Cinikin Rai Book 2

Cinikin Rai Book 2 Page 15

Sponsored Links

Volume:15 New Life
Shi lamarin aure da ban mamaki yake, koda wasa Malik bai tab’a kawo aurenshi nan kusa ba,tunda Zeeno ta botsare sai gashi a lokacin da bai zata ba, yar renin hankalin nan ta amince zata aure shi kome mutum yayi hakuri zai ga nasara.

A bayan an tashi walima, mutane dayawa kiranshi suke suna mishi Barka da arziki, domin sai yanzu ya gwangwaje. Bayan an watse Shatima kiranshi a waya yana dariya. “Wai kai sai yanzu zaka yi aure? Hmmm bayan yarinyar da zaka aura ba sonka take ba, sai dai zan iya tayaka murna, amma ka saka a ranka sunan aurenka hoto idan kana ganin karya ne, a shiga dakin amarya lafiya.” Murmushi Malik yayi ya ce masa. “Na gode sosai, amma ni ba kwadayayye ba ne irinka. Duk fitinata ina da iyaka, shi yasa na kame mutuncina, na gode.” Daga haka ya kashe wayar.

Bayan wani lokaci, yana tare da duk ma’aikatan gidan, da ya tara musu. “Ba sai na gaya muku na samu damar yin aure. Don haka zan rage ku masu aiki a cikin gidan. Elbashir zai tattauna da ku, don haka zaku iya tafiya.” “Mun gode, Allah ya baƙu zaman lafiya.”
“Amin Ya Allah!”
B
Kasancewar auren yazo da wurwuri ga tafiyar su, Ammy da Inna Umra. Yasa ana daura auren, suka mika ta cikin gidan Malik, tare da Hafsy. Wurin karfe biyar suka bar gidan har da Abbas, ya rage daga ita sai Hafsy. Daurewa kawai Zeeno take, domin kuwa kuka take son yi, sam bata shirya auren Malik ba, Ammy ce ta mata abin da ba zata tab’a wulakantatta ba, har dare suna cikin gidan, abincin da aka kawo ma, tab’awa kawai tayi sama sama.
A bangaren Malik kuwa, wannan shine target ɗinsa na farko, dama ita yake ya dabaibaye ta, daga nan zai samu damar cin Uban Amjad. A daren ranar ya dira a KJK Mansion estate, tare da kwararrun Yaranshi gwanayen harbi daga wata iya duniya. Ai ko lokacin da Jalilah ta shiga cikin gidan, wuta aka tasar a gidan yaki ya cika ko ina, haka yasa baki daya suka kasa gane kome, da taimakon wannan device din hannunta aka gano inda take.

Don saj da ta sace Zeeno aka fahimci an fasa kofarta, don haka Malik ya kudiri aniyar ta gama zaman gidan, duk wanda zai kawo mata hari tow tare zai kawo musu hari, domin yana tare da ita yanzu kuma babu me iya ratsa shi ya isa gare ta.

Diran da suka yi, ba karamin bata kashi aka yi ba, domin kuwa sai da aka kai ruwa rana kafin ya samu damar cabke Amjad a wulakance. Aka wurga shi a bayan mota, a lokacin Khuldu Jahid Khan ya fito da burgan shi, ya nufi Malik. “Idan na sake kara taku, danka yana new York, ka fahimci abin da zan aikata” yadda yayi maganar ya matukar buge shi, me yasa Malik ya masifar sanin kome na shi? Waye yake basa Malik sirrinshi haka?

Haka ya juya tare da bari aka fita da Amjad, kai tsaye bai kai Amjad office din yan sanda ba, amma ya gaya musu yana hannunshi domin yasan za a iya kashe shi.
Can waterfall Elbashir ya wuce da shi, ana zai zauna kafin Malik ya nutsu. Basu shiga cikin gidan ba, sai karfe daya na dare. Duk da yaso ganinta amma sai ya kyaleta. Ya wuce dakinshi yayi wanka tare da yin Sallah nafila ana godiya ga Ubangiji. Sannan ya kwanta, ya huta gajiya.

★★
“Zulfa ko zaki tuntubi Malik ne zan koma Demark babu abinda zan yi anan!” Hankalin Zulfa na kan wayar da suke ta d’ago kai ta ce mata. “Ok zan gaya mishi.” Ta cigaba da wayarsu. “Kaga Yasir ba zan iya ba, kawai tunda ya tuntube ka, ka daure ka gaya mishi gaskiya Baby tayi aure saura ni. Nima ina bukatar gidana inda zance nayi aure na huta.”
“Idan kin amince na tura ayi auren mu, domin ni nayi renonki kuma babu dan banxan da zai aure min ke!”
“Yasir akwai son kai cikin lamarin ka, gaskiya ni ba zan aure ba! Shekaru nawa ka bani?” “Goma mana, goma sha daya Malama don haka ki daina wani cewa ba zaki aure ni ba, kin ganin dan fari kyakkyawar namiji, idan kina tunanin ba zan iya dake ba, tambayi matata sau nawa nake zuwa mata a dare.” Kashe wayar tayi tare da blocking din shi, domin kuwa zai iya yanko mata wani maganar.
“Aunty Jalilah kika ce na gayawa Sir Malik zaki koma Demark ko?” “Eh!” Ta faɗa, “tow shi kenan zan gaya mishi idan an Allah ya kai mu gobe in sha Allah!”
“Amma me yasa ba zaki auri wanda yake sonki ba?” “Tare muka tashi, bayan rasuwar iyayenmu, shi ya saka min kwadayin niman hakkin iyayen mu, ya ce ba zamu samu ba, sai mun kasance yan sanda ta haka zamu iya binciken abin da ya faru, tow amma kuma ni babu zance aure a raina da shi,nafi son na samu babba me dan hankali domin Allah ya gani na rena Yasir, shi ba kato ba siriri da shi kamar tsinke, ga matar shi ni ba zan iya kai kaina damu ba, kin san larabawa da zafin kishi.”
“Ina ruwanki da kishinta? Idan kina son shi kawai ya ajiye batun kishin matarshi face your relationship, ba ita ba mijin bai san kishin matarsa ba ne? Indai ya sani tow naki a wane? Babu ruwanki da zancen ta, tunda ya nuna yana sonki, da gaske yasan me yake yi ne. Ki fuskance shi ku shirya gobenku. Shi yasa wasu matan auren, suke ganin kamar karuwai na yiwa mazajensu asiri, akan Malik naji zan iya kome. Shi yasa nake ta hauka amma idan na wani ne iya ladabi da biyayya xan yi na kwace shi koda ba zan aure shi ba. Ki kula sosai, yana sonki sauƙin kai da girmama shi yake bukata.” Shiru Zulfa tai tana jin yadda Jalilah take magana tare da gaya mata yadda zata cafke Yasir Aswad Yemini. Ita Zulfa bata iya magana ba sai sauraren abinda take faɗa.
***
Tun bayan sallah asuba, da suka komal barci, basu farka ba sai wurin sha daya na safe, wanka suka yi kowacce ta shirya tsaf. Kallon Hafsy Zeeno tayi ta ce mata. “Ba dai kina shirin tafiya ba ne?”
“Uwar me zan miki?” “Babu kome!” Shigo musu da abinci aka yi, suka karya, duk da tea Zeeno ta sha, a hankali ta ce musu. “yanzu yan dabata sun watse?” “Eh ai dama rashin abin yi ne yasa suke tare dake, yanzu kuwa Malik ya basu aikin yi waye zai bata lokacinsu a wani dabanci?”
“Ka da ki zage ni mana!” “Allah ya baƙi hakuri!” Daga haka tayi shiru. Abin gwanin ban tausayi, lokaci guda tayi wani zuru-zuru kamar ba Yar kunama ba, kallon Hafsy da take cin abinci, tana gamawa ta ce mata. “Kin ga don Allah bani wani abu na kunshe sauran snack din nan”

Duba akwatinta tayi ta ciro mata wani leda, ta mika mata ta kwashe kome tas. “ke gidanki ne idan baki ci ba, Mayor zai baki a baki, amma ni fa? Gara naje da abuna.” Kokarin danne kukanta tayi, har Hafsy ta mike zata tafi, kawai bata san lokacin da kuka ya zo mata ba. Ta rungume Hafsy, tana shashekar kuka. “Sai yaushe kuma?” Ita kanta Hafsyn kuka take, haka suka yi ta kuka, sai da aka buga kofar suka rabu, Malik ya shigo tare da kallonsu. “Me yasa kuke kuka?” “Babu kome!” Mika mata wata paper Bag yayi ya na tura kekenshi izuwa gabanta. Riko hannunta yayi ya ce. “muje a raka ta ko!” Haka suka rako Hafsy waje, tana kuka itama Hafsy na kuka. Har zata shiga mota ta juya da sauri ta rungume Zeeno.

Kuka suke dakyar Elbashir, ya janyeta ya saka ta a motar, ya rufe tare da jan motar suka bar gidan, shima Malik fisgo Zeeno yayi ta faɗa kan cinyarsa, ya cigaba da tafiya da ita, sai kokarin sauka take amma bawan Allah nan ya saka fuska.
Ita kuma ganin mutanen yasa zata kwace kanta, har suka shiga falon. Ya tsaya sannan ta sauka. “Ki daina kuka, yau gidan akwai baki da zaki yi, so me zaki girka musu?” “Ai na gaya maka ban iya girki ba”
Fisgota yayi ta faɗa kanshi. “Na sani, ki gayawa chef zai miki kome.”
Ya rike ta sosai, janye hannunta tayi zata mike, ya ce mata. “Kin san wancan sharadin ya rushe, yanzu zamu sake kafa wani ne.” Yayi maganar bakinshi a daidai wuyarta. Jikinta ne ya dauki rawa, domin tun da take bata taɓa shiga irin wannan yanayin ba. Ganin yadda jikinta yake rawa, a hankali ya kai bakinshi kunnenta, “ina da zafi, kuma ina son karban yanayina. Kafin zo miki a mutu!” Yadda yake maganar, a cikin kunnenta yasa ta rike shi gam.
“Don…. Allah… K…a b….ari” ta faɗa a rarrabe, tana rike rigarshi. “Zan bari sai kin daina min magana anyhow;” gyada kai take tana rike shi, a hankali ya zagaye hannun shi a bayanta, tare da mannata da jikinshi. “N….a…. ce n….a j…i” murmushi yayi yana kallon yadda jikinta yake karban sabon yanayi, haka kawai yaji a ranshi. Yana kokwanto a kanta.
Domin ya kara zaburarr da ita, ya kai harshen shi, kunnenta. Wani irin tsumma jikinta yake, bata san lokacin da ta sake mishi kuka ba, domin al’amarin ya sha kanta. Rike shi tayi gam tana juya kanta, bai fasa wasa da kunnenta ba.
Hannunshi ya tura cikin rigarta, ya shiga wasa da tender boons dinta, baki daya ta narke a jikinshi, idanunta a rufe gam. Tana jin wani abu na yawo a kanta. Bata taɓa shiga irin wannan yanayin ba, gara idan ta gama Mp tana jin wani irin matsanancin sha’awa, shima ba wai koda yaushe ba, amma yau abin da malik yake mata yasa ta, jin take like bata raye domin yawo take a cloud, hatta numfashinta, tana ganin kamar niman izinin Malik yake kafin ya fita.
Juya kanta take tana son ya daina, amma bawan Allah nan, sai kara kamkameta yake yana cilla ta cikin wani mugun yanayi. Dakyar ta rike kanta tana jin wani irin abu kamar zata mutu, mararta kuwa kamar zata sake fitsari take ji. A hankali ya zare hannunshi yana kallon yadda ta daina ko numfashin kamar matacciya.
Murmushi yayi ya ce mata, “kin ga zaki karya ni, dama gurguntar da ake min gori kullum!” Shafa kansa yayi yana kallon yadda take zaune. So take ta tashi amma ta kasa, domin kafarta kamar ba a jikinta yake ba, dakyar ta mikewa kafin ta kuma zubewa a jikin shi. “Idan ba zaki iya tafiya ba, na kai ki dakinki!”
Bata iya magana ba, domin numfashintq da baya fita a daidai. Haka ya taba remote na keken ya shiga tura ta, har dakinta bakin gadon ha isa sosai, ya zuba mata. “Kin ga tashi kada ki karya min kafa!” Dakyar ta mike, ta faɗa gadon rub da ciki. Gyara keken yayi ya tashi ya koma gadon.
“Gaya min! Me yasa baki son aurena?”
Juya mishi baya tayi, tana jin wani irin zummmm a jikinta, magana yake amma ta kasa bashi amsa, a hankali ya kai hannun shi ya juyo da fuskarta, suka kalli juna ya ce mata. “Bude idanu muyi magana.”
“Kace auren wata biyar zamu yi? Sannan babu wanda zai tab’a wani, a idanun duniya zamu nuna muna aure. Don Allah ka daina tab’a ni, idan ka cigaba mutuwa xan yi dakyar nake numfashi…….”
book 2 zai zo muku Whatsp da Arewabooks iya book 2 da three*
*Assalamu alaikum……! Guys wannan littafin na kudi ne! 500₦ normal 1k VIP. 0472282105 ramlat Abdulrahman Manga GTBank. Ko katin Mtn, a tura shaidan biya ta wannan number +2347035133148 yan Nijar zasu tuntubi Nana A’ishah. +227 84 50 64 76 500*
[9/23, 1:53 PM] Yan Mata: ZINNIEE’s SECRET
(One stop shop for a new sensation)

Kina Neman kamshi mai sanyaya zuciya❓
Shin kina Neman kamshi da dada❓
Ko kuwa kamshi mai ratsa zuciya kikeso❓ko Kayan gyaran jiki kike nema dry skin ne dake ko hard skin tabbas kinzo inda za’a share maki kukan ki

Tabbas Zinniee’s secret ya gama da damuwarku Ina mata masu aji mace mai aji ai Sai da gyara .tabbas Zinniee’s secret sun gama da damuwarki Hajiya ta.

Zinniee’s secret sun tanadar muku Kaya kamar……
Room freshener
Toilet spray
Bed spray
Dish wash
Mopping mist
Kai har ma da
Feminine wash
Akwai
Glowing soup dinmu mai kyau da inganci.
Glowing cream
Face cream da kuma body scrub

domin samun dadadan Kayan kamshi.da Kayan gyaran jiki maza garzayo Zinniee’s secret
Zinniee’s secret DUNIYA ne !!

Zaku iya yi mata magana a wadannan kafafan sadarwar kamar su—IG-@Zinniee’s secret
TIKTOK@ Zinniee’s secret
Ko ku tuntube su a wannan number 08080840567 za kuma ku iya mata magana ta hanyar Watsapp da wannan number.
Zinniee’s secret suna nan a kano Hadeaja road Kano state.

Zinniee’s secret one stop shop for a new sensation.

Zinniee’s secret got u covered,a trial will convince you.

Leave a Reply

Back to top button