Hausa Music
[Music] Sani Ahmad – Cikon Mafarki
Sponsored Links
Yau ma mun kawo muku sabuwar waka wacce fitaccen matashin mawakin nan, Sani Ahmad ya rerata mai taken, “Cikon Mafarki” (mp3 download).
A cikin wannan wakar na ji akwai wacce ke masa amshi, don haka tabbas za mu saurari fitowar bidiyon wakar nan da wani dan karamin lokaci.
Also Download: Sani Ahmad – Arewata
Ina masoyan wakokin Sani Ahmad? Ku yi maza ku hanzarta sauke wannan sabuwar wakar ta Sani Ahmad daga shafin HausaeDown.