Hausa Hip HopLatest Musics
[Music] Mr 442 ft. Murja Ibrahim – Yaga Yaga Mehn
Sponsored Links
![[Music] Mr 442 ft. Murja Ibrahim - Yaga Yaga Mehn Yaga Yaga Mehn](http://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/yaga-yaga-mehn-300x300.jpg)
Duniya juyi-juyi, daga barbadancin tiktok yau kuma Murja ta yi juyi wanda yafi juyin juya hali ta koma waka.
Hoh! Ina daukacin masoyan Murja Ibrahim Kunya? Mutuniyar fa ta takarkare ta suburbudo muku sabuwar waka ita da mawakin Hausa Hip Hop, Mr 442.
Mr 442 mawaki shugaban tawagar Dream Chasers Record tare da Murja Ibrahim sun saki sabuwar wakarsu mai taken, “Yaga Yaga Mehn” (mp3 download).
Ban dai samu nutsuwar sauraron wakar nan ba amma dai kai da ji an sako murja ka san wakar za ta matukar nishadantar.
Wannan ce wakar Murja Ibrahim Kunya ta farko, za ku iya sauketa, ku saurareta sannan ku yi sharhi a kanta.
![[Music] Hamisu Breaker - Muradin Zuciya Muradin Zuciya](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/hamisu-breaker-muradin-zuciya.webp)
![[Music] Dauda Kahutu Rarara - Jagaba Sai Ka Shiga Villa Jagaba Sai Ka Shiga Villa](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/jagaba-sai-ka-shiga-villa.webp)
![[Watch] Ahmad Shanawa - Na Damu Da Ke Official Video ft. Salaha Egwa Na Damu Da Ke](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/ahmad-shanawa-na-damu-da-ke.jpg)
![[Music] Sulaiman Andoss - CIka Ciki Cika Ciki](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/sulaiman-andoss-cika-ciki.jpg)
![[Music] Z Square - Giwar Mata Giwar Mata](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/z-square-giwar-mata.jpg)
![[Music] Sani Ahmad - Baki Da Tamka Sani Ahmad](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/sani-ahmad-1.jpg)
![[Music] Joeboy - Nikkle Riddim Joeyboy](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/11/JoeBoy-Likkle-Riddim.jpg)
![[Music] Sani Ahmad - Amshi Kalamaina Amshi Kalamaina](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/07/Sani-Ahmad-Amshi-Kalamaina.jpg)
![[Music] Rarara - Jagaba Shine Gaba (Tunibu) Jagaba Shine Gaba](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/06/Rarara-Jagaba-Shine-Gaba.jpg)
![[Music] Ali Jita - Aure Yana Da Dadi Aure Yana Da Dadi](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/07/Ali-Jita-Aure-Yana-Dadi.jpg)