Hausa MusicLatest Musics
[Music] Nazifi Asnanic – Ta Zamo Amarya
Sponsored Links
Song Title: Ta Zamo Amarya
Singer: Nazifi Asnanic
Producer: Asnanic Records
Song Size: 3.9MB
File Type: Mp3
Release Year: 2022
Song Description: Mawakin Hausa, wato Nazifi Asnanic, ya rera tare da sakin sabuwar waka mai taken “Ta Zamo Amarya” wacce ya yi wa Lilin Baba da Ummi Rahab a matsayin ta taya murnar aurensu.
Wannan waka kam ta matukar yin dadi da armashi sosai, Nazifi kam ya baje kolin basira da hikima a wannan waka.
Ina masoyan Asnanic? Sai ku gaggauta sauke wakar nan domin sauraronka, ku jiye wa kunnuwanku.