Hausa MusicLatest Musics
[Music] Nura Oruma – Malam Yasan Allah
Sponsored Links
![[Music] Nura Oruma - Malam Yasan Allah Nura Oruma](http://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/Nura-Oruma-240x300.webp)
Matashin mawakin siyasar nan, Nura Oruma ya daddage ya saki sabuwar wakarsa mai taken, “Malam Ya San Allah” (mp3 download).
Kuma da ma duk wanda ya ce ma Malam bai san Allah kai kanka ka san raina ma wayo kawai ya ke kokarin yi.
Oruma ya yi wannan waka ga Kajiji, chairman scholarship board Sokoto State. Hakan na nufin shi ma Nura dai Sakkwato ne birnin Shehu.
To, ban son yawan surutu domin a zahiri ma ni ba ma’abocinsa ba ne, amma dai za ku iya sauke wannan wakar kai tsaye yanzu haka.
![[Music] Umar UK - Kece Dai Kece Dai](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/Umar-Uk-Kece-Dai.webp)
![[Music] Z Square - Sirrin Qalbi Z Square](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/Z-Square.webp)
![[Music] Abubakar Sani - Wakar Mawaka Jiki Da Ruhi](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/12/Jiki-da-ruhi-album.jpg)
![[Music] Ali Jita - Atiku Ne Zabin Mu Atiku Ne Zabinmu](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/08/Ali-Jita-Atiku-Ne-Zabinmu.jpg)
![[Music] Garzali Miko - Ina Da Dalili Ina Da Dalili](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/08/Garzali-Miko-Ina-Da-Dalili.jpg)
![[Music] Auta MG Boy - Sai Jagaba Asiwaju Auta MG Boy - Asiwaju](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/10/auta-mg-boy-asiwaju.jpg)
![[Music] Garzali Miko - Sarauniyata ft. Zuwaira Isma'il Garzali Miko 1](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/12/Garzali-Miko-1.jpg)
![[Music] Isah Ayagi - Dake Na Amince Dake Na Amince](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/08/isah-ayagi-dake-na-amince.jpg)
![[Music] Oga Abdul - Fara'a (Smile) Fara'a](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/12/Oga-Abdul-Faraa.jpg)