Hausa MusicLatest Musics
[Music] Ali Jita – Aya Aya
Sponsored Links
Song Title: Aya Aya
Singer: Ali Jita
Album: Single
Producer: Ali Jita
Song Size: 3.07MB
File Type: Mp3
Release Year: 2022
Song Description: Ina kuke masoyan Ali Jita? Ku sauke wakarsa mai taken “Aya Aya” mp3 download. Hakika wakar kam ta matukar yi. Za ku ji dadin sauraronta.
Also Download: Ali Jita – Zaki
Ga Kadan Daga Baitukan Wakar:
_Soyayyar da na ke miki ban canza ba
_Ko me za su fada miki ba shine ba
_Ina sonki
_Dare da rana
_Cikin raina
_Da ke na kwana
Aradu wakar ta yi, ba adawa ta matukar yin dadi. Ina masoya Ali Jita? Ku sauke wannan waka yanzu.