Hausa MusicLatest Musics
[Music] Farfesan Waka – Damfara (Yan Siyasa)
Sponsored Links
Song Title: Damfara
Singer: Farfesan Waka
Producer: Auta
Song Size: 8.7MB
File Type: Mp3
Release Year: 2022
Song Description: Farfesan mawakan Hausa ya saki sabuwar wakarsa mai taken “Damfara” amma ta Siyasa. Za ku iya sauketa a mp3 download.
Also Download: Farfesan Waka – Misalai (Exemplary Leader)
Wakar dai don Malam talaka ya yi ta. Yana mai shawartarsa da ya yi kokari ya tabbata ta samu katin zabensa domin cire yayan awaki daga kujerun mulki.
Ina masoya Farfesa? Ku hanzatar sauke wannan waka domin sauraronta a kan wayoyinku.