Hausa MusicLatest Musics
[Music] Dauda Kahutu Rarara – Babagana Zulum
Sponsored Links
Mun jima da yin jugum muna sauraron jin wakar da za a yi wa gwamna jihar Borno, Babagana Umara Zulum.
Domin ko banza ya cancanci a wakeshi ko bai bada sisi ba, Zulum ai duniya ne. Gwamnan APC da ba a yi kamarsa ba.
Ina ma’abota sauraron wakokin Hausa? Ku sauke sabuwar wakar da aka yi wa Babagana Zulum, kuma Rarara ne ya yi ta (mp3 download).
Also Download: Dauda Kahutu Rarara – Kaduna Sai Uba Sani
Za ku iya sauraron wakar kai tsaye a shafin nan, ko kuma ku sauketa kai tsaye. Kuma gaskiya Zulum din fa ya matukar koduwa.