A Yankin Igbo Hausa NovelHausa Novels

A Yankin Igbo 16

Sponsored Links

โš–๏ธ ๐˜ผ ๐™”๐˜ผ๐™‰๐™†๐™„๐™‰ ๐™„๐˜ฝ๐™Š โš–๏ธ

 

๐—•๐˜† ๐—จ๐—บ๐—บ๐˜‚ ๐—ฆ๐—ต๐—ฎ๐—ฟ๐—ฒ๐—ฒ๐—ณ

 

๐—ซ๐—ฉ๐—œ-๐Ÿญ๐Ÿฒ

 

 

 

S’u Ukku ne z’aune adakin, dukkansu Zaratan matasa z’aune c’ikin Dan madaidaicin polor Kuma k’owane su z’aune da laptop aganasa Yana aikin g’abansa, Dr Mustapha, Dr Fodio, Dr Habib.

 

Dr Mustapha Wanda shine B’abba Acikisu, Kuma shine Dan Mallam na Farko acikin Maza.

 

Y’ayunsa biyu d’ayake dasu Ya Aysha Itace ya tafarko gun Mallam, sai Kuma ya Asmau Itace Yar sa tabiyu, sai shiย  Mustapha Wanda y’anada tsayi da Dan matsakaicin jiki haka, Mustapha s’hiru s’hiru ne shi baicika Yawan maganaba. hakama b’aiyida Yawan h’ayaniya, y’anada m’ugun simplicity saukin Kai.

 

Sai Dr Fodio Wanda shine Mai girman jiki Acikinsu y’anada tsayi sosai da w’ani irin m’ugun Fadi Zubinsa sak zubin Jama’ar masarautar, Zuri’ar “Y’ankin Ibo”ย  Zubinsa Sak zubin Mahaifinsa Wanda Dama ko Acikinsu Mallam din da Baba Usman, Dama Ahmad yafisu tsayi girman da Fadi.

 

k’amaninsa sosai Dana Mahaifinsa Sak suke abaiyane, Complete bafullatani Sai dai yanayin Haskensa iron na mutanen “Y’ankin Ibo” be h’aka Kuma kwayar idanuwansa itama d’ayake sak ta Ainihin ibon domin kwayar c’ikin Nasa ba bakibane brown ne Mai gaske Kuma Any time idanun Sukan iya chanzawa daga brown Mai haske z’uwa Mai duhu. sai Kuma gashin kamsa dashima yakasance yanayin na “Y’ankin Ibo” Shi baya magana Sam y’adamu m’atsala a jijiyar dake fitarda sautin muryarsa tasamu matsala lokacin mutuwar mahaifinsa,ย  Tun karar Harbin bindigar da akayima Mahaifinsa ihun kukan dayasaki da yanayin sautin Harbin,ย  Su sujataru sukayi effecting sautin dake fitarda sautin murya.

 

Yanajin d’uk a’bun da akefadi Amma baya iya maidawa,ย  K’usan ba irin kokarinda polite Mallam baiyiba shida Mr Juth Amma Inna Abunya Faskara,ย  Sau biyu Mallam din Yana tafiya d’ashi Ummura daya sukaje king fahad hospita, daya kuma a saudi germany,ย  Amma dukย  a’bun baiyiyuba.

 

H’aka Mr Juth tunyana yaro yafitadashi kashe k’usan biyar, Nan dinma ba samu dacewaba,ย  duk dai kota inna zance daya sunce tynda yarone toh da akwai possibilities din cewa wata kila zuwa gaba idan yagirma sautin yadawo jijiyar akwai yiyuwar zata sake wani toho! H’akan y’asa dole tasa shidin yatashi a mutum Mai yawanshiru s’hiru k’usan zubinsu daya da Mustapha,ย  Kuma aduniya ba Wanda yakeda sakewa d’ashi tamakar Mustapha har kamaninsu iri dayane,ย  domin mustaphan yafi kowa bashi lokacinsa sudanyi fura komagana ta tura sakon massage a laptop.

 

Saidai Dan tsawo da Fadi sosai dayafi Mustaphan,ย  sai Kuma gashin kamsa shi nashi yakasance Mai Yar cika bakamar namustaphaba d’ayake Mai sulbi marar cika s’hiyasa idan Suka daura fular zanna bukar saman kansu zaka Lura t’afi kyau dazama sosai asaman kan Fodiyo fiyeย  da Mustapha. Malam na matukar sosnshi yanada kwazo da kuazari shikadai ke sauk sauke tifa daya ta doya idan Mr juth ya yo aike komuma yashiga cikin masu sauke buhunan abinci idan ankawo dan yadauki buhu yadora kuma yasauke dakansa bawani abubane mai wahala a wurinsa,ย  sabodashi ake yawan chin doya agidan yau dagobe ma zama da da mahaifiyarsa yasa har tuwon alabo da sakwara sosai agidan, tun tasowarsu k’omai tare iri daya akemasu shida Mustapha,ย  da habib.

 

Dr Habib Wanda yakasance s’hikuma dogo sirirn gaske hakanan yatashi bakiba ataredashi, shine karami a dakinsu kasan cewar Mallam baiyi haihuwa dayawaba, Inna sadiya w’adda Yan unguwa ke Kira da innar gida Itace matar Mallam tafarko.

 

T’anada Yara h’udu biyu maza biyu mata m’atan sune nafarko Ya Aysha, ya Asma’u, Mustapha sai shi Habib din. Tun da Suka Gama secondary school Mallam yaturasu d’ukkansu fanin k’aratun l’ikitanci Saboda A bukatarsu da akeyi acikin Al’umma, a jami’ar Usman dan Fodiyo, bayan sungamane Kuma y’ayi specializing dinsu Dr Mustaphan likitan zuciya, Dr Fodiyo likitan kwakwalwa numerologist, sai Dr Habib Wanda yake likitan Yara pediatric Saboda yanadason childish A’bubuwa dayawa kodon yanda take biyema Inna wuro “Ummieta” wanilokaci.

 

A’yayinda Inna Atika Itace Amaryar gidan take da ya daya kwal tilo Allah yabata Fateema w’adda suke Kira da Ummieta, Saboda sunana m’ahaifiyar Mallam dataci a’yayinda s’hikuma Mallam din yake kiranta da Inna wuro.

 

D’ukkansu ya Aisha da ya Asma’u Sunyi Aure saidai w’ataย  lalura datafada ya Asma’u na matsalar Iskokai mafiyanwanci da akesamu w’ani l’okacin gidan masarautu da gidajen mallamai masu wahalar sha’ani, ita ya Aisha k’usan Dan Uwane ta aura Anan Z’amfara suke dazama, Amma ita ya Asma’u Dan S’okoto ne mijinta lecture ne a jami’ar Usman Dan Fodiyo,ย  Sunyi aure bada jimawaba tasamu gurbin Karin karatu England sai yatafi da ita achan Kuma Suka rikeshi yasamu Aiki, i’nda ita Kuma tasamu degree dinta nafarko a b’angaren humanities.

 

S’unada Y’ara biyu mace da Namiji, wurin h’aihuwar Namijine ne Allah yakawomana w’annan iftila’in lalurar rikicewar kwakwalwa likitoci dakansu sukace Kar awani Yi wahalar Naiman nagani dakanta k’wakwalwar w’ani lokaci zatadawo dai dai. w’annan Shine dalilin dayasa Mallam y’abukaci adwoda ita g’ida ayimata nahausa Wanda shima din saidai hakuri Amma Yawan addu’oin da Mallam din keyimata tanasha Aruwa y’asa andan samu sauki tarage haukar buge bugen ko jefe jefe dole tasa Mallam ya Matsa mijinta yasake auren w’ata daga c’ikin danginsa Ranar da d’uk tasamu lafiya itakuma Takoma ma mijinta da yaranta.

 

 

*Idan kinada Hali kibiyani*

3195366407

*Hafsat Abubakar Sadeeq First bank.*

 

 

*It *should be* *three pages per week**

Leave a Reply

Back to top button