Hausa Music
[Music] Abubakar Sani – Wakar Mawaka
Sponsored Links
Duk dai daga cikin sabon karamin album din Abubakar Sani, mu ke muku albishir din sabuwar wakarsa mai taken, “Wakar Mawaka” (mp3 download).
Aradun Allah wakar mawaka ta yi dadi, kuma za ku yi matukar jin dadin sauraron wakar nan.
Ku sauke: Abubakar Sani – Afrika
Ina daukacin masoyan Abubakar Sani? Ku yi maza ku sauke wakar nan ta Wakar Mawaka wacce Abubakar Sani ya rerata. Kuma ya yi ta ne ga dukkanin Mawakan Afrika.