Matan ko Mazan 22
đ«MATAN?? Ko MAZAN??đ«
âđ»M SHAKUR
EPÄ°SODE 2ïžâŁ2ïžâŁ
Huuuuhuuuuuu agyara hanya gafa MAMMI HAJIA tazo mana da kayan mata wey no be juju, ba jazz, ba abacadabara ko suddabaru aciki amma kuma aikinshi yafi yankan wuka, MAMMI HAJIA fa tariga tayi suna awannan harkan dan haka ku garzaya aguje kar ayi baku zaku iya shiga whatsapp group nata ta hanyar danna link din nan.
https://chat.whatsapp.com/L9xdTKd3MXZJRW8zkAMSqH
22
Hadiza na zaune kan gado wajejen 8 tana kallo a MacBook dinta da aka kawo mata su Rabi Hafsat da Mama suka shigo dakin suna shigowa wani tsalle sukayi suka rungume Hajiya Hafsat tace âbarka Ya Hadiza congratulationsâ dasauri Hadiza da duk jikinta ke ciwo ta turesu tace âzaku karyani me kuke murna hakaâ cikeda jin dadi Rabi tabama Hadiza labarin komi dasauri Hadiza takalli Anty Jams tace âwai haka? Shine kikazo jiyan nan kikai shiruâ? Dasauri ta kallo Mama tace âMama da gaske wai yar aikin nan ta gudu Hajiya kuma ta tafiâ hade giran sama da kasa Mama tayi tace ânidai tunda kin sami lafiya nima gaskiya tafiya zanyi yauâ Rabi tace âWlh Ya Hadiza da gaske barsu Mama da Anty Jams yan Qalallahu wa Qala Rasulu ne su, but Ummi dai tagudu kuma mijinki ne yamata wulakanci jiya yagayama mamanshi ido da ido bazaije nemanta ba ko bikinto shine Hajiya tai zuciya ya tafi yauâ wani ihu Hadiza tayi ta dirko ta rungume su Rabi saita fara rawa da waka. âJarusalema ikayalami eeeee lonolonseâŠâŠ.â Yanda su uku ke rawan daga Mama har Anty Jams tsayawa sukayi suna kallon yan iskan yaran baki abude, Mama tace âstop celebrating otherâs downfall duniya juyi juyi ce yau turn dinka gobe nawani, life is like a roller coaster Hadiza, Rabiâa da Hafsatuâ Hadiza tace âMama Allah ne ke sakamin wlh ba maganan roller coaster anan karma yakama yarinyar nan cus taci amanata gashinan da kanta da dauki kafanta ta tafi, the God am serving can never shame me, ni wlh namaji na warke tas tas, tas, azo asallameni wayyyooo dadi Nuri na is all mine again, Nuri kabiyaniâ ta kankame Rabi cike da jin dadi Anty Jams ta tabe baki.
Wajajen 10 Nura ya shigo asibitin da sallama yashiga dakin Hadiza na kwance tana kallonshi tana murmushi cikeda so, dab da gadon yaje yasa hannu yaja hancinta yace âwannan kallon faâ murmushi tayi sosai tace âMijina yayi kyau ne naga, ina kwanaâ murmushi yamata yace âclose your eyesâ dan zaro idanu tayi tace âmeneneâ? Daure fuska yayi hakan yasa tarufe da sauri suma su Rabi duk kallon Nuran suke dumbfounded kofa yakalla yace âcome inâ Drs da Nurses na asibitin ne suka shigo da katon cake da ballons dayawa a hannunsu an rubuta Happy Birthday Didi akan cake din su Mama da Anty Jams duk murmushi sukayi gabaki daya kowa ya manta yau birthday nata har ita kanta ta manta, yakalli Hadizan yace âopen your eyes nowâ ahankali tabude kawai aka fara waka.
âHappy birthday to you, Happy birthday to you, Happy birthday to Hadiza Happy birthday to youâŠ..â fashewa da kuka sosai Hadiza tayi tana kallon Nura kaman ta tsaga jikinshi tashige takeji karban cake din yayi yadaura akan cinyanta yana mata wani kallon soyayya yace âhappy birthday Didi, oya blow you candleâ blowing candle tayi akahau ihu ana tafi ta yanka cake din red valvet tace âwowww my favorite Thank you Nuri, I love you, thank you allâ takalli sauran Drs da Nurses din tamusu godiya duk akacici cake din adakin aka watse Hadiza sai kallon Nura take she canât believe Allah yabata miji dake sonta haka yake kuma son yaransu juyowa yayi suka hada Ido ya harareta yace âyou are 33yrs yanzu, no more tsiwa da rashin ji da stubbornnessâ pledging tayi tace ânadaina I promiseâ Mama ta tabe baki tace âAllah saâ fuskanta ya shafa yace âbari nadan leka office kinason wani abuâ girgixamai kai tayi tace âsaika dawo Allah tsaremin kaiâ lumshe mata ido yayi yace âAmeenâyafice.
Mama tace âkinyi saâan miji Hadiza saidai kice Alhamdulillah I hope you will change for good wlh kika rasa Nura kin rasa miji har abadaâ Anty Jams tace ânama Majal magana nabiya kudi nama tura mata number ki zata saki group dinta na matan aure mai suna Somach dan ubanki saura kada ki natsu ki koyi abubuwa you are 33 yanzu Allah ya chanza ki, namiki order wasu kayan mata from MAMMI HAJIA, shedanun cikin magungunan ta namiki order da HQ ADDICTION, RUWAN BAGAJA da OGA MUST SALUT, gobe tace zatamin delivery tun anan asibiti zaki farasha sabida yabi jikinkiâ murmushi Hadiza tayi tace âthank you Anty Jams dina donât worry this time I will make you all proud of me, dagajin sunayen magungunan nan zasu tsula tsiyaâ Anty Jams tace âdole Nura yaga chanji wlhâ
****
Yau Hadiza ta cika one week a asibiti yau aka sallamota suka dawo gida yaranta sai murna suke gobe da sassafe yan uwanta zasu koma kano girke girke suka mata daban daban aka lollada a freezer da uban stew kusan cikin roban fenti duk wani aiki dake gidan sun mata dudda babu wani abinda ke damunta ta warke tass though tanata appointed da psychologist daya ga wata mai zuwa but sheâs fine sai uban kayan mata MAMMI HAJIA take sha.
After Magrib yashigo gidan duka akaci abinci tare yakara yin sallama da yan uwanta yawuce masalları sallan ishaâi shida Aman.
Wajajen 9 suka shigo gidan yana rikeda Aman dayayi bacci, bakowa a falon sama yawuce yaje dakin Aman din ya kwantar dashi sannan yawuce dakin Hadiza batare daya kalli dakin Ummi ba Hadiza na kwance kan gado tasaka wani arnen rigan bacci pink shara shara, wani kalan kallo Nura yamata yana maida kofan yana rufewa murmushi tamai tace ânayi kyauâ? Tai wani juyi agabanshi yace âkin tashi kaina Didiâ wucewa yayi yarage kaya tabishi da kallo kaman zata hadiyeshi sannan yabude bayi yashiga dan ya watsa ruwa shiru tayi tana tuna karatın da Majal tamusu kan wanka tareda miji na kara love, kayan jikinta tashiga cirewa ahankali tawuce bayın tabude ahankali Nura na kasan shower kaman daga sama yaji an rungumeshi tsantsan ijiyan zuciya yasauke murya Chan kasa yace âDidiâ murmushi tayi cikin yar karaman murya yace âI didnât get the chance to thank you properly kayi dawainiya dani sosai this past few days not to even talk of kudaden daka kashe for my cardio test da tp to and fro na yan uwana suzo, the suprise birthday and everything, u are indeed my soulmate, Nuri I love you overâ wani kalan juyo da ita yayi gabanshi yabi jikinta da kallo ahankali yace âkome namiki kaina namawa Didi me and you are one!â Zata sake magana yawani fizgota jikinshi yana mannata bango manna mata kiss yayi a forehead ya manna mata a hanci kafin ahankali yasauke bakinshi kan nata yafara kissing nata tana maidamai da martani, Ummi ne tafado mai rai he just remembered how she loves kissing him is like whenever it comes to kissing she do most of the work kaman zata cinyemai baki. âNuri!â Hadiza takirashi bakinta cikin nashi ganin ya tsaya and heâs lost in thought, dasauri ya kalleta yacigaba da kissing nata yana budemata kafa he knacked Hadiza well cikin bayin nan to his biggest suprise batai complaining yajuyata nan ko chan ba full cooperation tanashi, he canât lie he enjoyed it takara dadi sama da yanda yake jikinta and sheâs so tight sosai yau and so warm maganin Hajja mammi yayi aiki, itama Hadiza unlike her the sex yamata dadi bata taba sanin Nura at clocking 50 will this good ba, what a rude f*cker, wanka sukayi suka fito suka hau gado kashe wuta sukayi ta rungumeshi da sauri tareda kai bakinta saitin nashi tace âI love you Nuriâ ahankali yace âI love you too Didiâ daura kanta tayi kan kirjinshi yana rubbing bayanta ahaka bacci yayi awon gaba dasu.
Washe gari by 8 suka wuce yara dama tun safe suka tafi school Hadiza takalli Nura daya wuce sama tace âbazakaje aiki ba yauâ yana murmushi yace âsameni asama today is all yours ba inda zaniâ murmushi tayi sosai tabiyoshi sama harya kwanta kan gadonta da gudu taje tahau kanshi yace âshikenan zata karyani ke bakisan na soma tsufa baâ? Tana turo baki tace âkai Nuri shairi har wani kiba gareni kuma ni banga tsufan dakake fadiba kamafi wasu samarin iya cin maceâ dan kanne mata ido yayi yace âwlh shinakeso ma yanzu kinyi dadi sosai jiya, ride me Didi dagani sai ke gidanâ ba musu kaya sukahau ciccirewa juna Hadiza tahau riding nashi dan yanzu bata gardama one two three tagaji sai kawai Ummi takara fadomai arai dasauri yakauda tunaninta ya kwantar da ita yahuayi, ranan wuni sukayi suna more rayuwansu yanda kasan sababbin Amarya da ango.
Washegari
Yau dukansu zasu aiki Nura shiya shirya yaran da kanshi, Hadiza ta sauka kasa hada musu breakfast.
Nura na sama Aman takalmin makaranta yace âDady har yanzu Anty Ummi bata dawo baâ? Kallon Aman Nura yayi dasauri, Amal tace âDady I miss Anty Ummi so muchâ sai kawai yaran duk sukai kaman zasuyi kuka dasauri Nura yace âdonât worry kwanan nan zata dawo okay, muje yanzu Momy ta gama breakfast muci okayâ wucewa kasa sukayi atare duk sukai breakfast din mota yazo Nura yafita yakaisu Hadiza ta tashi yace âlemme shower Nuri natafiâ dasauri yakalli dinning da kitchen din daya hangi wanke wanke dayawa a sink yace âwhat about the plates din baki wanke ba the kitchen is looking dirty Didiâ Dan tsayawa tayi tareda yatsine fuska tace âbazan wani dadeba zan dawo kasan online sales din dazanyi has been on hold sabida rashin lafiya na, yau kawai zanje ne muyi sorting out everything new kayan danai order zasu iso next weekâ ahankali yace âokay nine wuceâ daga sama tace âadawo lpyâ tashi yayi yafice zuwa office Musa ya tarar a office dinshi yace âwaikai tunda kayi Amarya ka zunda muâ dan tsaki Nura yayi yasami waje ya zauna saikuma yayi shiru tareda daura hannunshi saman kanshi dasauri Musa yace âlafiyaâ? Kaman Nura bazaiyi magana ba yace âUmmi tayi zuciya tabar gıdana ta tafi garinsuâ cikeda mamaki Musa yace âmene? Kai dalla banson this expensive joke, yaushe kukai auren dahar zatai yaji meya faruâ? Gayamai komi Nura yayi Musa yace âhaaabaaa Nura, haba kaikuwa dudda ina namiji koni banji dadi ba, Allah sarki Ummi the poor thing mustâve felt all alone wlh dole ta tafi yanzu dai yaushe zaka je daukota dan is obvious kayi kewantaâ tabe baki yayi yace âni kewanta da danedai zan gayamaka eh, yanzu ko tayi shekara ma karta dawo, gida biyu maganin gobara, ni zatama zuciya, haba yau idan inaso zan iya auro mata uku akanme zatace zatamin zuciya babu wani dalili mai kyau, kai kasanni bana batawa mutum rai hakanan maisa bazata min uzuri ba, takari zamanta baxanibaâ sosai Musa ke kallonshi kai tsaye danshi yafi Nura iya duniyanci yace âsaketa in aura Nura dan Allah!â.
Da sauri Nura yakalli Musa gabanshi yawani fadi danjin maganan yayi kaman saukan aradu sai kawai lips nashi yahau rawa yama kasa magana sai kallon Alhaji Musa yake dake kallonshi kyur ba kunya ba tsoron Allah, cikeda kara gasgatama Nura yace âwlh Nura da gaske nake yoo idan naboye maka zan boye ma Allah ne damukaje bikinka kasan yanda naketa nanatawa azuciyana inama nine kai, inama nataba zuwa gidanka naga Ummi, from the way you are talking Nura bakason yarinyar nan Hadiza itace matarka da Allah yabaka, ku biyun kun dace da juna, yarinyar nan Ummi ka aureta ne kawai to pepper Hadiza kadawo da ita hayyacinta, tunda bukatanka yabiya Hadiza tadawo daidai tadaina gasaka ni ka taimakamin kasaketa na aura wlh wlh ina balaâin son Ummi NurâŠâŠâ âget out!â Nura yadakama Alhaji Musa tsawa dayasa Musa yace âwaikai lafiya komi ke baka haushi kwanan nan, naji zan fita amman dan Allah bani number ta, ban number Ummiâ yamikama nura wayanshi wani kalan zabura Nura yayi yatashi kaman zaki idanunshi sunyi jazur yawani kama gaban babban rigan Alhaji Musa cikin tsananin bacin rai kaman zaiyi dambe da Musa yace âmatar tawa kake cemin nasaka kana sonta zaka auraâ bawai yaji haushi abinda Nura yayi bane amman yasa hannunshi tacire hannun Nura daga gaban babban riganshi yace âNura bari kaji ni bazan rabaka da matarka ba kuma bazan taba neman matan aure ba kai kasan wayeni bana irin harkan nan, Iâm simplying telling you tunda tagama amfanin dazata maka baka sonta yanzu, kasaketa ni zan aureta dan wlh Ummi tamin right from day one dana ganta, kuma ni auren so da kauna zan mata nabata gata da komi ba irin selfish auren dakayi da itabaâ âto bazaâa saketa ba!â Nura yayi maganan yana tura Musa, Alhaji Musa yace âkana saki kaman na aure yasin nidai tunda yanzu baka tunani da kyau kaga tafiyata zan kiraka kahuce karka manta dan Allah kasaka na aura! And try send me her number!â Bugo kofa Nura yayi azafafe.