Hausa NovelsM SHAKUR NovelsMatan Ko Mazan Hausa Novel

Matan ko Mazan 29

Sponsored Links

💫 MATAN?? Ko MAZAN??💫

✍🏻M SHAKUR

EPISODE 2️⃣9️⃣

https://chat.whatsapp.com/JgukZW7wzUHL8lbg9IraqN

INDAI KAYAN SAWAN YARANE TO GA KANKAT NAKAWO MUKU❤️
Do you want your kids to look like those yan gayu kids you admire on instagram? Definitely yes, Eshamin kiddies got you covered. mun shiga mun fita mun tattaro the best for your kids, with chikini money zamu fito muku da yaran ku tass. We make beautiful dresses (rtw and bespoke) headbands and turbans. When it comes to kids fashion you know I no get no 2

You can also check us on IG
https://instagram.com/eshamin_kiddies?igshid=OGQ5ZDc2ODk2ZA==

29
Mota suka shiga instead instead sutafi gidan Hajiya direct super market yasa driver yafara kaishi, tsaraba ya kwasa dayawa yakai wajen kayan zaki tsayawa yayi yana kallon roban mentos cingum Ummi ne tafado ranshi sanin tanaci, ahankali yasa hannunshi yadauki roba daya yasa a cart su Aman ma suka kwashi abubuwan dasukeso dukansu yaran were so happy sukaje suka biya direba ya deba yasa a boot suka wuce gidan Hajiya.

Yaran sunsan gidan Hajiya sosai ko sunzo salla anan suke zama sai idan Mommy su tazo takan dauke su suje gidan su adawo dasu wajen Hajiya da yamma.
Suna shiga gidan Hajiya da gudu suka sauko daga mota sukai ciki, matan dake taya Hajiya aikatu na kayan abinci sai sannu da zuwa sukema Nura dayayi kyau gaidasu yayi cikeda girmamawa ya ciro ragowan cash na aljihunshi yamikama babban ciki su raba sai godiya suke yawuce ciki daidai bakin kofa yaga Hajiya tabude mai hannu rungumeta yayi warmly yace “Hajiyaaaaa” “barka da zuwa Nura, sannu sannu, maraba lale” sakinshi tayi sabida Aman da Amali dasukace “Grandma where’s Aunt”? Gwaggo na murmushi tace “sunje school amman sun kusan dawowa” shiga falon sukayi Nura yasami waje ya zauna yana kallon yanda Aman da Amal ke guje guje suna fadawa kan lumtsa lumtsan kujerun Hajiya falon a gyare sai kamshin turaren wuta yake, sosai Hajiya ke kallonshi yadan rame yafada, yama danyi duhu kadan, kusadashi ta zauna tareda shafa kanshi cikeda so tace “ya kake”? Murmushi yamata yace “I’m fine Hajiya kada ki ramu I’ve moved on” sosai Hajiya ke kallonshi feeling at ease da yanda yayi maganan kanshi ta shafa tace “Madallah, to jeka wanke hannu kazo kaci abinci da kaina namaka girki yau” cikeda kulawa yace “Hajiya bana hanaki aiki ba, me Meena keyi da Um…….” Saiyay dan shiru kafin dasauri yace “all this matan dake tare da ke ai zaki iya sasu koda ace Meena na school” murmushi tamai tace “I cooked for my son, Oya tashi ka wanko hannu kazo, na gyara maka side dinka, idan kuma gidanka zaka sai shima nasa aje a gyara” yatsine fuska yayi yace “banson naje gidan nan Hajiya ina nan, maybe dai naje Adamawa” Hajiya na kallonshi cikeda gamsuwa tace “yakamata kaje kaga Gwaggon Ummi kam” Gyadamata kai yayi kaman ya tambaya ina Ummi yadai shiru yatashi hannu yaje ya wanke duk Hajiya na lurada shi yanda yake kalle kalle he’s just dying to see her, yadawo sosai dagashi har yaranshi sukaci abincin Hajiya kaman wayanda suka fito daga yunwa tass yagama ya mike yace “bari naje na watsa ruwa a side dina” Hajiya dake bawa su Aman abinci abaki da hannunta tace “toh” wucewa yayi yafita yataka zuwa wani side dake dan nesa dana Hajiya babba ne flat din, bude kofa yayi yashiga an gyara falon dayaji komi sai kamshi yake yawuce bedroom ga akwatinshi har ankai ciki, ruwa ya watsa yafito ya tsaya ta window yana goge jikinshi daidai nan yaji yaranshi na ihu ihunsu yacika gidan. “Anty Ummiiiiiii” dasauri yasa hannunshi yadan dage labulen ya leka, Ummi yagani sanye da dogon rigan abaya black mai shegen kyau ta yane gyalen akai dayadan zamiye baya ana ganin kitson datayi ma shuku yan kanana masu kyau hannunta dayasha jan lalle rikeda jaka haka dayaga books aciki tawani daga Amal da bala’in mamaki takasa yarda yaran ne kaman Hajiya bata sanarda ita zuwansu ba.

Tsayawa Nura yayi chak yana kallonta she look peng, way prettier than before, black skin nata nawani kalan sheki though idanunta sun fada ciki but she looks thicker than yanda ya santa, dan lumshe idanu yayi yana kallonta yanda harta daura Amal abayanta ta rungume Aman ta gaba suna juwa juwa matan gidan na musu dariya, jiyayi zuciyanshi ya buga! Kasa daina kallonta yayi she looks sooo happy da ganin yaran suma yaran haka, saida yaga da ita da su sun wuce dakin Hajiya sannan yasaki labulen window idanunshi kaman zasubi Ummi falon.

Suna shiga falon Ummi ta gaida Hajiya tace “Hajiya yaushe su Amali sukazo”? Murmushi Hajiya tayi tace “dazun nan da Baban su sukazo yana bangaren shi, yaje yadan watsa ruwa” faduwa gaban Ummi yayi daman zuwanshi yasa Hajiya takira aka mata kitso da lalle kuma tabata wasu magunguna jiya da daddare tasha dabata san na me ba, yayma da safe har wani farfesun kaza aka bata taci da wani maganin, amugun kunyace takama hannun Amali tace “kuzo muje dakina” itama Hajiya cikeda hikima tace “jeki ajiye abubuwan school kizo kici abinci ku shiga kitchen ko, mijinki yazo gari ke zakimai girki” gimtse dariya Meena tayi Ummi kuma akunyace tace “tohh” tawuce dakinta su Aman na biyeda ita kaman bindi, deep down jitayi takosa tadaura Nura a ido amman kuma fushi take dashi, but she’s just so happy yazo kanon, she missed him alot, salla tayi ta chanza kaya zuwa wani atampa mai shegen kyau sabo ne ma am mata gown fitted daidai jikinta shape nata yafito sosai tasa dan kunne tana kokarin yin dauri Meena ta shigo dakin saikuma ta saki baki cikeda tsokana tace “biki zaki ne Ummi”? Cikeda rashin gane tsokanan tace “bikin ina”? Murmushi Meena tayi tace “ohh kenan duk yayana akema kwalliyan nan ai na dauka fushi kike dashi”? Akunyace Ummi ta nuna su Amal dake wasa da wayanta tace “me haka Meena yara na nan fa” hararanta Meena tayi tace “ni zauna namiki daurin” zama tayi tamata daurin tai kyau sosai kaman ba kitchen zata shigaba ta shafa turaruka, takalli kanta amadubi saitaji tanama kunyan Hajiya ta ganta ahaka Meena tace “muje” dasauri Ummi tace “Meena mesa nai gayu haka girki fa zanje nayi ai Hajiya saitamin wani kall……” “Ummiiiii” Hajiya ta kwala mata kira da sauri tace “na’am” tabi gefen Meena tabude kofa da gudu tafito kawai taci karo da mutum zata fadi yariketa da sauri ajikinshi suka tsaya chak suna kallon fuskan juna but jikinsu amanne da juna, sosai Nura ke kallonta yana sanye dawata soft milk yadi mai shegen kyau yazo kiran Aman suje masallaci Hajiya tace “yaje yana ciki” yawuto nan, da gangan Hajiya ta kwalama Ummi kira dan so take su hadu, lumshe idanu Nura yayi jin wani la’anannen ni’imantaccen kamshin datakeyi dayamai sallama a hanci feeling her soft skin da hannunshi daya na waist nata daya nakan hannunta ta wajajen muscles, he miss every part na jikinta kaman yar baby yarike ajikinshi haka yaji yakasa koda kwakkwaran motsi sai zuciyanshi dake bugawa, almost 30secs sukayi ahaka suna kallon juna babu wanda ya iya magana cikinsu, da kyar Ummi ta iya samun natsuwan fita daga jikinshi cikin wata yar muryan da ita kanta batasan tanada shi ba dakeda kaudi asirace tace “iiiishhhh sorry Baban Aman ban ganka ba” bata jira amsanshi ba tabi ta gefenshi tawuce tana wani irin cat work dake juya ass dinta, wani kalan automatic baci alwalan Nura yayi wow! Yafadi cikeda mamaki irin is this Ummi yanda tamai magana casually kaman ita dashi basu taba sharing any relationship ba, kaman irin ta yafeshi arayuwanta din nan wai sorry Baban Aman ban ganka ba, kaman banda shi Baban Aman ne batasan wani matsayi nashi ba awajenta, fitowa daga dakin da Meena tayi yasa yajuyo da kanshi dasauri yakalleta tace “Yaya kaine” “call Aman” Nura yafadi kai tsaye, dasauri Meena tace “sunachan suna wasa da wayan Ummi bari na kirasu” dasauri yace “don’t worry jeki” yawuce yashiga dakin wayan Ummi ya karba daga hannunsu yasa a aljihu sannan yace “suje” saida yakara komawa side nashi ya dauro alwala sannan suka tafi, basu sake shigowa gidan ba shida Aman sai bayan sallan isha’i.
Around 9, yana shigowa dakin Hajiya yabi dakin da kallo ganin baiga Ummi ba sai yaji ranshi yadan baci, gaida Hajiya yayi, Hajiya tace “akawo abinci Nura”? Dudda bayajin yunwa at all dan yaci abinci dazun din nan dayawa but ahankali yajuya dan baiso yahada ido da Hajiya yace “akawo side dina Hajiya kaina ciwo yake zan kwanta” yana maganan yafice murmushi kawai Hajiya tayi kasa kasa ta kwalama Ummi kira tafito tana sanye da hijabi har kasa sai kamshi take kaman sabuwan amarya Hajiya tace “hada abincin mijinki ki kaimai side dinshi kekuma Meena bawa Aman abincin shi yaci karyay bacci baici abinci ba” Ummi batace komiba tawuce babban kitchen na Hajiya wani tray tadauko mai kyau tazo dinning ta jeramai duka lafiyayyen abincin datamai hade da juice data hada faduwa gabanta yayi tadan juyo takalli falon taga Hajiya bata falo itada Amal sunyi ciki Aman ne kawai zaune yana kallon cartoon a tv yana jiran abashi abinci kaman daga sama Meena tai whispering mata a kunne “kina fita zan rufe kofan falo, bamuso ki kwana anan yau, kiji kuyi bura’uban ku shirya” dasauri Ummi ta kalleta tace “wlh kada ki rufe kofa anan zan kwana mezanyi achan”? Keya Meena ta sosa tacigaba da abinda take na dibanma Aman abinci, Ummi tadauki tray din tawuce tafita tana tafiya ahankali hakanan gabanta sai faduwa yake har zuwa gaban kofan flat nashi, tsayawa tayi tadan sauke ijiyan zuciya ta daidaita numfashinta daya hargitse sannan tasa hannu tai knocking, daga ciki taji calm voice nashi mai dadi dake nuna natsuwanshi yace “come in” sake sauke ijiyan zuciya tayi ta hade giran sama da kasa sannan tabude kofan ahankali, zuba mata mayun idanu Nura yayi dudda talura da yanda yake kallonta but taki kallon inda yake tawuce ta ijiye abincin akan coffee table dake gefen kujeran dayake kai ahankali Nura sai bin kafafunta yake da kallo dan iska na daga hijabinta har santala santalan melanin cinyoyinta yake hangowa, kaman karamin rigane ajikinta ma, harde kafafunshi yayi he just desperately wants a woman dan ko kadan baida natsuwa a tattare dashi, and yanzu daga ganin Ummi abin ya tasomai, tashi tayi bayan ta ijiye tray din tajuya zata tafi kai tsaye yace “Ummi!” Chak ta tsaya har cikin bargon kashi ta taji muryanshi da yanda yakirata, batare data juyoba tace “kana bukatan wani abu ne”? Authoritatively yace “dawo ki zauna” dan juyowa tayi ta zubamai manyan idanunta cikin harshen turenci tace “why?” Yana kallonta shima fuskanshi ba wasa yace “sabida ni mijinki nace ki zauna” wani kalan kallo Ummi tamai da bata taba sanın zata iyamai ba tace “ohh au, hakane ashe inada miji! Ni badan ka tunamin ba na manta fa Baban Aman” Sosai Nura ke kallon kwayan idanunta mamakinta na kasheshi, anatse tace “bazan zauna ba” tajuya zata wuce tashi daya Nura yayi azuciye ya fizgota kaman zaki saida Ummi ta firgita dasauri takalleshi tace “me haka”? Yariga yayi alkawari mistake dayayi akan wanchan matan (Hadiza) yagama bazai kara bari mace ta wanashi ba and get away, he is the husband and he will control kowa, yana rikeda ita yasa hannu ya murza key kofa yacire key ya jefa a aljihu yawuce yana rikeda ita ya zauna kan kujera, kaman zata fashe da kuka Ummi tashiga turashi tace “nika sakeni nawuce natafi” cikin kakkausan murya Nura yace “anki din sarkin zuciya” fizge fizge Ummi tashigayi zata kwace kanta daga jikinshi amman takasa tace “nika sakeni kabudemin kofa nawuce natafi nahakura da auren ka tunda yanzu banda wani amfani awajenka” sosai Nura ke kallonta bai taba sanin ta iya rigima da bori hakaba saiyay, sai mutsu mutsu take da hijabi hakan yasa kawai ya yaye hijabin ya yar a kujeran next to them, arude Ummi tafashe da kuka tace “wlh zan kira Hajiya nagaya mata abinda kakemin” saura kadan yayi dariya yabi kitson kanta da kallo dayay kyau sosai ya sauko jikinta tana sanye da wani red night gown iya cinyanta mai spaghetti hand very transparent, daurewa yayi yace “tashi kibani abinci naci yunwa nakeji tunda kukan banza kikejin yi, Hajiya Ummi mai zuciya bazan lallasheki ba mara kunya kawai” makemai kafada tayi tace “ai kanada hannu baram baka abincin ba” saura kadan yayi dariya yanda tai maganan kaman wata Amal tana kuka still, yace “zanyi maganin rashin kunyanki fa, tashi kibani” sake makemai kafada tayi tana komawa baya akan jikin nashi, yunkurowa yayi dasauri ta tashi tace “to zan baka ai” komawa yayi yazauna itakuma ta bude kulolin tashiga zubamai a plate tanajin haushin yanda kaman baimaso suyi maganan fadan, boobs dinta Nura ya tsare da ido dan yanda ta duka tana deban abincin he could see everything sunan wani bera wai bubbling bunny, every motsi da zatayi na deban abinci suma saisunyi, he was just having dirty thought picturing breast milk na fitowa daga nipple din zai zuba a abincin kawai yazo yatara baki, dan lashe lips dinshi yayi her nippi are succulent, wani kalan ijiyan zuciya ya sauke ba shiri yadauki throw pillow yasa saman kafafunshi yacigaba da kallonta dauko plate din tayi tazo tana turomai baki tazo gabanshi tabashi karba yayi zata juya ya fizgota jikinshi kaman mara stamina tafado, kankameta yayi sosai for the first time yasamu ya rungumeta da kyau he really miss her kasa fita daga jikinshi tayi kaman yamata magani sai taji jikinta ya mutu murus yanda ya kankameta yana buga bayanta ya mika dayan hannunshi ya ijiye abincin kan table, cikin wani cool calm voice dake cikeda lallashi yace “am sorry for hurting you Wife, I take full responsibility for actions nawa which I believe damuwa da rashin natsuwa da rashin baccin kirki yasa nayi abinda nayi but bazan taba wulakanta ki ba Ummi ki fahimce ni, you are part of me already nidake mun riga munyi sharing bond din ma’aurata, haba Ummi ina miki kallon mai hankali da natsuwa sai kawai kiyi zuciya kiyi tafiyanki kinsan kalan yanda raina yabacı kuwa? Kinsan kalan damuwan dana shiga? Akanme zakiyi tunanin banda bukatanki ko bani sonki ne? Kowa da matsayinta araina ko kene in that condition haka zanyi, but baki jirani ba koda laifi namiki ki gayamin kawai kika tafiyanki saikace karaman yarinya, but kiyakuri please banson fadan nan dakikeyi dani kinji, kibani kwanciyan hankali Ummi” makemai kafada tayi alamun “a’a” hannunshi yatura a aljihu yaciro mentos yace “koda nabaki cingum bazaki hakura ba”? Dasauri tadago kanta ta kalli cingum din hannunta tasa dasauri zata amsa yadaga hannunshi sama chan dasauri ta kalleshi tana turo baki tace “ni kabaniiiiiiiii” shima ashagwabe yayi maganan yace “ni tashi ki amsaaaaaaaa” dasauri ta tashi akan cinyoyinshi tawani mikarda hannu zata amsa da gangan tai wani smacking booby nata akan fuskanshi ta mika hannu zata amshe kaman wacce batasan metayi ba ashagwabe tace “ni kabani abunaaaaa” lumshe idanu Nura yayi yabude bakinshi ahankali yasa tongue nashi ya lashi nipples nata dake sosamai fuska tasaman riga, dasauri takoma ta zauna akan jikinshi ta turo baki tace “bani cingum dina” ahankali yana kallonta yabata, amsa tayi tai wani murmushi mai kyau tareda budewa taciro daya tasaka abakinta tana lumshe idanu sai kallonta yake, murya chan kasa idanunshi na kukkullewa yace “Ummi sonake na sadu dake soo bad” kallonshi tayi da sauri tana kallon kwayan idanunshi da basa buduwa da kyau, cikin wani mugafalin murya Nura yace “sonake na murza tumaturan kirjin nan naki na fashe su na shaye” dan lumshe idanu Ummi tayi da sauri tsigan jikinta na yirrrrrr sabida yanda yayi maganan, cikin tsananin sha’awa yace “bani hakki na Ummi, amugun bukace nake dake, inaso ki tatseni tasss yanda kika sabayi, ki cire gajiyan nan daga jikina Baby kiyi miyan dagedage dani” yayi maganan yanakai hannayenshi duka jikinta zai tabata chak ta rike hannunshi tana kallon fuskanshi hakan yasa shima yadan kalleta da idanunshi da basa buduwa da kyau kaman zai fashe mata da kuka yace “ba mun shirya ba”? tana kallonshi itama kaman yanda yake kallonta tace “sona kake Nura ko sha’awata”?.

Kuna ganin Nura nada feelings for Ummi koko sha’awa ce kawai???

Yanzun dai tayi miyan dagedagen dashi ko kartayi??😎

Send message today and join NOVEMBER matan aure class with just 2k💃 07012181461

Leave a Reply

Back to top button