Hausa MusicLatest Musics
[Music] Namenj – Manyan Mata Series Sound Track
Sponsored Links
Aliyu Namenjo, The North Star, shi ne mawakin da ya yi sound track din sabon shirin nan mai dogon zango, “Manyan Mata” kuma ga shi mun kawo muku soundtrack din.
Magana ta gaskiya sound track din nan ta fita, sai dai sabanin yadda ku ka saba jin sound tracks na series film, wannan fa cikakkiyar waka ce.
Da wannan, zan yi amfani wurin yin gagarumar shela, ina daukacin masoya da makallatan shirin nan na Manyan Mata Series?
To, sai fa gareku, ku sauke cikakkiyar wakar nan ta Aliyu Namenjo wanda aka fi sani da Namenj daga shafin HausaeDown.