Gidan Haya Complete Hausa Novel

Gidan Haya 11-12

Sponsored Links

🛖GIDAN HAYA{A RETEND HOUSE }🔞

 

 

 

DAGA ALQALAMIN MARUBUCIYAR

WANI UBA

ACIYAU ACIGOBE

MABUQACI

DARE ƊAYA

 

 

 

 

Littafina na kuɗi ne akan Nera ɗari biyu ₦200 kacal ki biya ki karanta cikin salama, yar uwa idan kinaso kiji badaƙalar da ke cikin wannan littafi na GIDAN HAYA ki tuntuɓi wannan number 08143344386

Ko kiyi joining wannan group link domin karanta free pages👇🏻👇🏻👇🏻

 

 

 

 

 

 

 

FREE PAGES 1️⃣1️⃣&1️⃣2️⃣

 

 

 

Nne!!!! Nne!!! Yes Bushrah lfy? A hankali tace Nne nayi mafarki jiuyowa Nne tayi domin bata attention dinta uhmm mekika gani Nne nayi mafarkin wani yazo ya daukeni ta fashe da kuka kamar wata ƙaramar yarinya Nne ta girgiza kai tana murmushi sai kiringa Addu’a na tabbata jiya bakiyi addu’a bah kika kwanta bata ƙara ce mata kome bah ta miƙa mata magani a bowl hannu tasa ta ƙarɓa tana kallo maganin kamar bata sha bah sai kuma ta fara sha Nne ta miƙe tana cewa zanje Agege road kuma karkije school yau haryanzu jikin ki bai ƙarasa warware bah daga mata kai tayi alamar toh Bayyanat dake gefe tana ganin fitar Nne tace Ada nima Inaso zanje gidansu Raudha wani kallo Bushrah tayi tama tana cewa babu inda zakije kullun da kinga Nne ta fita sai kice kema zakije gidansu Raudha Meyasa ita Dinayah bata fita ko an gaya miki cewa ita batada ƙawaye ne ko batason zuwa gidansu ne turo baki Bayyanat tayi tana magana ƙasa ƙasa Bushrah ta dauke ta da bari tasss Dinayah dake gefe saida taji tsoro, Bushrah kuka kamar ba ita tayi marin ba, idan zaki yimin magana face me and talk to me very

laud So that i can hear you mtwwwww stupid girl, Tashi tayi ta fita gaba ɗaya ɗaga ɗakin kitchen dinsu ta shiga dake manne da dakinsu wanda take mugun jin haushinsa wani lokaci ji take kamar ta fitar da kayan da ke ciki gaba ɗaya ta ringa kwana a cikin mtww ta ƙara sakin tsaki, ta fara fito da kayan miya tana gyarawa ruwan zafi ta ɗora ta fito da doya Dinayah ta ƙwalawa kira aekuwa sai gata tazo a guje tana cewa Naam Ada batayi magana bah saidai ta nuna mata doya aekuwa jiki na rawa ta dauko Knife ta fara gyara doya, shiru Bushrah bata ce mata komi ba uhmmm Ada Naam Bushrah tace tana jiran taji me zatace Ada Bayyanat kuka take dan Allah ki dena dukanta idan tayi laifi kinga Nne bata dukanmu jiuyowa Bushrah tayi tana kallo Dinayah kafin a hankali tace kema zaki iya gwada abunda tayimin kiga idan zan dake ki ko bazan dake ki bah har ta jiuya taci gaba da abunda takeyi tanajin Dinayah tana kuka da wani sauri ta jiuyo tana cewa na dake ki ne girgiza mata kai tayi tana ƙokarin haɗiye sauran kukan ta wani iri Bushrah taji da yasa ta duƙa ta kama hannuwanta duka biyu tana cewa Dinayah nima bada son raina nake dukan Bayyanat bah ta raina ni ne, she talk any How to me am i not her elder sister shiru Dinayah tayi murmushi Bushrah tayi tana cewa so kike naje na bata haƙuri sbd tayimin rashin kunya na daketa dagowa Tayi tana kallonta kamar batayi magana sai kuma tace A’a!! Amma ki dena saurin dukanta okay naji yanzu jeki kiranta sai ku tayani aeki muyi saurin idan Nne bata dawoba sai kuje gidansu Raudha din Hmmm Ada kinsan fah bata zuwa dani ko nace zanje sai tace baza taje dani ba shiru Bushrah tayi sai kuma tace okay jeki kirata tashi tayi tana cewa okay koda taje har tayi bacci, Duk bayan minti biyar sai Ummi ta jiuya ta kalli ƙofa amma shiru, ba Bushrah ba alamun zuwan ta duk sai taji ba daɗi tana ganin 1:00AM tayi bata zo ba tasan yau kenan bazata shigo bah haka zuka ƙarasa lactures kowa ya watse itama ta tattara littafan ta ta fito hostel ta nufah tana shiga hijab kawai ta cire taji kamar ana kiran sunanta mayar da hijab dinta tayi ta tana ƙokarin fitowa tayi cikibis da mutun a hankali tace Ummi Dr Akil is calling you okay ƙofar room dinta kawai ta janyo ta fito har office taje sbd bata haɗu dashi bah gashi ta gaji sosai knocking din ƙofar tayi yace mata yessss tura ƙofar tayi yana zaune kujera ya nuna mata ta zauna tana gaishesa amsawa yayi yana cewa yau friend dinki bata zai bane uhmmmm haryanzu kafafuwanta ke ciwo Ehh amma ban kira ta bah sai na koma hostel okay bani number ta wayar sa ya miƙa mata hannunta na rawa ta ƙarɓa ta saka masa yace mata thanks bayi masa magana ba ta fita hmmmm Dr Akil kenan ko dai ko dai?? Wannan daga gani ma sonta yake kulawar tayi yawa murmushi tayi da yasa duka dimple dinta guda biyu suka lotsa saida tayi wanka taci abinci kafin ta janyo wayar ta ta ƙwaɗawa Bushrah kira ringing ɗaya ta ɗaga tana cewa Ada Adada Ada stop it murmushi Ummi tayi tana cewa ya jikinki a hankali tace naji sauƙi Nne ce ta fita shiyasa ban samu na shigo bah sai monday kinga gobe sunday murmushi tayi tana cewa okay kinsan yauma saida Dr Akil ya tambaya ina kike nace baki zoba amma na basa number dinki dummmm Bushrah taji gaban ya faɗi saida Ummi tace Hello!!!! Hello!!! A hankali tace Ummi ina jinki okay bye sai mun haɗo okay Ngd ta kashe wayar Bushrah tayi ƙuri tana kallon wayar sai kuma da sauri ta kashe wayar gaba ɗaya Ada lfy Bayyanat ta faɗa tana dafa kafaɗarta bakomi kuci abincin na ƙoshi ta zare hannunta gaba ɗaya suka ɗago suna kallonta sai kuma suka kallo abincin ganin favorite dinta ne tayi amma tace ta ƙoshi Hmmm suka haɗa baki suna cewa muma mun ƙoshi suka ajiye spoons din hannunsa runtse idonta tayi ta buɗe tana cewa dan Allah kuji Bayyanat banajin daɗin abincin ne that’s why zanci anjima suna cikin magana Nne tayi sallama gaba ɗayansu suka tashi suka rungume ta Bushrah kuma na zaune saidai tace mata Nne sannu da zuwa amsa mata tayi tana kallon mood din fuskarta kamar ba zatayi magana bah sai kuma tace Ada lafiya are you okay gyaɗa mata kai da tayi ta dauki plate din da sukaci abinci ta fita dashi tana fita Dinayah tace Nne Ada ta mari Bayyanat and muna cikin cin abinci aka kira ta da waya tace ta ƙoshi muma mukace mun ƙoshi girgiza kai Nne tayi sai kuma ta kalli Bayyanat me kika yi mata ta mareki nan ta gaya mata komi bata ɓoye mata bah agogo ta kalla tace yanzu kinga 4 idan kika je ƙarfe nawa zaki dawo ki bari sai gobe sai kije Umhm Umhm Nne nidai zanje yau okay amma karki dade kinji okay tayi tsalle ta rungume Nne haɗe da manna mata kiss a forehead girgiza kai Nne tayi tanason Bayyanat sosai duk cikin yaranta itace kawai takejin bata iya ɓoye son da take yi mata shiryawa tayi cikin riga da skirt sun kamata sosai kuma sunyi mata kyau masha Allah ta dauki mayafi Nne ta girgiza mata turo baki tayi ta ajiye mayafin ta dauki Jalbab tasaka, tayi Kneeldown Nne ta dafa kanta tayi mata addu’a Dinayah kuma ta rumgume ta tana murmushi ta fita cikin sauri sauri A hankali Nne ta miƙe ta nufi kitchen Bushrah na zaune tayi tagumi girgiza kai Nne tayi ta ƙarasa gurin ta batayi magana ba ta kawai saita dafa kanta a firgice Bushrah ta ɗago tana ganin Nne ce hawaye suka fara bin fuskarta waro ido Nne tayi haɗe da janyo kujera ta zauna daff da ita ta kama hannayen ta duka biyu ta riƙe Ada are you okay da sauri ta girgiza kai tana cewa Nne shi nake gani ko ina naje saina gansa heeeeee Nne ta faɗa da ƙarfi tana ɗago fuskar Bushrah da tayi shaɓe shaɓe da hawaye ta fara magana waye kike gani cikin kuka tace wanda na gani a mafarki ya daukeni girgiza kai Nne tayi tana cewa Ada Mafarki is not true woo ki dena damun kanki kinji janyota tayi jikinta ta rungume tana shafa bayan ta tanajin yanda heart dinta ke bugawa da sauri sauri…….. ✍🏻

 

 

*BANA ALLAH YA ISA AKAN NOVEL DINA AMMA KIJI TSORON ALLAH KADA KI KIRANTAMIN LITTAFI IN KINSAN BAKI BIYA BA NERA ƊARI BIYU 2OO NE KACAL*

Leave a Reply

Back to top button