Resources Center

Manyan Shafukan Labarun Batsa na Arewacin Najeriya

Sponsored Links

Manyan Shafukan Labarun Batsa na Arewa

Yanar gizo kam gida ne na kowanne irin tarkace, amma duk da haka akwai sassa mabambanta a cikinta, sai inda ka zaba za ka je ko ka shiga.

Kuma duk wanda ka gani a shafin al’amuran da suka danganci addini to tabbas wannan maso ilimi ne, wanda ka ganshi a shafin wakoki da tsegumi da gulma shi ma akwai inda za ka ajiyeshi.

Tun wajejen shekarar 2014 al’amuran rubuce-rubucen dabdala su ka kara habbaka, muna jin wai wai, har ta kai ta kawo abin ya zo har gida har kofar daki.

Na zauna rubuta wannan dogon bayani ba don ina son yi maka gargadi, kashedi ko kuma na fadakar da kai ko ja maka kunne ba, a’a, wani abun daban ne ya kawo ni.

Magana ce a kan shafukan labarun motsa sha’awa da muke da su a Arewacin Najeriya, kai har ma marubutun da ke rubuta irin wadannan litattafai suna saka wa a wattpad da masu gidan yanar gizo na kashin kansu.

Da yardar Allah zan jero tare da kawo muku fitattun shafukan labarun batsa na Arewacin Najeriya tare da cikakken bayani game da mutanen da ke wallafe-wallafe a kansu, kamo daga sunansu, jiharsu har ma da adireshinsu na imel.

Ba zan dora lambobin wayarsu ba, saboda wadansu dalilai na tsare sirri, amma dai za ku san su waye mawallafan wadannan shafuka da yardar Allah yau.

Ban kuma bayyana su domin wani ya ci musu mutunci ta hanyar aika musu munanan sako ba na cin zarafi ko barazana. Ina fatan za ku yi musu addu’ar shiriya.

Duk da dai akwai ‘yan kutumar uba a cikinsu, amma mu yi musu addu’ar shiriya. Fatan Allah ya shiryemu baki daya.

1. Cin Duri

Tsoho kuma mafi dadewa a duk cikin shafukan labaran batsa da dabdala na Arewa. Wani abin mamaki shi ne, mutane na matukar dubawa tare da bibiyarsa yadda ya kamata.

In dai labaru ka ke bida na tada sha’awa da kuma nishadi to kana shiga shafin nan na cinduri kawai ka shafa fatiha. Ka je gidan masu abun.

Duk da na matukar koda wannan shafi, kamata ya yi mu yi duba na tsanaki tare da tsaurara bincike domin bankado asalin mamallakinsa hadi da bayyana muku shi.

Cin Duri shafin yanar gizo ne mallakin Musa Ajayi wanda aka fi sani da Malamin Gindi ya kirkira a shekarar 2015. Mazaunin jihar Nasarawa ne ta Najeriya.

Kuma kamar yadda alkaluman bincike suka nuna, shi ne bahaushe na farko da ya fara sayar da litattafan batsa na fiye da Naira 500,000 a manhajar OkadaBooks.

Za ku iya tuntunbar Musa Ajayi ta adireshin email dinsa musaaj[at]gmail.com. Mun zakulo email din daga profile dinsa na Gravatar.

2. Labarun Batsa

Wato magana ta fisabilillahi shegen kayan nan Musa Ajayi wanda aka fi sani da Malamin Gindi ya jima yana tsula tsiyarsa a duniyar yanar gizo. Allah ne kadai ya san iya adadin mutane da ke karanta labarunsa kullum ta intanit.

Amma wani abin mamaki da na ci karo da shi yau shi ne; labarun batsa ma mallakin Musa Ajayi ne kuma ya kirkireshi tun shekarar 2015, wato kusan lokaci guda da Cin Duri.

Kazalika labari na farko wanda ya rubuta a shafin nan na Labarun Batsa shi ne, “Telan Mata” ya wallafa shi ranar 2 ga watan 10 shekarar 2015.

Na yi jawabi a kan Malamin Gindi a sama, saboda haka duk wanda ke son tuntubarsa to zai iya yin hakan ta shafinsa na Twitter, ko kuma shafinsa na Facebook.

3. Labarun Batsa / Hausa Love Stories

Shegen kaya mai dabaibayi kenan. Masu tuban muzuru.

Shafin Hausa Love Stories wanda ke cike makare taf da labarun batsa mallakin fitacce kuma shahararren marubucin labarun motsa sha’awar nan ne Abdul Nectar.

Kuma Abdul Nectar dan asalin jihar Kano ne, ya fara rubuce-rubucen batsa a shekarar 2016. Ya wallafa litattafan batsa marasa adadi, domin ko da blog dinsa da na duba akwai akalla rubutu irin na batsa sama da 170 da doriya.

In dai labarai ka ke so masu matukar kayatarwa da kuma motsa sha’awa to kada ka wuce ba tare da ka ziyarci shafin Nectar Boy ba.

A baya da shafun sunansa nectarboyblog.blogspot.com yanzu ne ya sauya masa adireshi ya dora masa domain ya sabunta sunan zuwa labarun batsa.

Labarin da Abdul ya fara wallafawa a shafinsa a shekarar 2016 shi ne, “Jauro Ya Ga Gato“. Ha, labarin akwai ban dariya duk da cike ya ke da dabdala.

Domin tuntubar Nectar Boy sai ku aike masa sako ta adireshin imel dinsa da ya bayar domin tuntubarsa:   nectarboy9[at]gmail.com

Madallah.

4. Matan Hausawa

Shafi ne wanda na ci karo da shi ina tsaka da yin bincike a kan shafukan labaran batsa da cin gindi a yanar gizo. Babu labarai masu tarin yawa irin na shafin LabarunBatsa amma kuma akwai gaurayen Hausa Novels a shafin kuma da labaran cin gindi.

In har burinka da muradinka kawai shi ne karanta irin wadannan kirkirarrun labaran dabdala, to sai ka hanzarta shiga shafin Matan Hausawa, akwai su sinki-sinki.

To, gashi na dage sai suburbudo muku jawabai na ke yi amma kuma ban yi muku bayani ba game da wallafinsa, to shima ga shi.

Matan Hausawa mallakin Aliyu Sa’idu Jauro ne, ya kirkireshi a shekarar 2021, kazalika an haifi Aliyu a garin Nasarawa A. Ngorure, Yola, Adama State, Nigeria.

Domin tuntubar mawallafin shafin za ku iya yin hakan ta hanyar tura masa sako ta adireshin email dinsa; aliyusaidu353[at]gmail.com. Muna fatan ba za ku hada da sakunan cin mutunci da cin zarafi ba.

Summary

A cikin wannan article na mu na kawo muku manyan shafukan labarun batsa da cin gindi guda hudu wadanda suka kasance fitattu a Arewacin Najeriya. Na kuma hado da bayanai game da mawallafansu har ma da yadda za a tuntubesu.
Komai mu ka yi saboda makaranta muka yi shi; za ku iya yin sharhi a karkashin farfajiyar fadar ra’ayin da ke kasan post din nan yanzu.

Leave a Reply

Back to top button