasha mutum. Wai wasu kan ce da wuya ta kasheni ai gwara ya kasheni.

Matashin mawakin Arewa, Bahiman Dan Gata ya saki galleliyar trending wakarsa mai taken, “Wayyo” (Mp3 Download).

Hakika wakar nan ta yi matukar kayatar da nui kwarai da gaske. Za ku iya sauketa kai tsaye ko saurareta a AudioMack.

Download Mp3

Leave a Reply

Back to top button